Chapter 9

37 2 0
                                    

*HUBBUR-RUH*

written by meeerarh

*page 9*

ELEGANT ONLINE WRITERS

   koda suka isa gidan Habban dakyar ya fitar da ita daga mota sai turje mishi takeyi, dayaga dai taki tafiya ya sungumeta sai cikin gida bai direta ko ina ba sai dakinshi kan bed dinsa😉,
yana ajiyeta sai yaga tatashi tana goge hawayen fuskanta can kuma ta kyalkyale da dariya, kallonta yakeyi cike da mamaki kaman ba yanzu ta gama mishi kukan mutuwa ba, matsowa yayi ya zauna kan gadon tareda kamo hannunta  Nuwaerana meke damunki koduk rabuwa da Diana ne ya tabaki haka kike dariya,wata dariyar takuma yi sannan tace, kasan meye Deeda nifa daman babu wani kukan rabuwanmu da Diana danakeyi,kawai nayi kukanne dan kar suce daman so nakeyi na rabu dadu, aikuwa yasaka mata dariya har ya kwanta yana rike ciki, can yadan saisaita, amma wallahi Noor bakya jin magana yanzun duk kukannan na karyane, saman cikin shi tadaura kanta tareda fadin, eh mana daman nifa nafison idan nayi aure dagani sai mijina ya daukoni mu tahiwarmu , this is just a dream come true, kanta yashafa sannan yafara magana,
yau burina yacika kaman amafarki haduwan kwana biyu gashi har burina yacika, sai kuma yakalli fuskanta yaga har tayi barci, murmushi yayi sannan yace ina matukar sonki nuwaerana , kaman amafarki yaji tace nima ina bala'in sonka HUB, wani rin sanyi yaji ya ratsa zuciyarshi, bai zaci zata furta mishi wannan kalmar so soon ba, amma this is the best for him, daman ba barci kikeyi ba Nuwaerana, ni ka daina cemun Nuwaera nima kacanjamun suna kaman yanda na canja maka, ok matana naji zan canjamiki, amma  yanzu barci nakeji ko ke bakya ji, tashi tayi daga jikinshi ta gyara kwanciyanta , inaji mana kaima ka kwanta amma dana tashi zaka bani sunana, aangama matana, shima kwanta yayi abayanta tareda jawota jikinshi, juyowa tayi tana facing dinshi tasoma magana, HUB, na'am, i need a baby tonight, wani irin zaro ido yayi yana kallonta cikeda mamakinta, yanzu daman zata iya fadamishi wannan maganan, lallai idan kaga mutum ka barshi kawai, dagaske kinason baby yafada yana kallon  cikin kwayan idonta, eh HUB inason baby wanda yafito daga tsatsonka, wani irin farin yashiga wanda baya misaltuwa, karki damu zan baki baby yau yana gama fadan haka ya hade bakinsu guri daya,tsawon lokaci suna tsotsan bakin juna ahaka barci ya daukesu suna makalkale da juna kaman wadanda za'a raba su.

bangaren su Intee kuwa koda suka kama hanyan gida , Idraaw yace suje police statiin , bata musa mishi ba ta kama hanyan police station, koda sukaga Idraaq cikeda girmamawa suka gaisheshi matsayinshi na yaron commisioner, koda suka gama gaisawa yafadi abunda ya kawoshi, sosae suka yi mamaki basu dauki lokaci ba akashigar da kara kotu, koda su Abboo sukaji, sunyivkokarin akyaleshi, amma sam yaki yace sai an hukuntashi, haka sukaje kotu aka yanke mishi hukunci daidai abunda ya aikata, a kotu ne Intee tahadu da Dr.Aman, taso ta gujemishi amma saitaga idan tabarshi, kuma ai bazata samu Habban ba, sai kawai ta karbi tayinshi basuyi kasa aguiwaba tagabatar dashi gurin iyayenta, kasancewar Dr.Aman sanannen likita basuyi wani dogon bincikeba suka bashi ita, sannan akasaa rana akan nan da wata biyar, shima Idraaq aranan ya fiti da wata yarinya mai suna Sharifa , shareefa ta kasance yarinya mai natsuwa shekarunta 19 ne, amma ganin Idraaq so daya yasa takamu dasonshi, data fada mishi abunda ke ranta, bai walakantataba, yafada mata yanada wacce yake so amma idan da rabon zasuyi rayuwa tare, komae zai daidaita, haka shima commisioner yayi bincike akan mahaifin yarinyan, suka samu ganawa da mahaifinta, bai boye mishi komae akan Idraaq ya fadamishi, mahaifin Sharifa baiyi tunanin komae ba ya amince da auren shina akasa kaman yanda akasa na Intee da Dr.Aman.

bangaren su Habban kuwa sae gurin karfe biyu na rana suka tashi daga barci, Habbanne yafara tashi bayan kaman minti goma itama Nuwaera ta farka, murmushi suka sakarwa junansu Habban yasa hannunshi yana shafa sideface dinta yana kallin cikin kwayan idanunta, barka datashi NISFULHAYAT wani irin dadi taji daya kirata dawannan sunan arayuwanta bata taba tunanin samun miji irin Habban ba mutumin dazai nunamaka tsantsan soyayya batare da yasan halinkaba , murmushi tayi mishi sannan tace  inasonka HUB, nima ina mutuwar sonki NISFULHAYAT,kissing din juna suka shiga yi har saida suka gaji sannan suka shiga bathroom sukayi alwala suka gabatar da sallah, bayan sun gamane Habban ya kira Diana sunyi hira sosae har da Nuwaera sannan aka bama hidaya, Deeda yaushe zakaxo ka daukeni ina kewanka, karki damu princess zanxo nan da 1yr idan Meema ta samar miki little sister ko brother, yeey Diana kinji Meema zata samarmin kanuwa ko kani, tafada tana kallon Diana , Diana shuru tayi tana sauraron  Nuwaera dake magana, wallahi Diana gida HUB yafi dadin zama ni bazan sake zuwa gidanku ba , gidan 'yan kauye ne kwda Abboo bakwa love , Diana da ikon Allah yagama kasheta tace, dan ubanki idan kika sake zuwanmun gida saina zaneki, kyalkyalewa da dariya sukayi duka har Hidaya sannan tace wallahi Diana Meema ta girma ai bazaki iya dukantaba, ai princess din Deeda kyale Diana ai Deeda bazai bari ta dakeni ba Noor tafada, ni babu ruwana Diana zannemo miki bulala ma ki zaneta, yauwa Habban yarona, to Diana zan ajiye wayan, kigaisheda Bahiyya da Abeed tunda sunki yimana magana, daga haka sukayi sallama ya ajiye wayan, koda ya dubi inda Noor take yaga ta sha toka ta turo bakinta ta juya mishi baya, dariya tabashi sai ya kyaleta yaki yi mata magana, yanufi kitchen ya hada musu desert din kiwi fruit sannan ya dawo inda take yazauna yana facing dinta, ya jawota jikinshi tana jajjayewa , haba Babyna idanfa kikayi wasa zan fasa baki baby yau dadare,
sai sannan takalleshi, to amma meyasa kabi bayan Diana kace zata kawo mata bulala ta dakeni, haba Hayat wasa nakeyi, to shikenan na hakura, jawo desert din yayi suka faraci mouth to mouth sukeci har suka cinteshi gaba daya, daganan suka tashi sukayi sallan Asr suka dawo suka zauna ...

10:00pm

saturday night

to nidai na tsaya anan dan na gaji...
anyways  see u later guys😚

𝐻𝑢𝑏𝑏𝑢𝑟_𝑅𝑢ℎWhere stories live. Discover now