chapter 9-10

16 3 0
                                    

☘️☘️ *NAZLAH* ☘️☘️

      *DAGA ALƘALAMIN*

SALMAJI/ƳAR LELEN ROYAL STAR CE🧚‍♀️🧚‍♀️🧚‍♀️



*WANAN LITTAFIN DAGA FARKONSHI HAR KARSHENSHI, SADAUKARWA NE GA YAYATAH (MARYAM YUSUF)WANNAM LITTAFIN WAKE NA RUBUTASHI, KIYI YARDA KIKESO DASHI , ALLAH YA RAYA MIKI ZURI'ARKI, YA KUMA KARA RUFA ASIRI DUNIYA DA LAHEERA.*


بسم الله الرحمن الرحيم


9-10 .

"""''''''''''''""""", yanzu dai ga wata zazzafar Beb nan ko na turota ?", ya fada yana shafa wata Yar matashiyar budurwa da taci bleaching ta ƙoshi...............



             jaan numfashi ya kara yi, ya dan jima sosai kafin yace "to", yana fadar haka ya kashe , kallonta ya yi tare da cewa "Mayyarshi to tashi kije, ina son ki rikita mishi lissafi, ina son ya manta mukaminshi, ke kisa har aikinshi ya manta dashi da salonki", ya fada yana dan dukan boom-boom dinta, wani fari tayi tare da jijjiga jiki tace, "haaaba  K ai kaima kasa ni, sai na jiyar dashi dadin da ko matarshi da yake ƙirarin Ya Aura ba zata jiyar dashi ba, kai dai bari naje", ta fada tana sanya wani siririn gyale akanta da yasha wani uban attechement , tafiya ta fara yi tana juya mazaunanta ta cikin wani shaffafan wandon da yake jikinta, a haka ta fita daga gidan, ta nufi gidan Hamid da yake chan dan nesa da gidan kaɗan...............



                ko Sallama babu ta shiga cikin palon,   bedroom dinshi ta tunƙara kai tsaye, tana tafiya tana tauna chewing-gum  ƙas-ƙas-ƙas, takunta da kuma karar chewing-gum din da take ci ne yasa Hamid bude runannun idanunshi da sukayi jaaajir , murmushi ta mishi tare da fara takowa gabanshi, tana tafiya tana jijjiga kirjinta , da hips dinta, lumshe idanu ya yi yana jin yarda yanayinshi ke kara chanjawa..................


              tana zuwa ta zauna kan cinyoyinshi, shafo fuskarshi tayi tare da cewa "hello Beb", ta fada tana yi mishi tafiyar tsutsa a kan fuskarshi zuwa ƙirjinshi, cikin bariki take mishi yawo da hannunta a jikinshi, tare da fara jujjuya jikinta kamar wadda bata ji dadin zaman ba, alhalin sarai da nufi take hakan, tuni Hamid dinshi da take da fushi ta wani mike, jin hakan yasa ta saki murmushi tare da sanya hannunta ta wani damketa, da azabar sauri ya bude idanunshi, da suka kara rinewa kai kace jini ne ya taru a ciki...................


            mayar da kanshi ya yi ya kara rufe idanunshi, hannayenta ta sanya ta fara kunce mishi belt din kayan sojojin da suke jikinshi wanda suka mishi mugun kyau kamar a saceshi, sai da ta gama tsaf kafin ta  fara ƙoƙarin sanya mishi hannu a cikin boxer dinshi, da sauri ya riki hannunta, dan a duniya babu abin da ya tsana sama da wani yaga tsiraicinshi, jaanye mata hannunta ya yi, tare da cewa "yi duk abin da zakiyi ki samamun natsuwa amma banda bayyanar min da tsiraicina", ya fada ba tare da ya bude idanunshi ba, kamar ba shi ya yi maganar ba, jin hakan yasa ta rike H din sosai har sai da ya saki kara, cikin kwarewa da bariki ta fara romance nashi, sai dai shi ko hannunta bai taɓa ba har ya samu ƴar natsuwa............




             mikewa ya yi, gaban wadrop ya nufa, kuɗi ya dauko tare da tulla mata a jiki ya shigewarshi Bathroom dauka tayi tana sakin wani kalar murmushi, kafin ta fice abunta, ko da ya fito bai tarar da ita ba...................



                shirinshi ya yi tsaf kafin ya fice abunshi,  yana fita ya nufi office din Ogansu da ya kirashi yanzu ...............




          *Bayan sati biyu*



         haka yake fama da matsananciyar Sha'awa, mai fitar mishi da dukkan natsuwarshi, gar sai ya samu anyi romances nashi kafin yake samun sauƙi , gashi duk maganin da zai sha baya jin yana mishi amfani, dan har gurin Dr yaje ya rubuta mishi magani, sai dai a banza dan kamar ma kara inganci da kara ƙarfin sha'awar yake ..............




NAZLAHWhere stories live. Discover now