HAIRAN 🥰 ♥️ 😭 💔No.7
Ayshatuuu
*ISLAH FOODS!* Har yanzun surfe kike idan zakiyi kunu? Har yanzun wahala kike Sha idan zakiyi kunun Aya! Ya kike Yi idan kina marmarin tuwon dawa Dana alkama and you have to undergo processes kafin kiyi? Ina masu Yara da zasu fara feeding din su da semi solid, ba dai har yanzun kashe kudi kuke a siyan cereals na gwangwani ba? To kuzo na Baku labarin *ISLAH FOODS* , na maimaita *ISLAH FOODS* wadda ta kawo Mana wannan garin kunun, garin tuwo na dawa da na alkama, garin kunun Aya, pap powder na Koko, ga custard powder processed and fortified cereal na Yara a saukake, daga ziplock se tukunya, a tsaftace Babu ruwanki da surfe da Kuma nika. Contact her 👇🏼👇🏼👇🏼
https://wa.link/fnx1ev
*Turare_by_ruky* I repeat *turare_by_ruky* are you a fan turaren wuta? Luxurious turare? Ko Kuma irin royalty scent dinnan kike so? Oils ne da khumra kike bukata? Then wannan brand din Kar ya wuce ki, turare ne da duk Wanda ya jishi se ya kalle ki saboda heavenly scent din shi, ga shi pocket friendly, lemme tell you ita kadai ce me turaren da Naga tana koyar da yadda zaki turare a gida, body scrubs and more, abinda muke cewa *DIY* Kuma duka free. Your's is just to follow her on TikTok ku bani labari.
https://vm.tiktok.com/ZMrhL6Ljy/
Contact her on WhatsApp👇🏼👇🏼👇🏼
https://wa.link/nuv5fyIna fatan ba tunani kuke tafiyar tamu silent drive bace ba, ko daya tafiya muke yi cikin wani irin shauki da so, na yadda na Kuma amince tabbas ina son Prof da gaske na Kuma san tabbas shi din mahadin rayuwa ta ne, sede a komai ance ka dinga yin check and balance dan kaga yadda Abubuwan suke, to ni a waje na inaga haka kawai Zan zo na tafi ba tare da naji me ake ji na mallakar abin da nake so ba.
"Hairan!"
Ya fada a sanyaye, na dago na kalle shi nace
" Naam!"
Yace
"Can I ask you?"
Zuciya ta se da ta motsa amma hakan nace
"Sure!"
Yayi murmushin Jin Dadi yace
"Me yasa Kika ce na rabu Dake? Is there any reason behind that!"
Na Dan lumshe idanu na, Ina auna abun da ya kamata na fada masa, me zance Masa da zai yadda lokaci daya ba tare da Muna ta Jan maganar ba,
"Tell me kinji? Kin ganni ko Hairan I've never love a person kamar yadda nake son ki wallahi, Kar kice ko Ina cika Miki Baki, no it should be put like dadin Baki, seriously cute smile ba dadin Baki nake Miki ba, I meant everything I said, like bazan ma iya describing yadda nake ji akan ki ba, the feeling is immense Hairan"
Ya fada Yana dan dukan steerer wheel, irin so yake ya stressing abin da ya fada, zuciya ta ta sake haskawa sede still I can't do it
"Bani da lafiya!"
Na fada a hankali, nayi mamaki ma da yaji, saboda abun yazo kamar whisper, yace
" Me yake damun ki? Rashin lafiya ai Zaki warke cute smile, Dan Allah ki Bari mana!"
Nayi shiru tare da lumshe idanu na ganin Bai bawa maganar muhimmanci ba, ba bacci nake ba Amma zuciya ta hutawa take so tayi, I need to close his chapter soooooon... Bai Kara magana ba tunanin shi nayi bacci, Kuma a haka baccin ya tafi Dani. Dan da maghrib muka shiga Kano, ya danyi tapping gefen seat Dina da ya saka nayi firgigit na tashi tare da yin hamma na rufe Baki na sannan na dube shi a kunyace, Yana murmushi tare da kallo na lovely yace
"Kina ta snoring!"
Na kalalo idanu na waje nace
"Dan Allah da gaske?"

YOU ARE READING
HAIRAN🔥💥♥️
General FictionTunda Anty ta fara magana, Prof yake kallon ta, idan ka kalle shi ba zaka taba fahimtar a yanayin da yake ciki ba, ba zaka fahimci emotions din shi ba, Amma yadda yake kallon Anty, da yadda ya bata dukkan hankalin shi, Abu ne da zai tabbatar maka ce...