4

689 58 0
                                    

a fusace yatada motarsa bai zarce ko ina ba sai gidnsu mom dinsa hajiya Maryam tana zaune afalo ita da autanta Asy sukaji sallaman shi, mum sannu da hutawa zayyan yafada bayan ya gayda mahaifiyar tasa Dan baisan yanuna mata Yana cikin damuwa Sannan yamike yabi hanyar dakinsa bebi takan asy dake mai sannu daxuwa ba hajiyarsa tai murmushin yak'e Dan tasan komai gameda damuwan d'an nata cikin yan kwanakin nan tafashinci babu jituwa a tsakaninshi da Zainab itadai takan ce dashi kayi hakuri zafin kishine zata saki ne daman dole duk wadda za'ayima kishiya saitayi irin nata, acan kasan xuciyarta kuwa tana ganin wautan zainab akan rashin kola da mijinta da batayi coz tasan yanda mijin nata yake mai zaisa tadinga tauye mishi hakki bata ko gudun fadawansa cikin halaka Sam wannan ba dubara bane ba kuma hakan zaisa yafasa abunda yai niyaba saima mutumcinta dazai ragu a idonsa,

" Yana shiga dakin yafad'a gado yyi ruf daciki sosai yake cikin matsanancin sha'awa abun yakaro masa ne dalilin runguman Zainab dayayi Allah yayishi lafiyayyan maniji mabukaci Sam baya jure rashin mace akusa dashi, wannan hanyar Zainab kebi Dan taga ta kuntata mishi dazaran sund'an samu sabani anata shirman ai tasan dole ne zai nemeta Dan bazai iya jurewa ba, babban dalilin daya tirsasashi Karin aure kenan duk da yana tsananin san uwargidan tashi saide yazama dole yanemawa kansa mafita sbd koda magana yagaya mata Wanda ranta besoba tofa ranan yasan bayanin, hakan datake yana masa d'aci shiyasa yanuna mata shifa namiji ne ba mace ba Allah ya yarje masa ya aje mace hudu matukan zai iya adalci atsakanin su,

Juye juye yake bisa gadon can kuma yakai dubansa ga agogon dake makale abangon dakin 9:00PM yagani, haka yaja jiki yafito rike da car key dinsa lkcn hajiyarsa sunbar falo Dan tayi xaton nan zai kwana dayake yakan kwanan wani lkc idan irin haka tafaro, sedai taji k'aran tashin mota kantafito har megadi ya wangale masa gate yafice daga gidan, hajiya tarakashi da addu'ar Allah ya sasanta tsakanin shi da Zainab tasan d'an nata yana cikin damuwa daka kalli idonshi xaka karanci hakan.

Sanin kafiya irinta zainab yasa beyi tunanin zuwa gida ba a wannan lkc yasan idan bataso abuba tofa babu mai tirsasata tayishi dan haka yayi gidansu fad'ima acewanshi koda kalamanta masu dadi yaji zaid'an sami sassauci, saida yad'an jima akofar gidn kafin yasanar da ita gashi awaje Dan bayaso tagane yanayin dayake ciki,

Fad'ima tayi mamakin xuwansa adaran nan Dayake gabannin magrib sukai sallama tambayarsa tai ko lfy??

"Plzz come to me!"

amsar daya bata kenan atakaice yakatse call din, hijab inta tazira dasauri tafito falo domin ta tsorata dajin canjawan muryansa axuciyanta tana add'u@ Allah yasa dai bawani abu yasameshi ba haka tatsallake iyayenta dake hiransu a falo tace mom INA zuwa yanxu.. keee bakida hankali INA xaki haka zafi zafi kuma da dare kaman ba lfy?" Dad dinta ne yai tmbayr yana kallonta, tace dady zayyan ne yazo yace nafito dasauri plzz dad 2mnts. Zayyan kuma lfy yadawo yanxu inace daxu kuka rabu ?? Sorry Momi mantuwa yayi kinsan baya xuwa kaman yanzu! atare mom an dad suka kalli juna suna murmushi ganin yanda tai mgnn kaman zatai kuka duk sai taji kunya yarufeta taisaurin ficewa tana dariya,

Sosai takara tsorata ganin beko fito daga motan ba sanin cewa basa hira acikin mota koda bazai shiga cikin gidn ba fitowa yake sugaisa hakan yakara tabbata mata akwai abunda kefaruwa karasawa tayi dasauri tareda bude murfin gaba tashige batare da tai tunanin komai ba, a shagwabe tace yadai my dream man naganka wani iri Allah dai yasa lfy idan kuma nayi wani laifi amun afuwa bansan nayi ba..

Dago kansa yai tareda sauke sassanyar ajiyan xuciya kamshinta daya shaka kadai yasake jefashi cikin mawuyacin hali yayinda dad'ad'an kalamanta suke kara tsundumashi cikin kogin kaunarta, dago kansa yai sukai 4eyes sosai tasake rud'ewa bashiri tamatsa daf dashi plss what is wrong with you??

cikin muryan kuka tai mgnr, kallonta kawai yayi da jajayan idonsa bece komai ba sai tasa mishi kuka pls talk to me mana!!

konaji sanyi acikin xuciyata.. Zayyan yakamo hannunta tasakala cikin nashi dawata kalar murya wadda batasanshi da itaba yakira sunanra fad'ima pls save my poor soul, INA cikin matsala kafin tai mgnr ya janyota jikinsa yai saurin had'a bikinsa danata yafara tsotsa kaman karamin yaro yasamu lollipop 🙈😜dakyar yasaketa yadan tureta gefe Yana maida numfashi, fadima Se ware Ido take abinka da sabin shiga nandanan idonta yakawo ruwa,,zayyan yai murmushi daya Kara fito da ainihin kyansa sanann yadau hannunsa yasa cikin nata fatarta luwai luwai kamar ta jaririn da aka Haifa ranar,Tana gyara jikinta sosai take kula dashi.

Kiyi hakuri my everything I wasn't my self , Wlhy ba intentionally nai wanann abinba pls do forgive me.. Fadima tai shiru Tana goge kwallarta ita kanta tasan wanann Dan hot kisss din dasukai yatafi da ita amma ai babu Kyau kuma Allah yayi hani da hakan tunda de ba'ashafa fatiha ba,gaskia maman abrar bata iya takun salon ya' mace ba,kanada namiji handsome kamar zayyan mexesa kabarshi yafada cikin wani Hali kamar haka,irin sune suke kaiwa ga Matan banxa su lalata rayuwarsu mace ai karuwar kanta ce a gidanta amma... Zayyan yaga shirun na fadima yayi yawa da alama tatafi duniar tunani..amurya kasa kasa yake magana Yana kallon kwayar idonta my woman baki yafemin ba kenan?! Se asannan fadima tai murmushi bakomi my soulmate Allah yayafemu baki daya..sundan jima suna hirar soyayyarsu Sannan sukai sallama tashiga gidah shima yaja mota yatafi.

DANNAR 'KIRJI...💞(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now