Chapter 7

44 0 0
                                    

✨✨MAIDEN✨✨
~A girl servant~

A sweet and doleful story
Written by y'ar mamman
4rm

✍️✍️ MIND WRITER'S ASSOCIATION✍️✍️
~we mind what we write and we write what we mind~

Fiction 🍃🍃

Chapter: 7

in the morning kafin tawuce ayki tana tareda Walida tanacewa Yaya Ihdat bakida lafiya ne meyasa meki a ido ne yayi ja sosai fah walida tafada tana zare ido alamun she's serious
A ranta tace wannan marukan danake Sha kullum ay idan idona baiyi ja ba lallai toh zan amsa tambayoyi kanshi gobe a fili tace
Lafiya qlw jiya ne da ina soya abu man ya watso min a ido shine ma kikaga yay ja haka
Toh ya naji jikin ki zafi kuma kince sanyi kikeji
Toh na daina ji yanzu
Yaya Ihdat yaushe zakije dani?
Gobe
Murna takamayi harda tsalle
Ihdat ta fito taje ta sugunna kusada mommy tace Mommynah I'm going kimin addu'a
Shafa kanta mommyn tayi tace adawo lafiya Allah y tsare pray before you leave the house okay and mind you ki kula sosai kinga yadda idanunki suka rikide dan Allah Ihdat be conscious kinji
InshaAllah mommy ay nayi hankali yau tafada tana dariya
Tafita gaba d'aya bata jin dad'in jikin ta wani zazzabi ke son rufeta ga duhu da take gani tana jin idanunta kamar ba nata ba  dan wani bishi bishi take gani tayima waleeda qarya ne dan gayawa waleeda abu kamar ka gayawa mommy ne  bata tsaya sa uniform ba part d'insa ta wuce saboda lokaci da taga yana son qurewa haka tagama gyaran falon jiki ba qwari ta d'ora break mafi sauqi ruwan tea ne da yaji hadin kayan qamshi tayi toasting bread ta soya qwai takai dining tadawo ta wanke abinda tayi amfani dashi tana fitowa shima yasauko kallon ta yayi yaga bata sa uniform ba d'an tab'e baki yayi yana observing dinta yaganta wani iri yau isa yayi ya zauna kan d'ayan kujerun dining qarasawa tayi tayi serving din shi ta had'a mishi tea ta aje gabanshi zata juya ya damqo hannun ta heyy!! Where did you get this ring? A ina Kika samu haa!? Ni kasakeni ni ba y'ar iska bace kasaken d'an iska kawai Allah ya isa na d'an iskan..... dauketa yayi da wani wawan mari da yasa ta buga kanta a pillar dake wurin " you foolish dump mezan dake ko ina iskancin nasan da wanda zanyi not a clumsy dirty deranged being like you, you better get rid of this thought cos you will never get it, mezanyi da someone that a fool is better than haaah who knows maybe ma kinsan dad'in abin mttssww
Ya fisgo hannun ta gabanshi yaji na faduwa the ring is the same as his toh where did she get it!!??
Ihdat da tun bugawar da kanta yayi ga pillar sanadiyar marin daya mata ganin ta ya dauke har yanzun wani duhu take gani ga jikin ta da yay wani zafi lokaci guda nan take wani zazzafan zazzabi ya taso mata ta Fara rawar sanyi jin yasake mata hannu tafara laluben inda zata bi muradin ta d'aya tajita jikin mommynta duk ta d'auka ya wuce shikuma tsaye yake da tunani biyu a ransa na farko a ina tasamu zoben Nuzaif na biyu kuma meyasameta haka!?
Kad'a qafa tayi dayake dama dining area d'in nada d'an tudu da steps batai aune ba sai jinta tayi tana gangarowa aqasa ta buga goshinta da tiles da sauri yaje kamata sai ga sabyan ta shigo da gudu tazo ta daga ta
Ihdatnah meyasa meki jikin ki ma yay zafi menene, what's wrong with you
Sabyan kece bana ganin ki fa duhu nake gani ki kaini wurin mommyna dan Allah
Bakya gani fa kikace
Allah Bana gani kikai ni gun Mommy pls karki barni anan mutuwa zanyi sabyan take me to Mommy
No stop saying such bazaki mutu ba....... Yaya meyasa meta ne zokagani Yaya idanunta duk jini ne aciki
Ahankali ya tako yazo ya duqa gefen ta sai kuka take tana kiran sabyan takai ta wurin Mommy ga wani makarkata da jikin ta keyi jikin ta yataba kad'an yaji zafi .....jin saukar wani hannu a fuskar ta yasata matsa trying to get up
Tashi kutafi yace da sabyan
