chapter 8

74 6 3
                                    

✨MAIDEN✨
~A girl servant~

Sweet and doleful story
Written by y'ar mamman

✍️✍️MIND WRITER'S ASSOCIATION ✍️✍️
~we mind what we write and we write what we mind~
Fiction 🍃🍃

Chapter: 8

Kwance take tana aje numfashi daya bayan d'aya waleeda taje da gudu
Ya Ihdat meyasa meki ne ko kan ne
Sabyan ta dauke ta bacci take walida
Mommy da Mah suka iso gaban gadon bude idon tayi kad'an  dai dai da shigowar Naseeb tabude ta mayar ta rufe Inna lillahi kowa ke maimaitawa cikin zuciyar sa banda Mommy da ke nanata kalmar Alhamdulillah
Tashi take son yi sabyan ta kamata ta zauna tana mata sannu  still idanunta a lumshe doctor ne yashigo yace MashaAllah ta tashi kenan
Eh yanzun ta tashi Mah ta matso tana mata sannu Mommy ma haka
Naseeb na daga d'an nesa yana aykin danna phone, qarin ruwan dake jikin ta likitan ya cire ya barta da cannula a hannu yana tambayar ta how do you feel now?
Ahankali ta bude labban ta dake rawa tace inajin dizziness da zazzabi kuma banjin dad'in bakina bitterness in my mouth and..and...and I can't see clearly tafada tana kuka kowa na dakin ya razana sabyan ma kuka tasa Mah tayi wiping tears dinda suka zubo mata Mommy kuwa zuciyar ta ta karye mene u can't see clearly as how? what causes this? Ko man da tace ne ya zuba mata a idon?  gaskiya zatabar aykin if it continues like this...
Naseeb ko tun lokacin da tayi maganar yadaina danna phone din kuma yaqi dagowa Ya Allah what if doctor's sayings becomes true? What if she loose her eyesight? Kenan he is the cause meyasa ma yake marinta ? Meta masa ne? Shidai yasan yanajin haushinta amma why? Or is it because he sees her everywhere yana son yaqice ta daga tunanin sa tafita daga tunanin sa daga rayuwar sa shiyasa yake marinta....aa shidai kawai yasan yatsaneta ... maganar likitan ta mayar dashi hankalin sa
Relax now, stop crying it will worsting it and tell me how do you see
Tana share hawayen ta d'an bude ido kad'an tace hazy blurry all I see is shadows
Shiru dakin ya dauka for some seconds kafin yace mata mu nawa ne a dakin
daga kai tayi ta dubeshi kafin ta sunkuyar da kanta qasa yace tell me qara dagowa tayi ta dubi dakin sannan tace five a taqaice alhalin a d'akin sunkai su takwas
What color of dress is he wearing? Yayi tambayar pointing towards Naseeb kallon ta ta mayar Inda yake nuna mata 4eyes  sukayi  amma batamasan shine koba shi bane batasan sunyi ido biyu da shi ba ya dauke idonsa ya mayar kan tufafin jikin sa yellow shirt da navy blue trouser tace white shirt and black trouser
With shock and regret ya juyo yana kallon ta sabyan ta d'ora hannun ta a Baki saboda wani kuka da taji ya zo mata
Ya Allah Ya Rabb kawai Mommy ke nanatawa
Mah kuwa tarasa mezatayi
Ya balla magani yaba sabyan yace kibata wannan bayan taci abinci
Ok tace tana karban maganin
Yajuya yace da Naseeb come with me sir bayanshi yabi har zuwa office bayan sun zauna yace am sorry to say amma kamar yadda na muku bayani dazun gsky she needs eyeglasses don ta riqa gani clearly saboda the condition she's in now in haske yayi yawa toh ko blurry d'in bazata riqa gani ba misali hasken rana bulbs TV phone laptop da sauran duk wani abu mai haske, ko da eyeglasses d'in sai an riqa kiyaye hasken dazata riqa gani, so mekace can we go ahead with the eyeglasses or
Shiru Naseeb yayi kafin bakinsa ya motsa yace is that the best solution Dr?
Yes sir that is the best solution eyeglasses with medical prescribed lenses da magani with time we pray may Allah restore her viewing  without the lenses
