HAIRAN 🥰♥️😭💔
No. 8
Ayshatuuu
*Turare_by_ruky* I repeat *turare_by_ruky* are you a fan turaren wuta? Luxurious turare? Ko Kuma irin royalty scent dinnan kike so? Oils ne da khumra kike bukata? Then wannan brand din Kar ya wuce ki, turare ne da duk Wanda ya jishi se ya kalle ki saboda heavenly scent din shi, ga shi pocket friendly, lemme tell you ita kadai ce me turaren da Naga tana koyar da yadda zaki turare a gida, body scrubs and more, abinda muke cewa *DIY* Kuma duka free. Your's is just to follow her on TikTok ku bani labari.
https://vm.tiktok.com/ZMrhL6Ljy/
Contact her on WhatsApp👇🏼👇🏼👇🏼
https://wa.link/nuv5fy*ISLAH FOODS!* Har yanzun surfe kike idan zakiyi kunu? Har yanzun wahala kike Sha idan zakiyi kunun Aya! Ya kike Yi idan kina marmarin tuwon dawa Dana alkama and you have to undergo processes kafin kiyi? Ina masu Yara da zasu fara feeding din su da semi solid, ba dai har yanzun kashe kudi kuke a siyan cereals na gwangwani ba? To kuzo na Baku labarin *ISLAH FOODS* , na maimaita *ISLAH FOODS* wadda ta kawo Mana wannan garin kunun, garin tuwo na dawa da na alkama, garin kunun Aya, pap powder na Koko, ga custard powder processed and fortified cereal na Yara a saukake, daga ziplock se tukunya, a tsaftace Babu ruwanki da surfe da Kuma nika. Contact her 👇🏼👇🏼👇🏼
https://wa.link/fnx1ev
Na gyada Kai na dukda kukan yaki tafiya, tamkar yau bude min zuciya ta ake ana kwashe abinda yake ciki, I just want to feel that lightness da kake ji idan ka fadawa wani abun da yake damun ka, ta sassauta rukon da tayi wa hannu na tace
" Tell me who's he? Ko shi ne wanda Abban su Usman yace ya kawo ki a mota!"
Na gyada Kai nace
" I met him kin tuna lokacin da muka je Kaduna conference ko? To anan muka hadu..."
"Me yasa Baki gaya min ba Hairan, I thought ni Dake kawaye ne that are meant to share everything together!"
Na danyi kasa da Kai nace
"Kiyi hakuri Anty!"
Ta gyada Kan ta tace
"So tell kin fada Masa condition dinki?"
A take wasu hawayen Suka sake tunkudowa daga idanu na, na kasa magana saboda nasan laifi na ne, duk halin da nake ciki nasan laifi na ne. Ba wai jiya akai diagnosing di na ba, I've been diagnosed for over 15years to me ya dauke min hankali na fara son shi, wannan son ba so ne wanda ya kasance na yarinya da mukai da Yaya Usman ba, ba Kuma wadda nayi da Nu'uman ba.
"Baki fada Masa ba ko?to saboda..."
Kawai tayi shiru saboda yadda nake kuka me cin Rai, nace
"Anty bansan ya zanyi ba.."
Wannan Daren a guri na ta kwana Bata sake ta tafi dakin ta ba, cikin dare inata juyi saboda gaba daya wani irin ciwon Kai nake ga tari ya matsanta ma like every other night, wajen uku Anty ta mike tace
"Hairan tashi kiyi sallah ki nema zabin Allah kinji?"
A hankali na tashi na wuce nayi nayi tsarki sannan na daura alwala na fito, na Jima Saman dadduma Ina sallah da addu'oi nasan su kadai ne abin da zasu saka naji sanyi cikin Rai na. Guess what I felt a lot of comfort Dan da kyar nayi sallar asuba na nade a gado bacci ya dauke ni, dalilin da yasa bamu tafi da wuri ba kenan. Wajen takwas ta tashe ni nayi wanka a gaggauce na shirya cikin skirt da Riga na lace as usual daga wajen omni360 collection, Ina Kara fada muku kuje ku duba IG handle din ta kuga ikon Allah, wani irin kyau nayi dukda fuskata ta kumbura plus na danyi Yar fuska wato na rame, wani kamshi kayan suke saboda turara su da sandal balls din scent by Fayzarl da Anty tayi, na dauki necessary sannan na tafi parlor, nan na samu Abba da Anty suna magana, kamar na koma to mun riga da mun hada idanu da shi, hakan yasa na tsugunna har kasa na gaishe shi kamar kullum, wannan Karan ko amsawa baiyi ba, Anty tayi min alamar na tashi na tafi, na kuwa mike jiki a sanyaye na wuce kitchen na fara kokarin hada tea, se Naga har ta riga da ta dama kunu ma, cikin mug na zuba, na zauna cikin kankanin lokaci na shanye tunda dama kadan na zuba dukda dadin da yayi gardin geron.

YOU ARE READING
HAIRAN🔥💥♥️
General FictionTunda Anty ta fara magana, Prof yake kallon ta, idan ka kalle shi ba zaka taba fahimtar a yanayin da yake ciki ba, ba zaka fahimci emotions din shi ba, Amma yadda yake kallon Anty, da yadda ya bata dukkan hankalin shi, Abu ne da zai tabbatar maka ce...