Miqewa sabyan tayi ta kamo hannun ta ita kanta ma hawaye ya cika idonta main falo suka taradda Mah lafiya meyasameta Ihdat what's wrong meke damunki?
Mah banagani kuma zazzabi inajin sanyi da ciwo
Innalillahi wa inna Ilaihir rajiuna meye yasameta a idon ne
Ta tambayi Naseeb sunkuyar da kanshi yayi a qasa zuciyar sa na qara tsinkewa
Wannan iskancin fa ina tambayar ku duk kunmin banza
Sabyan tace Mah nima bansan meya sameta ba nashiga part d'in Yaya ne naga ta fad'i
Naseeb maza dauko makullin mota mukai ta asibiti daukowa yayi suka wuce asibitin usumanu danfodiyo A&E suka wuce direct ba bata lokaci aka karbesu wani daki aka shiga da ita akabar doctors da aykin su
Sabyan sai kuka take Mah tayi zaune tayi tagumi Naseeb ko ya kasa Zama ya kasa tsayi
He just can't get it what's wrong with her bata gani fa oh Allah what if she becomes blind forever saurin kawar da tunanin yayi da fad'in noo it can't be Toh meyasa ganin ta ya dauke lokaci d'aya innalillahi could the slaps be the reason tabbas yasan yawan marin mutum can result to this, could he be the reason for her sight loss kansa ya Fara zafi jijiyoyin kansa sun tashi alamar stress da ciwon da ya Fara yi mai gashi tsaye ya kasa Zama going to and fro a gaban dakin, he feels as if is someone very close to him
Sabyan ko sai kuka take tayi Mah kanta kukan take zuwa yayi wurin sabyan yace sorry lil sis she'll be alright stop crying like this
Yaya Naseeb bata gani fa meya sameta a idon ne what if bata kuma gani ba what if she becomes eyeless
Shiiiiiiii kidaina fad'in haka kinji she will never be sightless stop crying wipe those tears kimata addu'a kinji
Gyada kai tayi tana share hawayen dai dai da fitowar doctors miqewa sukayi
Doctor what's wrong with her? dan Allah meya sameta cewar Mah
Nisawa yayi yace muje office Hajiya ya juya suka mara mishi baya bayan yazauna yanuna musu wuri sun zauna yace mun gano matsala biyu atare da ita na farko malaria ce ta mata mugun kamu itace ta sako mata wannan zazzabin but above that a binciken mu mun gano ana yawan marinta and the slaps are so hard in a vexatious manner which can cause vision or hearing loss amma anata case d'in sai tasamu vision loss.
Ta samu loss of sightedness due to the slaps as a result of blood da yayi blocking wani nerve a idon but Alhamdulillah mun samu mun Fara shawo kan matsalar muna kyautata zaton in ta tashi ta iya gani da kyau amma zai iya Zama akasin haka kuma zai iya Zama zata iya ganin amma ba sosai ba
Kamar yaya doctor Mah ta jefo tambayar
Eh Hajiya what I mean is zata iya gani but blurry kuma zai iya yiwuwa tana ganin na kusa na nesa ne bata gani ko aa tana ganin nesan na kusa ne bata gani kuma in hakan ya kasan ce we have no other option than to prescribe medicated lenses for her
Innalillahi wa inna Ilaihir rajiuna abinda Mah ke maimaitawa kenan sabyan kam kuka tasa Naseeb ko zufa ke keto mashi duk sanyin Acn dake office d'in
Mah ko ranta ya b'aci dan tasan wannan aykin Naseeb ne thanks doctor can we see her now?
Am sorry Hajiya sai nan da 2-3hrs saboda bamuson kowani motsi kusan ta sai munga yanda idon yayi
Toh nagode we will wait till then
Daga haka tafita office d'in sabyan ta mara mata baya  sallama Naseeb yama likitan sannan yabi bayansu
Zaune yagan mah hawaye na fita daga idonta
Mah pls stop crying u know is not gud for ur health
Barni nayi muka sabyan yarinya qarama rashin madafa yasa take mana ayki da kin ganta kinsan ba jinin aykice bah ko rantsuwa nayi nasan bazanyi kaffara bah Naseeb ne silar halin da take ciki yanzu ba sau d'aya ba nake ganin idanunta da jini aciki idan na tambiyeta sai tacemin yaji ne ya shiga mata or something else bata tab'a gayamin ya mareta ba then tell me sabyan what will I do if she lost her sight because of me!!? What will I tell her mom!? a girl with pure heart ta rasa ganin ta bcs of my son

