Chapter 2

63 10 4
                                    

#fatymasardauna
*****
    
  hey wattpadians , how i missed u guys naga comments da alamu the book is a little interesing right ? buh seriously am happy about this this is my first novel da ya samu karbuwa agurinku  buh loves u so much, ina rubutune don inajin nishadi aduk sanda nakeyi, so i loves u unconditionaly.❤
****
   koda arch.noor ta koma gida kisan 2oclock so kai tsaye dakinta ta wuce inda tayi wanka kafin tayi sallah,

sweatpant and t-shirt ne a jikinta kamar kullum riganta kalan pink ne wanda aka rubuta bad mood da farin rubutu, wandonta kuwa baki ne.

kai tsaye palorn abboo ta nufa sallama tayi aka amsa mata daga ciki sannan ta shiga ,

koda ta karasa diana ma na ciki so sai ta duka har kasa ta gaishesu , bayan sun amsa ne diana take fadin,

yar abboo har kin dawo, murmushi tayi tunowa da hidaya tare da fadin, diana na dawo and i really enjoy my todays outing  buh as always the bad guy ya katsemun jin dadina.

abboo dayake aikin karanta jaridane yace
noor idraaq ne ba? ya tambayeta, of course abboo ai daman ko da yaushe shine takarasa maganan tana yamutsa fuska.

diana dariya tayi kafin tace, in banda abunki noor ai idraaq is not a bad guy,

zaro ido tayi tana kallon fiana tare da fadin wallahi diana he is so bad nifa har yau ban taba cemishi ko sannuba saboda nasan he is so bad kowa magananshi yakeyi a garin kano infact cewa ma akeyi mahaifinshi yana dauremishi yanayin duk abunda yakeso agarinnan,

abboo ne yaja numfashi tare da fadin ai commisioner yayi sake, yana ganin gatane yakeyiwa yaronshi baisan yana bata mishi rayuwa bane,
diana tace let's not talk about this now, noor tell me what is good about the outting,

nan dai noor ta fada musu hafuwanta da hidaya da habban har sanda idraaq yaje inda take.

abboo ne cikin ko in kula yace , i guess my baby finally met the man of her dream,

zaro ido noor tayi tareda fadin abboo he's married fa harda yarshi kuma in aureshi, no never please ka daina maganan ma.

itakuwa diana me zatayi inbanda dariya,

hakadai suka cigaba da maganan habban hardai noor ta gaji  ta tashi tareda yimusu sallama,

ai kuwa tana fita sukasa dariya dan sunsan idan da abunda noor ta tsanaa tofa acemata ta auri miji mai mata , matarma harda ya,

ai she would never think of that , never in her life,
******
  shikuwa habban koda ya koma gida , wanka yayiwa hidaya sannan shima yayi kamar ko da yaushe pant amd t-shirt ne a.jikinshi black colour inda yasawa hidaya pink colour din riga da wando(readers i guess noor and habban's fovorites colour are same same.right? what do u think)
bayan ya gama shirya kansu ne suka fito palour, direct hanyan kitchen suka nufa inda ya hada musu chocolate milkshake ya dawo palour suka zauna,

ai suna zaunawa kaman hidaya jira takeyi ta fara surutu, deeda u see my aunty ko is she beautiful, kagani tanada kirki this and that haka hidaya tayita surutu, habban dai daya gaji da surutunta ne yace mata taje tayi alwala taxo kasancewar by that time it's almost 4:00pm.

haka dai ta tashi badan ranta yasoba ta je tayi alwala ta dauko hijab dinta kalan black tareda sallaya ta shimfida ta zauna da tasbaha ahannunta kaman da gaske,

shima habban alwala yayi tareda dawowa palourn,

ai kuwa yana zaunawa hidaya tasa mishi kuka sosae hankalinshi yatashi , yayi rarrashin har ya gaji amma takiyin shiru saida yaji antada sallahne ya tashi yabi jam'i ,

bayan an gama sallanne ya jawota jikinshi yana rarrashi,

haba princess me yafaru kike kuka  , kinsan banaso in ganki cikin damuwa ,

hawayen fuskanta ta share tareda fadin deeda bakai bane ina tayima maganan arch.
amma  ka kyaleni,
gani nayi habban ya zaro ido tareda sakin baki yana kallon hidata aranshi yana fadin is this for real meke damun yarinyannan sabida noor ne wai dama taketa kuka,

candai yayi numfashi tareda fadin haba princess kinga dazu ai nagaji ne, amma yanzu zo muyi hirarmu

cike da jin dadi hidaya ta zauna akan cinyanshi tareda adin deeda, na'am princess ya amsa mata,

kaga aunty na ko?ta tambayeshi harda wani karkata kai,

yes princess ya amsa,
ok deeda tell me is she beautiful, rasa abun fada yayi saboda idan yace noor batada kyau yasan sabo ma yayi, kawai saiji nayi yace,
princess arch.noor is the most beautiful creature i've ever come across , ever in my life, ihun da hidaya tayine yasashi fahimtar tabarar dayayi,

yeeeey deeda my aunty is so cute, deeda zaka kaini gurinta inyi weekend, cikeda mamakin hidaya a ranshi yace , lallai yaro yarone daga haduwa da mutum bansanta ba zankaiki weekend a gurinta, gani nayi yayi murmushi tareda fadin , that beatiful angel can never hurt anyone, shi a ganinshi a zuciya yayi baisan maganan ta fito filiba,
yes deeda my.aunty is an angel that can't hurt.even.a fly let alone humanbeing.
hakadai tayi ta magiya har ya yarda zai kaita tayi weekend anan ne yakira noor ya fada mata irin rigiman da hidaya tasa mishi akan lallai sai ya kawota tayi weekend agurinta,

cikeda murna noor tace deeda ai babu wata damuwa kwai ka kawota bahiyya da abid suna nan and am here too , and diana ma tanason ganin hidaya saboda kullum bahiyya cikin hiranta take.
haka dai suka dan taba hira tareda yiwa.juna sallama .

bayan sun gama wayanne noor ta fadawa diana da bahiyya yanda sukayi da habban.
aikuwa diana taji dadin hakan.
*******

idraaq na hango zaune kan wata tsadaddiyar mota kiran rangerover black colour tayi kyau sosae, agefenshi kuwa wata babe nagani wacce zata kai 25yrs black beauty ce she is so cute on her own way,

ji nayi idraaq yaaa fadin wallahi intisaar, da kinga walakancin da noor tayimun agaban gayennan da kinyi mamaki , ace big guy irina ina neman yarinya tana neman ta batamun lokaci,

intisaar naga tayi wani shu'umin murmishi tareda fadin, guy kasanme , har naji inason gayen da kake fada dan haka , yanzu an yanke hukunci , ni zan mayar dashi nawa kaima kuma zaka samun noor,

dariya naga idraaq yayi tareda fadin "deal" daga haka suka shige mota sukabar harabar restaurant din da suke.

Oo another character, intisaar wacece ita and the role she's goinna play is a big role i guess she is goinna be a devil in here, anyways let's find out in the next chapter.

   readers as i say am happy littafinnan yasamu karbuwa naga comments sunkai 2000😆just jocking.

u can get this #fatymasardauna
takuce @meeerarh
mrs ❣❣❣

     please kindly show ur love by voting commenting and sharing my novels , i will be more than happy if that happens.


     

𝐻𝑢𝑏𝑏𝑢𝑟_𝑅𝑢ℎWhere stories live. Discover now