achieved

47 2 0
                                    

*HUBBUR-RUH*

written by meeerarh

*last page*

book achieved

ELEGANT ONLINE WRITERS

Nuwaera ce zaune akan cinyan Habban yana feeding dinta with mouth, idan yasaka abakinshi saiya saka mata abaki, ahaka dai har suka gama, bayan ta tattara gurinne ta dawo ta zauna akujera tareda dora kanta a cinyanshi, ta tsurawa fuskanshi ido, what are u looking at Hayat, am just looking at ur face inaji kaman mu dauwama ahaka har abada, yeah nama manta about the baby zaka bani, kallonta kawai yakeyi yana murmushi, yeah zanbaki ba dayaba guda uku zan baki , daka gamamun komae aduniyannan, inason babies sosai tafada tana tashi daga kwance sannan tace, mutafi kabani am so eager to be with you HUB, tafada tana jan hannunshi, shima mikewa yayi suka nufi dakinshi daman already sun gyara ko ina , a hannu yadaukota suka nufi dakinshi, koda suka shiga akan bed ya kwantar da ita shima ya kwanta ya hau samanta amma bai sakar mata nauyi ba, amma hakan bai hanata saka mishi kukan shagwaba ba wai wallahi yayi nauyi dayawa, bai tanka mataba ya sa hannunshi yana zagaye lips dinta dashi yana , nidai amun izini na dasa ajiyana acikinnan yafada yana pointing tummy dinta, to bagashinanba ka ajiye mana, dagaske na ajiye, eh,
baiyi wata wataba ya zura bakinshi anata ai nan take ta cabe, sosae suke bawa junansu passionate kiss mai tsayawa arai, haka yayita romancing dinta daga karshe yayi abunda ke gabanshi😉😚kun dai fa'imta, gurin karfe uku na dare naga Nuwaera duk ta yakuce, kaman wanda aka kwato abakin kura, kuka takeyi sosae bakadan ta gurzu agurin Habban ba , shikuwa duk ya rikice yana aikin rarrashi , sai dayaga abunnata nayine sannan yace, ni daman nasan rakine dake daga yin abu kadan sai kuka, ai kuwa xuruf ta mike kaman ba ita bane take kuka yanzu

ni wallahi ba raguwa bane, to idan ba raguwa bace ke prove it, bata tsaya wani tunani ba ta jawoshi ta hade bakinsu guri daya, daganan kuma suka lula.zuwa wata duniya sosae tayi dauriya saboda Noor akwai son kare selfrespect dinta,

agurguje.

bayan shekara daya, abubuwa dayawa sun faru ciki kuwa harda, haihuwan Noor inda ta haifi triple kaman yanda Habban yace zai bata su, sannan anyi aure Intee da Dr.Aman dakuma auren Idraaq da Shareefa, ziyaran dangin Habban a Madinatun Nur ,
Hidaya da Bahiyya sunzama kaman 'yan tweens saboda Hidaya taki komawa gurin Habban,

Habban nagani zaune yayi rashe rashe akan kuhera yana maida numfashi, wallahi Hayatii yarannan ciwon kaine dakanshi ni dan Allah akaisu gurin Diana, ai Allah HUB munanan dasu bakai kabani suba ai baka isa ka kaisu ko inaba munanan *muddin rai* , dariya yayi tareda jawota ta fada jikinsa yayi mata peck a goshi sannan yace, kece komae nawa Hayati ina matukar sonki son da baya misaltuwa, let's get ready birthday din su 3A nefa yau , wasu kyawawan yara nagani dukkansu maza suna tahowa.dugwi dugwi Hidaya da Bahiyya abayansu, sai ga Diana da Abboo , Intee da Dr.Aman sannan uban gayya Idraaq da Shareefa sun shigo palon inda suka iske Habban makale da Noor babu wanda yayi magana acikinsu.saboda sunsan dasunyi magana Noor zata hayayyako musu, dagana daki su Noor suka wuce suka shirya suka fito, a backyard din gidan aka yi wani itin decoration nai tsananin kyau , kalan black white pink , suna triple aka sawa ARAB farin kaya sai AZAAD akasa mishi baki sai ASAAD aka samishi pink , bayan an yanka cake ne aka yi rawa da hotuna , ana vikin hotunane akaga babu wulgawar Noor da Habban, koda aka shiga duddubasu can a wani lungu Diana ta gansu makalkale da juna sai kissing juna sukeyi, dafe kai Diana tayi tareda fadin nidai Allah na hadani da jarabarku to dan gidanku kuzo mutafi, tajawo kunnuwansu suka nufo gurin birthday din, duk dariya sauran suka samusu dan sunsan tatsuniyar gizo bata wuce ta koki......

Tammat bihamdillah, anan zan tsaya da wannan littafi nawa, laifin dayake ciki Allah ya yafe mana, abun alkhairin dake ciki kuwa Allah yasa mu amfana dashi... nasan littafin yayi kankanta dayawa amma everything happens for good.

takuce ako da yaushe MEEERARH

i DEDICATE the entire book to my dearest mentor FATYMASARDAUNA , a shoulder to cry on,
GODIYA
ta musammab ga 'yan uwa NIMCYLUV. SURAYYAHMS. SADNAF.

𝐻𝑢𝑏𝑏𝑢𝑟_𝑅𝑢ℎWhere stories live. Discover now