Shimfida

22 3 2
                                    

🖌️ *Z* *A* *A* *N* *E*🖌️

_*BINTOU*_ ✍🏻

•WARNING: _No part of this publication should be Reproduced, stored or transmitted in any retrieved system or transmitted in any form or by any means including Audio recording, Or Any other electronic and mechanical method Without the prior permission of the publisher owner , so be warned!!!_

_Bismillahir rahamanir raheem,in The name of ALLAH The most Beneficient the most mercifull praise be to Allah lord of The words_

*_DEDICATION_*
_Gabadaya Littafinnan Sadaukarwane ga Mahaifiyata Maamanah💕, Allah Ya ƙara tsawon Rai da nisan Kwana_

*GABATARWA*
_Wannan littafin ZAANE Kurmar Rubutu ne, Abinda kake tsammanin Gani ya banbanta da zahirin labarin dake rubuce a cikin Littafin, wato dunƙulallen saƙo mai wuyar Fassara_

Labarine mai cikeda ƙunci, Soyayya farin ciki da damuwa ,tausayi, ƙalubalen Rayuwa a cikin wata Rayuwar, Labarin *ZAANE* Labarine da zai taɓo ɓangarori dadama na rayuwar Talaka mai kudi Musulmi dama waɗanda ba musulmaiba, Rayuwar Kango da na Masarauta , Talauci da Mulki.

ina fatan zaku karɓeshi Fiyeda yanda kuka saba Karbar littafai na.

Nata zanen kaddarar ya fara ne tun tanada shekaru Sha Tara a duniya, inda Ɗan sarki Thaubaan yayi mata fyaɗe ta haifi yan biyu a wurare mabanbanta, sun taso a wurare mabanbanta, ɗaya cikin talauci dayan a daular sarauta, sun haɗu a son Abu guda , sun zama maƙiyan junansu masu son ganin bayan Junansu kora halin yaya batareda sun san su ɗin jini ɗaya bane kuma yan biyu, sun Cutar da kawunansu ta wurare mabanbanta, sun kuma illata kawunan su.

Shin daga ƙarshe zasu gane Alaƙar dake tsakaninsu su bar farautar juna?
Ta ina zaanen zai Fara?, waya faro fadar?Ina tsakiyar sa? da Karshe?

Ashe a cikin Bil'adama masu numfashi akwai Marasa rai?, A cikin Matattu akwai rayayyu?, Taya zaka fara Zanen da baka San ina ya dosa ba? Akwai Mamaki mutum ya Zaana mutum yayin da yake barci idanunsa a rufe.

Labarin ZAANE ta wani fannin Ƙirƙirarren labari ne, ta wani Ɓangaren kuma Ya faru ne a zahiri, i know you trust me☺️, wannann Karon ba free novel bane kamar Sauran , haka salon labarin Ya bambanta da sauran.

Labarin ZAANE ta wani fannin Ƙirƙirarren labari ne, ta wani Ɓangaren kuma Ya faru ne a zahiri, i know you trust me☺️, wannann Karon ba free novel bane kamar Sauran , haka salon labarin Ya bambanta da sauran

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

ABDUL MANNAN JAMEEL WAPPAH (ASLAAF)

ABDUL MANNAN JAMEEL WAPPAH (ASLAAF)

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
ZANE ('KADDARAR MU)Where stories live. Discover now