Hey guys! It has been ages. Gani na dawo muku da labari mai masifan daɗi. Two different stories. Two dilemmas. Aɓangare guda akwai Zainab, matashiya wacce take ƙoƙarin fahimtar rayuwa. Tambayar itane, wace ɗabi'a zata ɗauka? Awani ɓangare kuma ga Aaliyah da angonta Ridwan. Shin kuɗi shine farincikin gidan aure? Ko kuwa zamantakewa? Shin wannan mata biyun zasu iya tsallake RUƊIN ZAMANI? What are the odds of leaving unscathed? Follow me and let's dive into the minds of these wonderful characters. It will be worth your while In Sha Allah. ®NWA ©Haneefah Usman P.S. I am dealing with health issues, bear with me. No matter how long it takes, we will do this, In Sha Allah.
7 parts