✨Najmah✨ 43

106 9 0
                                        

Najmah

(43)

__________________________
Travelling back to Nigerian_______
8:30am

Gaba daya babu Wanda Bai hallaci filing jirginba kaf family din
Wanda Marshal yasa a nema don su kadansu xasu hau har kasar su
Marshal ma binsu xaiyi dasu granny don suga inda familyn ke zaune......   

Kowa ya iso Banda Naj da Fayrouz wanda tun jiya suka tare a gidan Fayrouz anan suka kwana suna soyayya...............
Abba yace gashi karfe Tara flight dinmu xai tashi, shin Fayrouz Bai sani bane Abba ke tambayan Mamie????

Yasani hala suna hanya ne cewar mamie.......Bata ida rufe Baki ba ta hange su tafe cikin Shiga ta larabawa hannunsu sakale da juna suna tafiya suna hira suna dariya
Abin gwanin ban sha'awa.....kowa su ya zubawa idanu  don sunyi matukar kyau

Suna xuwa suka gaida kowa sannan aka fara Shiga jirgin ba tareda Bata lokaci ba.......
Naj ko kallon su Minal batayi ba
Wai ita in an barta fa  fushi take dasu.....tana kallonsu suna kus kus ita da ilham Amma ta dauke kanta.........dariya su minal sukayi
Suka tafa sunsan kwanan zanjen

Naj ta zauna kusa da mijinta abinta tare da jingina kanta a jikinshi tayi lamo kamar Mai Jin bacci kasancewar suna zaune nee  a daya daga cikin kujerun baya
Iyayen Kuma suna gaba
Shiyasa hankalinta ya kwanta babu Mai sama ta Ido saisu ilham..........

Nan take Bayan kowa ya zauna aka natsu sannan jirgi ya tashi
Tuni bacci Mai dadi ya dauki Naj
....................

________________________Nigeria,
Kaduna state

Tafiya sukeyi ajere iyali guda Inka hange su dole su birgeka
Saboda wani irin squad dasu familyn sama da hudu suka hada
Abin dai so wow😘

Motocin dake jere a awajan yawan Wanda xai iya daukan su  suka nufi wajan
Kowa yashiga inda ya fi Masa
Ko wani mota mutum biyu ne,suka Shiga.......

Dukkansu gida aka kaisu
Abhi(Marshal) dasu  granny suka bi su Mamie......Amma da kyar don yaso ya Kama gida ko su kwana a hotel Amma Abba yace Sam gidansa zasu sauka.................Bayan Mamie ta Basu masauki ne, ta dawo falo don iske Naj......tana Shiga kuwa ta ganta xaune kusa da kujeran da Fayrouz yake sae kallon juna suke sun tsunduma cikin duniyar  soyayyah.......   Ba shiri Mamie ta riqo hannun Naj tayi dakinta da ita
Ta zaunar da ita tace
Ke Baki San shuru ba
Ke in an barki nasan tarewa zakiyi apart din shi Koh

Toh nidai ban Gama gyara diyata ba.........da sauran lokaci a tare war taku mamie ta fada tana kallon gefe guda na dakin

Naj Kam sunkuyar dakai tayi
Kunya ya rigada ya kamata
Bata Isa ta fara zayyana wa Mamie halin data Shiga jiya ba
Saboda yanxu Mamie suruka ce
Da Dane Kam da yanxu ta fara zayyana Mata............tace Mamie Bari naje daki tohm...........

Mamie tace to maza kije ki kimtsa yanxu me gyaran jiki xatazo......Naj nasan ki da nutsuwa Amma ke kwalliya bata dameki ba tohh wlhy ki natsu ki bari tai maki duk abinda ya Dace
Saboda daga waje Mai nisa nayi ordered ta,Ina fatan kinji Ni?............

Naj tace toh Mamie ta juya ta nufi dakin da shigarta kuwa taga dakin nasu kaman yadda suka tafi suka barshi...... toilet ta Shiga ta kimtsa kamar yadda Mamie ta umarceta dayi......tana nan cikin dakin tana duba wasu make up kits dinta Wanda zasu Kai akalla biyar Kuma ko wanne  da cosmetics aciki makil........ taji tana son bude shagon ta saboda all dis while shagon a kulle yake
Gashi mutane suna ta nemanta
Ana son makeup wasu ma har sun gaji da jiran dawowarta..............  knocking taji....tace yes come in pls

Mace ce  Mai kimanin shekara Arba'in da dori......Amma kyan fatanta kadai shi zaiyi attracting din Duk wani Mai son gyaran jiki

Matar ta karaso daf inada Naj take tace Amarya  Mamie ta turoni wajanki hope kin gama shiri.......Naj tace eh Zaki iya farawa......

BETWEEN US ✔Место, где живут истории. Откройте их для себя