XXXVI

1K 197 20
                                    

UWARGIDAN BAHAUSHE

XXXVI (36)

✍️ Ayshatuuu 💙

Na goge dukkan digit dinsa dake cikin wayata, haka chats dinmu nabi nayi wiping dinsu,na Kuma bi messages da mukai exchanging ta inbox nayi deleting dinsu Baki daya, ni nufi na ai bazan samu wani Abu da Zan dinga tunawa dashi ba. Haka nabi pictures dinsa cikin wayata na goge, zuciyata na Gaya min cewar it's over, kullum idan nayi shiru se nace is not as if shi ne karon farko daya fara ganina da Yaya Ismail ba, karewa a gaban shi na Mara Yaya Ismail, na dauka darajar shi akan ta Dan uwana shi Kuma se yaga sakayar da zai min kenan. Na rufe chapter shi Amma kuma chapter ban tabbatar ba ko ta rufu ko Bata rufu ba. A hakan lokaci yaja har muka fara Shirin karkare semester, gashi daga wannan na gama preclinical Dina se Kuma clinical.

Tun abun na damuna har nazo na Saba na fara kokarin mantawa dashi, saboda zuciya wata Mysterious hallittar Allah ce, idan kana son Abu yayi nesa da Kai se zuciya ta fara kokarin ganin ta samu abinda zai maye gurbin wannan abin a gurinta, it's a concept da da yawan mu bamu fahimta ba, haka ma idan kana son mutum Yana treating dinka badly, kana yafe mishi duk lokacin da abin ya faru, to shi zuciyar shi na Kara sonka yayinda Taki zuciyar na fara fitar dashi daga cikin ta, a lokacin da zai daina komai yayi embracing dinka fully a wañnan lokacin taka zuciyar ta riga ta hakura dashi.

Nayi nisa sosae a karatu naji sallamar Widad, ta shigo hannunta rike da Leda, na dago Ina kallonta har ta gama shigowa ta cire hijab dinta ta aje akan gado ta zauna tana dubana yadda na baza books, tab dita a gefe ga wayata da Kuma journals Dan haka nake karatuna very wide and broad se na tabbatar na hada ideas da yawa kafin nake hakura. Zama tayi gefen gado ta bude ledar ta Ciro packaged abincin ta Miko min na karba a hannunta, tareda cewa

" Thank you, dama yanzun zanje na ci abinci na kona glucose Dina, har brain Dita ta fara daina ganewa"

Tayi murmushi tana bude handouts dinta ni Kuma naci in utmost silence,sede taste din abincin yasa Bature yayi crossing mind Dina, shi ne indai zaizo ke kawo min abinci me irin taste din, rubber spoon din na aje na dubeta hankalinta duka Yana kan karatun da take, nace

" Widad Likita yazo ne?"

Se tayi dariya tace

" Ya akai Kika gane?'

Ture abincin nayi daga gabana na dubeta nace

" Just tell me, Ina Kika hadu dashi"

" Ni na Kira shi yazo, shi ne ya kawo Miki abinci saboda yasan Baki ci ba."

Na Dan ja tsaki nace

" Widad ba Wasa nake ba, don't provoke me, me yasa yazo?"

Na fada Ina jin Raina ya fara baci, ta dage kafadar ta ta maida kanta kan littafin ta ba tareda ta Kara min magana ba, balle ta bani amsar tambayar Dana Mata. Se na ture abincin na maida hankalina kan tab dita, Amma se na daina gane komai,Babu abinda nake fahimta hakan yasa na Mike dauke da wayata a hannu na cira veil na fita, bansan Ashe trap suka min ba, can Bayan hostel dinmu naje Babu mutane sosae na zauna gefen wata katuwar bishuyar maina, na fara Kiran shi, zuciyata tamkar anyi ripping dinta haka nake ji, tamkar na Ciro ta na dauraye ta cikin ruwan sanyi haka nake ji,na Kira har say biyu Bai dauka ba, but na saka a raina cewar ko ba zai dauka ba wallahi sena karar Masa da caji. Ana wajen biyar ya dauka muryar shi can kasa yayi sallama, Banda muhimmancin sallamar da bazan amsa ba, Dan haka Ina amsawa nace

" Dama abinda kake nufi dani kenan, tun farko se ka fada min Widad make so ba se kayi putting mask ba, ba se ka kirkiri fadan da bashi da amfani ba, karka manta Yaya Ismail confessed before and I chose you over him, I left responsible and grateful mutane saboda kai Amma a karshe abinda ka bani kenan. Lemme warn you idan zakai abinka kaida ita kada ka Kara jawo ni ciki, sannan nayi regretting rashin bude maka halayena ka fahimci ni wacece, Babu damuwa ka cigaba yadda zaka rasani har abada!"

UWARGIDAN BAHAUSHEWhere stories live. Discover now