chapter 3

76 3 2
                                    


8:00am na safiyar yau ta shigo gidan ganin ba kowa a falo tayi kitchen
Barka da safiya Nanny
Barka Ihdat yanzun aykin ki ya dawo ko?
Murmushi tayi ta soke kai toh me zatace dan ita harga Allah ta manta juyawa tayi tafita daga kitchen d'in zuwa part d'insa tana ta tunani da addu'a aranta Allah yasa yana da kirki kamar sauran y'an gidansu jin shirun da tayi ne yasata tunanin ko bacci yake ne oho gyaran falon tafara dukda ba wani datti

Shiko 5 minutes to shigowar ta motocinsa suka bar layin kan su qarasa inda zasu yatuna da wayoyinsa na gida ya bari yace su koma yayi mantuwa
Gyaran falon take sai ta jawo filon kujeran da niyar ta karkade ta gyara tarasssssssss kakeji falon ya dauki qaran fashewan wayarsa da ke kan filon dai dai kuma ya shigo falon tayi still sai wani mahaukacin mari da taji a fuskar ta Saida ta zube a qasa
Are u blind? Ke bagidajiyar inane? Wawuya dake blind in mind
Ya daka mata tsawa baki kallon me kike ne can't you see or you are dump at thinking.  do you know how much it cost  can you afford it? Kaf dangin ku atara su can they afford it  ? Come on answer me jor ya daka mata wata tsawar I said can you afford it!?
Girgiza kai tayi tana kuka
Tsaki yayi yana duba agogon ya dauki sauran biyun yafita yana fad'in stupid being yabarta nan a durqushe tana kuka
Yau tasan tayi rashi mai girman gaske tasan ta rasa abunda ba wani wanda zai iya bata, Abba da Yaya rashinku yasamu cikin wani hali, halin da bamu tab'a tunanin zamu shiga ba, I never expect that my life will turn out this way yau ni ce as someone's MAID yana zagi na calling me names  
But InshaAllah I will endure all the insults for the sake of my mommy and sis tana kuka tana maganganu har ta gaji kan ta tattara fasashshen wayar tasa cikin drower center table kan ta gyara part d'in dakin sa ne dai bata shiga ba kitchen tashiga ta had'a Masa grilled salmon with yam and egg sause tahada ruwan tean da yawadatu da kayan qamshi tayi toasting bread sannan ta jere a dining tadawo ta wanke abinda tayi amfani dashi tafice daga part d'in ta koma nasu sabyan a kitchen ta tarad da sabyan sai zuba take ma Nanny ta isa ta zauna kan d'ayan kujerun kitchen d'in tana ma Nanny sannu da ayki

Sabyan ta matso tace what happened ne nagan ki somehow ? Tell me menene? Ko Yaya ne ya tab'a ki, nagaya miki wallahi sai kina guduwa abu d'aya zai tseratar da mutum daga dukan yaya shine qafafuwan ki in kikace Zaki na tsayawa wllh shi ba ruwan sa in bai daki mutum ba baya jin dai dai I tell you
Ke nifa ba duka na yayi ba koda nazo ma ay ya fita
Toh ki aje wannan as an advice,kafin su canza chapter suna Hira ne wani qaramin bell yay qara
Nanny tace kije mai gida na kiran ki
Waye haka Nanny?
Dariya sabyan tasa tace wai Yaya ni bansan yanda akai yazama mai gida ba
A ranta tace Yaushe yadawo ba ya fita ba wata zuciyar tace ina ruwanki da ko yaushe ya dawo
Toh muje kiraka ni dan Allah sabyan
Wa!!? Ni inje yace ubanme naje yi acan aah je dai ke
Shiru tayi tana tunanin zuwa daga qarshe dai ta tashi jiki ba lakka ta nufi part d'insa

