Chapter 1

224 17 12
                                    

*ALHAMDULILLAH*
#fatymasardauna

*Written by meeerarh*

meet NUWAERAH.

sunana NUWAERAH wasu kuma sukance NOOR ni 'yar asalin SUDAN ce mamana da babana bahiyya kanuwana da abid kanina dukkansu muna rayuwa atare , rayuwanmu abun burgewace gaduk wanda yagani, sunan mahaifina NURU AREEF mahaifiyata kuwa FATIMA

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

sunana NUWAERAH wasu kuma sukance NOOR ni 'yar asalin SUDAN ce mamana da babana bahiyya kanuwana da abid kanina dukkansu muna rayuwa atare , rayuwanmu abun burgewace gaduk wanda yagani, sunan mahaifina NURU AREEF mahaifiyata kuwa FATIMA.

Mahaifina senator ne , mahaifiyata kuwa likitace, nikuma nabkasance architecture , inda akaeyimun lakabi da ARCH.NOOR na kware sosae a zane inada shekaru ashirin da biyu , inada kanne guda biyu bahiyya wacce takeda shekaru shida dakuma abid yanada shekaru biyar, inada best friend wacce ake kira da NOOR , itace kawai aminiyata tun da mukayi karatu tare da ita a AMERICA , bari kar kuce na cikaku da surutu, zan tsaya anan.

*****

Zaune yake acikin wani kayataccen balcony , saurayine mai kimanin shekaru talatin , wata kyakkyawar yarinya na gani a gefenshi, tabbas wannan yarinyan tanada alaka da larabawa, shikuwa bama zakace mutum bane sabida tsananin kyaun da Allah yayi mishi.

HABBAN kenan matashi maiji da kuruciya kyau aji dakuma matsayi, daduk wani abu da akeso da namiji ya kasance dashi.

habban asalin sunansa MUHAMMAD IBRAHIM ne , cikakken balarabene dukkan rayuwansa a MADINATUN.NOOR yayita, amma sakamakon transfer daya samu daga gurin aiki sai Allah yasa yadawo kano da zama yanzun kimanin shekaru biyu kenan da matarsa mai suna KHADIJA tarasu kenan bayan dawo wansu NIGERIA yanada 'ya guda daya mai suna, HIDAYA shekaru shida take dasu a duniya .
habba soja ne babba wanda akeji dashi a MADINATUN.NOOR, yakasance mai tsananin sanyin hali , yanda hakuri sosae duk yanda zaka cutar dashi sam bazai ramaba.
yanzu haka yana rayuwa ne dagashi sai yarinyarsa hidaya da Allah yabashi, bayanda 'yan uwan khadija basuyiba akan yabasu ita amma sam yaki,yana matukar son matarsa dalilin da yasa har yanzu bai kumayin wani aure ba.Ga maraici kasancewarsa maraya baya da ko daya daga cikin iyayensa, iyayensa shi kawai suka haifa shekaru biyar kenan da rasuwar iyayensa,amma iko irinna ubangiji sai ga habban ya daukaka afadin duniya.

******
yau ya kasance ranar thursday, thursday itane ranan da kullum arayuwanta take zuwa down-town, domin shine favorite shopping mall dinta despite bawani babban guri bane, sam bata dauki kanta da girmaba, shiyasa take rayuwa yanda kowa.keyi dukda kudin da iyayenta da ita kanta take dadhi.

safiyar ranan bayan tatashi daga barci gurin karfe sha biyu na rana , wanka tashiga bayan tafitone tasaka pant and t-shirt kasancewar itane shigarta a koda yaushe , t-shirt baki tasaka wandonta kalan fari sai kuma ta saka cover shoes da mayafi kalan pink, pink white and black.sune kalan datafi so .

fitowa tayi palon mamanta wacce take kira diana  kai tsaye inda diana take zaune ta nufa tareda durkusawa har kasa ta gaisheta, good morning diana, morning my baby how was ur night? it was fine diana.
(sam duk irin rayuwan wayewan da gidan su noor sukeyi baisa an gaza basu cikakkar tarbiyyaba)
zaki tafi kenan fiana ta tambayeta, yeah diana yanxu xan tafi , ok my baby ba damuwa u go ok, kikula da kanki kannenki basanan da sai su rakaki, no worries diana i will mannage , diana yau duty na dare kike dashine naga baki tafi asibitin ba har yanxu, noor tatambayi diana, eh baby, ok diana ki gaishe  da abboo idan ya fito, ok yar abboo sai kin dawo.

daga haka noor ta nufi compound din gidansu tareda xaran motanta kiran lexus tabar gidannasu.