Mah ki.... Mari ta gaura masa 'me zaka cemun haa! Kanaso kace u ain't the one behind her sickness haa! Me zance da mahaifiyarta "kiyi haquri y'ar ki tarasa ganin ta saboda dana yana marinta" is that fair oohhhh Ya Rahman!!! Naseeb what is wrong with you that keeps you slapping poor innocent girl like a mad being that result to her lost of sight eehhhh how dare you Naseeb how dare you tafada wani kukan na kufce mata
Naseeb dake tsaye kansa a qasa nadama fal ransa yace am sorry Mah pls forgive me am really sorry my Mah yana riqe hannuwanta
Abu d'aya nakeso Naseeb abu d'aya zakamin kasani farin ciki shine kace min baka tab'a marinta ba
Sabyan tace Mah baya dukan ta fa she told me this herself....... No ya katse ma sabyan hanzari "bana dukan ta amma ina marinta"
Sau nawa kataba marinta?
Sunkuyar da kai yayi
Saboda yawan su bazaka iya tunawa ba koh!! When last kamareta?
dazun
Mah ta dubi sabyan tace kinji koh
Why Naseeb!? Why!? Saboda she is serving u she's a MAID to you ko toh bari kaji that poor girl is as much as, maybe even wealthier than u two, ko don ka ganta a haka sit and think
And find yourself a new MAID saboda daga yau Ihdat bazata qara ma ayki bah
Ta maida kallon ta ga sabyan tace kuje kuzo dasu Hajiya ta tashi tabar wurin
A gida waleeda na wasanta amma mommy duk sai takejin ba dad'i haka kawai ta qosa Ihdat ta dawo amma har wuraren 12 bata ganta bah
Knocking qofar gidan akayi Mommy ta dubi waleeda tace Kinga ko saida nace karki sama gidan sakata amma Kika qi ji tashi kije ki bude qila Yayar kice
Turo baki tayi mommy kin manta kince min in ana cin abinci ba kyau a tashi kuma kinga ni yanzu abinci nakeci
Kallonta mommy tayi ta girgiza kai ta miqe zuwa bude qofar
Sabyan tagani tsaye tareda wani kamarsu shiya tabbatar mata da Yayan sabyan d'in ne wanda Ihdat ke ma girki
aah sabyan shigo Mana waccan marar jin ce ta rufe gidan
Murmushin qarfin hali tayi tace ina wuni mommy
Naseeb ma gaishe ta yayi
dasauri ta dago don jin muryan yayi mata kama da wanda tasani shima anashi bangaren shima haka ne tunanin yake ina yasan wannan muryan
Sabyan ta wuce ciki shiko ya tsaya mommy tace yadai Yayanmu ko bakaso ka shigo ne
Murmushi yayi yashiga saman tabarma suka zauna duk sunyi shiru mommy dai sai kallon su take
Walida ko baro abincin da tace ba kyau ana tashi tayi don ganin mai kyau yau a gidansu sai surutu take mashi shiko sai yaqe yakeyi,
Mommy ta nisa kafin tace sabyan meyasamu Ihdat d'in?
Kuka sabyan tasa ta rungume mommy tace she is sick mommy tana asibiti anyi admitting dinta munzo muje dake ne
Mommy tace toh meye na kuka kuma wipe your tears addu'a zaki mata kinji barin dauko hijab ta tashi tashiga daki
Anty sabyan is Yaya Ihdat sick
A mota ma ganin kukan da sabyan keyi ga Yayanta yaqi cewa komi sai driving yake amma daka gansa zaka san akwai damuwa tattare dashi  yasa zuciyar Mommy  ta karye jikin ta duk yayi sanyi har suka isa bamai cewa qala sai walida dake tambayar is Yaya Ihdat sick?
Sun taradda Dr yace wa Mah they can see her now ba bata lokaci suka dunguma cikin dakin.......🖋️🖋️🖋️

MAIDEN {A girl servant}Where stories live. Discover now