Yana zaune saman kujerar dining azahiri he is pressing his phone amma a bad'ini zuciyar sa takai bango ya hasala sosai, what type of MAID is she? Shi wace irin MAIDEN ce Mah ta samo mar
Tsaye tayi tana wasa da y'an yatsunta
U fool am I to serve myself!? Ta tsinkayo muryan sa daga can
Da sauri ta matso tayi serving din shi sai zagin shi take a ranta ganin yanda yake cin abincin in yakai one bite sai an dau lokaci kan yasake kai wani bite d'in sai hararanshi take ta qagara ya gama koda ya gama takai bango ya tashi ya koma falo itako ta kwashe kayan ta gyara wurin ta wanke abinda yayi amfani dasu ta sauke ajiyr zuciya, Ya Rabb help me out of this kafin tayi mustering courage ta fito sum sum sum tazo ta gifta shi zata fita daga part d'in
Heeyysss! Taji ya kirata sanda hantar ta ta kad'a don yanzu ba abunda take tsoron ji sama da muryar sa dawowa tayi jikin ta sai karkarwa yake ta sugunna adan nesa dashi tace "Yes Sire"
Sanda ta dau lokaci kafin yana yamutsa fuska yace "Tell me what Mah said you should be doing"
Shiru tayi sannan tace zan share da gyara part d'in nan zan kuma yi abinci sau biyu a rana da safe da yamma
Shirun da tayi kan tafara magana ba qaramin suqa shi yayi bah
Da muryar izza Yace my breakfast should be ready by 7:30am my meal should be waiting for me by 12:30pm , my lunch should be at the dining by 4:30pm , and my dinner by 9:30 yaci gaba you are serving me not Mah so I changed the rules and take note of this banason yawan surutu banason yawan kallo banason yawan qwaqwqwafi I hate sluggishness and above all I hate dirtiness and this yafada while pointing her dress banaso you will be wearing uniform from tomorrow, this are my rules break one I will break five of your bones get lost
Tana sugunnen tana auna maganar da yayi tana sosa kai kamar wata mai qeya bataji lokacin da yace mata get lost ba....shiko kallon ta yayi da mamaki is she dump or is she illiterate duk maganar nan da yayi bata gane me yace ba ...." Hey illiterate don't tell me you don't heard what I just said, mtssw wool headed get lost,  ki fa ce min daga nan dirty being, u're surpurcating the weather"
da d'an gudu ta tashi ta bar wurin da tayi niyar fita amma sai ta koma kitchen tana share zufar da ta keto mata tace in dai ba wulaqanci da son tozarta mutum ba ina banbanci tsakanin meal da lunch ay duk abinci meal ne harda wani wai my meal should be waiting for me by 12:30 tafada tana kwaikwaiyon muryan sa mtssswww nidai Allah yasa uniform d'in aren't that open dan kam Mommy bazata bari tasa ba Allah dai ya isana wllh   how can you be so harsh and stiff after having  the coolest family ever,  and ka daukeni daqiqiya wool headed bah I'll show you my head is made of wool,  so haughty haka tanayin abincin tana lafta Masa zagi harta gama ta gyare komai takoma wujin Nanny
"Yawwa Ihdatu ina neman ki ko,har ina batun insa meki part d'in maigida sai gaki" sunkuyar da kanta tayi tana wasa da yatsun hannun ta....kafin Nanny ta miqo mata wata jaka dauke da kaya a ciki
Budewa tayi ta duba zaro idanu tayi ta zauna  dabas a kan tiles tasa uniforms tana kallo tana tunanin yama za'a yi Mommy ta barta ta fito da wannan kayan wando ne high waist irin wanda ke kai har saman cikin nan maroon color da Riga fara long sleeves mai collar a wuya da hannu sai baby hijab fari shima qarami wanda bai ida kai saman cikin ta ba gasu har kala uku da tombs maroon color suma guda uku tana tunanin sai ga sabyan.
What's wrong Ihdat?
Everything is wrong saby Mommy will never allow me to wear this thing and come to work tafada tana daga hijab din yazanyi sabyan inason aykina, I don't want to loose it
Shiru sabyan tayi can tace toh ki kawo in ajiye miki idan kinzo sai kina sawa
Kina ganin dai dai ne sabyan I have never hide anything from my mother , and she will not be happy when she find out
Am not saying that you should hide it from Mommy by the time Kika ga is right to tell her saiki fad'i mata amma kinsan now is not the right time
Gyada kai tayi tace toh don Allah ki ajiye min a wurin ki kullum in nazo sai ina sawa
Toh u can always count on your saby tafada tana winking
Ihdat tayi murmushi....🖋️🖋️🖋️

MAIDEN {A girl servant}जहाँ कहानियाँ रहती हैं। अभी खोजें