Chapter 3

48 6 4
                                    

#MEEERARH

   so sorry for the late update, i was not well,
*****
   8:30 

zaune suke a dining area , wayan noor ce tayi kara  koda ta duba sunan deeda tagani wanda a hakan tayi saving numban habban

kallon diana tayi tarda fadin excuse me guys deeda ne yake kira inaga hidaya ce , murmushi abboo yayi tareda fadin you can go baby ai idan miji yayi kira ba a kin zuwa, kafa tafara diddirawa kasa cike da shagwaba ta ce nidai Allah abboo banason haka ni na ce muku sonshi nakeyi,

sorry princess go on kyale abboo diana tafada tana mai danne dariyarta, wani kiranne ya kuma shigowa wayanta amsawa tayi tareda barin gurin ta karasa cikin palon,

ni nayi tace don't worry princess deeda zai kawoki gobe kinji , amma u gotta eat food , ok bama deeda , abangaren habbab jinayi yace thanks alot angel murmushi noor tayi tareda fadin , it's ok deeda just make sure kayi fulfilling promise dinka ka kawota gobe , u got that angel yafada tareda yimata sallama.

koda ta dawo dining abid da bahiyya sun rigada sun rigada sun gama ita suke jira karasa cin abincinta tayi diana da abboo sunata tsokananta amma ta kyalesu, daman a gidan idan manya na na magana yara basa shiga shiyasa bahiyya basu saka musu bakiba , bayan ta karasa ne  taja hannun bahiyya da abid suka bar palon bayan sunyiwa iyayensu saida safe.

bayan sun shige part dinsune abboo yakalli deeda tarda fadin, honestly speaking tunda tafada mun akan yaronnan naji ya kwanta mun arai, ina tunanin zanne meshi in kara sanin abubuwa akanshi.

hakaane abbo nima ya kwantamun amma fa kasan noor batason mutum mai mata, 

kuma the most annoying part is tun lokacin da take bani labarin haduwansu i could see nothing but his love in her eyes, is it even possible ka fada soyayyar mutum daga haduwa so daya,
   
yeah diana it happens but only once in a while my daughter is lucky to experience love at first sight, abboo yafada yana me tashi daga dinning.

itama diana tashi tayi suka wuce daki,

toh habnur safiya tagari

8:00am
morning 24 october 2021
  friday
   yau yakasance mahimmiyar rana gurin noor amma kaman koda yaushe tamanta,
yau ne ranan zagayowan haihuwan noor kowa a gidansu ya sani amma sam ita duk shekara mantawa takeyi.

  noor ce naga tafito daga bathroom sanye da bathrob take kalan white inda ta turban da pink din towel don tsane kanta,
  wayantane dake kan gadonta ne tayi kata alaman shigowan sako,

kaman ta kyale wayan meta tuna daga baya kuma saita karasa inda wayan take ta dauka,

ko da ta duba messages ta gani tun daga na karfe 12:00am har na xuwa yanxu, tafe kanta naga tayi tareda fadin,

how can i be so stupid always am i supposed to forget my birthday every year, numfashi ta sauke tare da fadin,

this birthday i supposed to be special,murmushi tayi tareda ajiye wayan ta ta karasa gurin mirror tareda jan stool ta zauna ta fara kim tsawa.

   habban na hanga tareda hidaya zaune a palorn diana  , gaisar da diana yakeyi cike da girmamawa tareda yimata bayanin cewa shine abban hidaya,

ai kuwa diana nan take ta saki jiki suka shiga hira har dai ta fada mishi yaune birthday din noor amma fa ita bata saniba,

diana let's do this , we should surprise her in such a way da zata kasance cikin farin ciki ,

sai bayan ya gama fadane sannan ya ankare da subutan bakin dayake shirin yi ,
   

sosa kai yashiga yi abunda yasa diana yin guntun murmushi tareda fadin, you are right deeda, dago kai yayi jin ta kirashi da deeda, ganin reaction dinshine yasa diana fadin,

anyways u are right we can do that  ta kalli hidaya sannan tace, come here my baby,

tashi hidaya tayi daga kan kafan habban tareda karasawa inda diana take.

