1&2

1.3K 54 2
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
            *MR ARROGANT*
  _The story about young police man_

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*STORY AND WRITTENG*
                   _BY_
      *REAL ESHAA ~*

    *My wattpad*
    _Realeshaa_

*FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban al'umma, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )

            *( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 _Masoyana masoyan littafina nadawo muku akaro na uku da sabon labarine me cike da zazzafan soyayya tausayi zalunci dakuma cin amana karde nacikaku da surutu se kunbiyoni zakuga yanda zata kasance._

_Inafatan zakubani hadin kai wajen comment domin comment dinku shine 'karfin gwiwanmu ina fatan zaku bani hadin kai wajen subur bu'domin comment naku_ 🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀

*_Ya Allah ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kakai haske kabarinsa y Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu Gidan Gaskiya ya Allah kasa innamu yazo muchika da imani._*


  *PAGE 1&2*🖊

______________📖 Babban gidane wanda yake 'dauke da sassa guda uku gida ne mekyan gaske in ka kalli tsarin gidan ba zakayi zaton cewa a Nigeria yakeba saboda yanayin ginin dakuma tsaruwansa  kowa se har'kokin gabansa yake idan ka kalli yanayin tsarin gidan zakayi zaton gidan sarautane saboda yanda suke gabatar da hidindi munsu tamkar yanda ake gudanarwa Agidan sarauta masha Allah komai na gidan yaji dan inkashiga baza kaso kafitoba saboda kyau dakuma tsaruwan sa.

"wani part dayafi kowanne 'daukan hankali dakuma tsaruwa acikin sashen na nufa domin 'dauko muku rahoto dan ganin tsaruwan wajen" yasalam saura kadan in sume saboda ganin kyau da tsaruwan wajen Ashe bakomai nagani awajeba  wani irin gini ne me matu'kar 'daukan hankali wanda bakasafai ake samun irin su anan 'kasar ha'ki'ka Wanda sukayi wannan ginin ba'kananun masu zane bane dan sun 'kware akan aikinsu  komai na more rayuwa akwai shi aciki kama daga swimming pool wajen basket ball wajen wasanni tsayawa in lissafo muku ken gidan 'bata lokacine.



Parlor na kutsa kaina domin in 'dauko muku rahotanni my fans"Wani sanyeyyen 'kam shine yadaki hancini tare da sanyin air conditions ya ilahi lalle wannan gida yakamata mukirasa da aljanar duniya saboda tsaruwan sa domin naira tayi kuka anzuba dukiya tamkar ba'asan darajarsa ba" Babban mutum ne Wanda a'kalla shekarunsa zasukai 60 ko 55 sede baza kafahimci hakan ba saboda yanda hutu dakuma Naira suka zauna a hunnunsa sede  baki ne yanada 'kiran girma sannan yanada tsawo dakuma jajayen ido dakuma gashin baki me yawa.magana suke da mutumin daya sunkuyar da kansa da alama yaron gidansa ne saboda yanda yake amsa masa magana cikin ladabi dakuma biyayya"karkadamu yalla'bai insha Allah baza asamu matsalaba ta 'kofan baya zamu shigo da kayayya kin kamar yanda mukayi wancan karon kayadda dani yalla'bai inkuma aka samu matsala kamar yanda kake zato tona yadda kayanke duk hukuncin dayai  maka  akaina (ikon Allah me ya ha'da wannan kamilin mutum in dakuma wannan me fuskar 'yan ta addan banida me bani amsa dole inyi gaba)"inde kukayaddda aka samu matsala wlh baushe sena.......Rungumar da akayi masa tabaya ne yasa shi kasa 'karasa maganar dayayi niyya saboda yasan wacce ta rungumesa, hannu yasa yajanyota tagabansa yana sakar mata murmushi,hannu yaima mutumin alaman yatafi, dakallo tabi bayan mutumin tana tunanin meya kawosa wajen uncle din ta.


MR ARROGANTWhere stories live. Discover now