******

shikuwa habban hidaya ta takura shi akan dole sai ya kaita shorprite , he has no choice daya wuce ya kaita saboda sam bayason takuri, sha biyu ya shiryata cikin jeans an t-shirt masu dan karan kyau kalan fari da pink, shikuwa sai yasaka pant baki da riga fari, bayan sun gama shirinsu suka fito ya dauki motanshi kiran venza suka fita suka bar gidan.

suna cikin tafiyane hidaya ta hangi wani shopping mall, down.town. gurin sosae yayi mata kyau, sai tajuyo ta kalleshi tace dashi, deeda please mu tsaya a wancan gurin tafada tana nunamishi gurin, ok princess bari nayi u-turn , bayan yayi u-turn ne yayi parking ya fito ya zagaya gefen da hidaya take ya bude tare da kama hannunta suka fito.

dai dai lokacin noor ta sauko daga motanta tana tafiya cikebda nutsuwa.

hidaya ne ta hangi noor aikuwa tajuyo gurin deeda tare da fafin, laa deeda kaga antyn danace maka ta zana mun hotana dayake dakinka, sai ya juya ya kalli inda noor take tohowa , arch.noor taji muryan hidaya tana kiranta, waige ta farayi sai can ta hangi hidaya tare da wani mutum, murmushi noor tasaki dayasa idonta yakuma wani irin kyalli, Allah yasanibtun rananda ta fara ganinta  a makarantan su bahiyya taji ta kamu da son yarinyan, hidaya da bahiyya class dinsu daya a school , so ranan noor taje school din shinefa bahiyya class mates dinta antynta tana yin zane, aikuwa hidaya tasa jaraba akan fa dole sai noor ta zanata.

ai kuwa da gudu hidaya ta karasa inda noor take tare da rungumeta, itama noor runguman ta tayi tare da fadin hey princess, hey arch. hidaya tafada , shikuwa habban kallonsu kawai yakeyi saboda wani irin kyau dayaga hidaya tayiwa noor kaman yarinyanta na gaskiya, hidaya tajawo hannun noor tareda karasawa inda habban yake tare da fadin, hey deeda cee my aunty,

wani irin kayataccen murmushi habban ya sakarwa noor sannan ya bata hannu sukayi shaking sannan ya gabatarmata da kanshi a matsayin baban hidaya,

itama kuma sai ta gabatar da kanta a matsayin arch.noor.

daga haka su duka ukun suka shiga gurin, idan ka gansu zaka couples ne har da yarinyarsu, haka mutanen gurin sukaita yabasu wasu kuma suna daukansu hoto basu ma saniba , gashi shigansu ya zo daya sai abun ya bada citta😉.

bayan sun kammala siyayyarsu kusan karfe daya da rabi yayi, sai suka fito atare zaka rantse mata da miji ne , habban da noor suna dan hira jefi jefi kuma sukansa hidaya, suna cikin tafiya ne habban yaji an bangajeshi, koda yajuyo wani kyakkyawan saurayi yagani wanda zai kai kimanin 29yrs , sorry, habban yafada despite shi aka buge, wani kallon raini saurayin yayiw a habban, inda noor take yakalla tareda fadin please arch.noor zan iya magana dake.

wani irin kallo mai wuyar fassara noor tayiwa sauyain tareda kama hannun hidaya sannan ta kallin habban tareda fadin deeda zamu iya tafiya,

yap muje habban yafada sannan suka fara tafiya,

wani irin bakin ciki ne yakama saurayinnan da ya buge habban, sabida idan akwai abunda yakeso aduniya to bayan boor ne,sannan ya tsani yaga wani ya rabi noor ko wayeshi , shiyasa ganin habban ya kara dagula mishi lissafi
***idraaq kenan dan commissioner fo police na garin kano, abbanshi ya daure mishi gindi shiyasa yake abunda yakeso, yana ganin  shi kyakkyawa kuma ga kudi, so samun noor abune mai sauki agareshi, amma to his extent surprise , noor bata taba ce mishi ko ci kanka ba , so abun yana ci mishi tuwo a kwarya, yanzun haka ya dauki alwashi ganin bayan habban despite baisan waye shiba***

shi kuwa habban saida ya tabbata noor ta bar gurin sannan yasa hidaya mota suka bar gurin zuwa gida.
daman sun riga sunyi exchanging contacts tun acikin gurin.

tun daga wannan ranan zumunci ya kullu tsakani gidaje biyunnan , saboda abboo da diana ma duk sunsan da zaman hidaya da kuma habban, wata rana habban ya kawo hidaya gidan su noor, weekends kuma ya riga ya saba ma a gidan su noor takeyi.
wannan kenan
takuce@meeerarh

to pa readers bance ku yababa saboda inayine kawai dan ina sha awar yin rubutun kuma don jin dadinku
u can get it  a #fatymasardauna

𝐻𝑢𝑏𝑏𝑢𝑟_𝑅𝑢ℎWhere stories live. Discover now