good morning hidaya tafada, morning my baby how are u bakya zuwa school ne,

aa ammi yau banjeba ne saboda zanzo gurin arch. and jiya kuma munje shopping da deeda shiyasa amma on monday zantafi..

ohk princess din deeda tashi kije gurin noor tana daki,

tashi tayi sai bayan tayi nisa ne sannan tajuyo, ammi a ina ne dakin arch.

diana ce ta nuna mata tukun ta fuskanci inda habban yake ta fara mishi magana kaman hakan...

deeda you gotta meet noor's father yace yanason ganinka and before.that inason inyi maka magana,

maganan gaskiya tunda noor tafada mana haduwanku despite bamu taba ganin ka ba amma nida abboo mun yaba sosae dakai and we wants to know more about u idan babu damuwa

kai akasa habban yafara magana,babu komai ammi the thing is nima inaso nayi magana daku,

about arch. karkice bana da kunya amma tunda nayi tozali da ita a jiya sai naji na kamu da tsantsar sonta ban fuskanci hakanba sai jiya danake waya da ita i feel so somehow ,

tun bayanda matata ta rasu ban taba jin ina shaawan kara son wata maceba sai ajiya da na hadu da 'yar ku, and honestly i will be glad idan kuka bani amanan zuciyanta da ita kanta...

i promise to make her the happiest woman on the earth

baxakuyi dana sanin bani itaba..

and duk abunda takeso shi xan mata , kawai fargabana kwaya daya ne kar ace tanada wanda takeso..

murmushi naga diana tayi tareda fadin,

deeda kasan wani abu

aa yafada yana kara sunne kansa akasa

noor tafada sonka

whatt?yafada yana zare ido waje.

yes abunda kaji nafada, tunda noor tadawo daga downtown data fada mana akanka , daga yanayin datake magana asanda take bani labarinka na fahimci it was love at first sight amma fa bata yarda ba har abboo ma haka ya fada ,

amma akwai matsala guda biyu ,
nafarko noor batason mai mata ko wanda ya taba aure , aurenma harda 'ya

na biyu kuma akwai wani yaro idraaq , dan gidan commisioner ne   yaron bayaji tace jiya kun hadu dashi,
yaron bayaso yana ganin kowane namiji a inda noor take, amma kar ka damu bata kulashi,

kuma bangarena da bangaren abboo bama da matsala , 

nan dai suka yi magana akan yanda za a sha kan alamarin , daganan diana ta mishi iso gurin abboo....

(Oo readers nifa na manta da intisaar , so let's find out about her)

  intisaar 'yace agurin agutin wani babban dan kasuwa agarin kano mai suna alhaji hammad zaid, alhaji hammad ya shahara abangaren kasuwanci aduk fadin nigeria dama kasashe ketare, shidin babban aminin commisioner ne shiyasa idraaq da intisaar suka shaku sosae,
babu abunda intisaar bata saniba akan noor   jiyama da idraaq ya bata labarin abunda noor tamishi a downtown kuma taji yanda yaketa kurara habban despite bata ganshiba amma tace sai ya zama nata.....

toh yanzudai munhadu da idraaq intisaar noor dakuma uban gayya habban.

me kuke tunanin zai kasance da soyayyar habban da noor dakuma makircin idraaq da intisaar
shin noor zata aminta da soyayyar da habban zai zo mata dashi shin wane hukunci abboo zai dauka akan soyayyar da habban yakewa noor...

so readers muhadu a next chapter
vote
comments
sune courage dina please help me in entertaining u guys
takuce@meeerarh
u can get this #fatymasardauna

𝐻𝑢𝑏𝑏𝑢𝑟_𝑅𝑢ℎWo Geschichten leben. Entdecke jetzt