Iska Naseeb ya fesar sannan yace no problem since it's the best go ahead with it Allah ya bata lafiya
Takardu Dr yajawo yayi rubutu ya miqa wa Naseeb yace wannan eye O.P.D za'a kai they will tell you yaushe eyeglasses d'in zasu samu wannan kuma magunguna ne da zata sha nurse will be coming to give her Allah y bata lafiya
Saida yayi duk yanda Dr yace sannan ya dawo dakin sabyan ce sai walida dake surutu Ihdat na kwance saman bed kanta jingine da pillow da ka ganta kasan ba bacci take bah kanta sai juya mata yake ga wani ciwo da idanunta keyi ta lumshe idon ne kawai tanajin lokacin daya shigo sabyan ta gaida shi amma yaqi amsa mata
Ina wuni Yayan Anty sabyan murmushi yayi jin wai Yayan Anty sabyan baice mata komi bah yazauna, 6ata fuska tayi Anty sabyan meyasa Yayan ki baya dariya baya wasa ba kamar Yayan mu bah he is always smiling  koda yaushe yana wasa damu dukda yafison Ya Ihdat amma he is my favorite
Kiranta yay da hannu alamar tazo kusada shi tazo ya riqe kumatunta who told you bana wasa I plays alot maybe ma nafi Yayan ki iya wasa da dariya
Dariya tayi no way bazaka fi Yayan mu ba I tell you kaga ko Yaya Ihdat ko she's naughty and talkative amma batayi saboda Yaya bayanan
Hmmm Tell me then ina Yayan ki I want to be friending him yadda zan iya wasa da dariya so u can be my friend
Rau rau tayi da ido tace ay Abban gida ne ya harbe su shida Abbanmu yakashesu..... Walidaa!!! Ihdat ta daka mata tsawa if you dare say a word again I'll slap the hell out of you tajuya ta kwanta tana dafe kai sosai kan ya sara mata ta qara rufe idanunta ruf
Kallon ta suke gaba d'aya daga sabyan harshi walida ko ta riqe bakin ta ta shige jikin Naseeb
Today is the first day daya tab'a kallon ta without hesitation wani sanyi yaji yana ratsa gabban jikin sa lumshe ido yayi yana qara jin sanyi cikin zuciyar sa,.  bude qofa akayi Mommy ce da Mah ganin walida saman qafafuwan Naseeb tace aah Yaya karka biye ta wannan zata gajiyar da kai
Sunkuyar da kai yayi yana sosa kai yace Mommy please stop calling me Yaya kamar wani tsoho dariya duk sukayi Ihdat a ranta tayi siririn tsaki tace can maka
mommy tace toh Naseebu sabyan tacigaba da dariya yace ke zan falla miki mari shiru tayi tana kama bakinta
Nan ya gaya musu yadda sukayi da doctor shiru Mah tayi waiting for mommy to say something
mommy tace ba komai indai zata riqa ganin Allah y bata lafiya mungode sosai da taimakon ku garemu Allah yasaka muku da mafificin alheri
Mah tace haba hajiya kidana ay anzama d'aya Allah dai ya bata lafiya
Ni narasa wane irin rashin nutsuwa ne yasamu Ihdat yanzu kina ayki bazaki duba abinda kikeyi ba nidai tun kwanakin baya ina ganin idonta somehow idan na tambiyeta sai tace min wai mai ne garin suyar abu ya watso mata ko tace min omo ne garin wanke wanke what type of carelessness is this? Walida ma tafi ki hankali
Mommy is not intentional fa tafadi tana turo baki ga idonta yazama wani reddish yacika taf da hawaye ta sunkuyar da kanta qasa tana ba hawayen idonta damar zubowa
Haba hajiya Kinga kinsata kuka instead ace you are patting her amma sai kiyi mata fad'a ba'a so tana hawaye yanzu fa
Share hawayen kinji ihdatnah
Lokaci d'aya jikin sa yay sanyi jin qaryar da Ihdat ta shimfida domin kare shi yadan kalleta lokacin da tasa hannu tana share hawayen and he couldn't take his eyes off her turo baki take ga idanunta a lumshe smiling yayi at the same time zuciyar sa ta buga ya kawar da kansa jin yanda take bugawa fast fast....🖋️🖋️🖋️

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 08, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

MAIDEN {A girl servant}Where stories live. Discover now