page 22

764 41 1
                                    

*silah*
*na khairat up*
*22*

~washegari~

Cikin runtsatsen suit ya fito black se zuba kamshi ya ke kamar wata macan

Fitowan shi yayi daidai da fitowan ta daga dakin ta cikin kayan bacci silki wando da riga pink da hula a kan ta black.

Ta zumburi bakin ta idanta yayi luhu luhu dan kuka

Kallo daya yayi mata ya dauke kan sa daga ganin ta ya rike handle din fita daga falon

Ta riko rigar shi ya ya ina zaka?

Shiru ya mata ya ja jikin shi ze fita

Ta sha gaban shi cikin kukan shagwaba ta ce yunwa fa nake ji kuma bsn ga alamun abinci ba

Look ni ba zaman ki na ke ba ni ba me aiki bane as u can see ma aiki zan tafi stop wasting my time dan lokaci na precious ne ok?

Ya sa kai yayi waje da gudu ta bishi

Yaya! Yaya!

Hararta yayi ya riko hannun ta ya maida ta ciki da sauri ya hada ta da bango hanun shi daya rike da briefcase din sa cikin fada fada ya ce are you stupid?

Ban da iskanci ya zaki fito a haka salon me gadi ya ganki a haka da me watering din plant bana son hauka ok?

To ina ruwan ka in sun gan ni ya hilal baya takura min

Ki dinga tunawa sunana noufal sunan shi hilal akwai bambamci sossai ina fata kin gane ni ba hilal ba ne kuma ke mata ta ce kina karkashin iko na ba karkashin ikon wani ba dole ki bi dokokina if not zaki yi mamaki na i swear!

Kallon up and down ta masa ta fada cikin gatsali me za ka iya min

Ok zaki ga me zan miki se kin ladabtu tukuna zan kyale ki

Hankadata cikin falon yayi ya sha mur ya sa sakata ta baya

Wayyo Allah na dan Allah ka bude ya noufal na daina dan Allah ka bude ban san zama alone

Serves you right!
Ya sa kai yayi parking lot din ya dau motar yayi out.

Nan ta tsuguna ta na kuka ta dinga da na sani a tsorace take sossai

Kitchen ta leqa ba komai hakan yasa ta zauna kan dinning ta dafe goshin ta

Flask din tea ta bude ta hada tea me kaurin gaske da wani cookies a fridge na jiya da suka taho dashi ta hada tare ta na sha ta na kuka.

A ranta tace me yaya yake nufi?
A haka xamu yi rayuwar mu?
Zai dinga min izaya ne?
Ko kuma akwai abunda yake planning?
Ban yarda dama da wannan dadin bakin nashi ba da friendship da ya ce muyi omg na fada prey din shi na ga ta kai na ni *DEAR*.

house of aseembly ya fara shiga yayi yan ayukan sa

Cikin gidan nenen shi ya karasa yana kokarin shiga aisha na fitowa cikin wani rabtsatsen less tayi ado tayi kyau sossai abin sallarta na matukar burge shi ta na yafa gelen ta

Ah ah yau a gari lallai muna da babban bako ni aisha sannu da zuwa yaya saukar yaushe?

Ta fada cikin harshen katsinam cin su

Murmushi ya yi kawai ya ce manyan mata kennan da fatan nene na nan.

Eh ta na nan bata shiga office ba yau tana gida dazu ma ya faisal ya dawo daga tafiya

Ke ina zaki
Unguwa zani tare da su ya hadiza wai abban faruk muke jira shi baby khairi

Wow kice duk sun zo hutu
Uhm
Haka ake so ai lemme go in na ga nene ta

Au yaya ina amaryar na gan ka kai kadai

Tana gida bsta fara fita ba nima ban san xan shigo nan ba Allah ne kawai yayi zan zo zaki gan ni

Uhm mun ci sa'a ai kam.na ga alama dan kai din ai kirkin ka kadan ne.

Au Allah? Zaki yi bayani
Tare suka koma a entrance ya ga baby khairi ya dauke ta cak ta na masa dariya ta rike wuyan shi fuskarta kamar gonar auduga dan fara'a yarinyar ta na da son dariya sossai kamar wata dishoo ita ko waccar tashin tana bashi ciwon head.

Zaunawa yayi yayin da aisha ta shiga kiran maman tasu ya dora khairi a cinyar shi ya ce mata baby khairi ina mommyn taki?

Cikin maganar ta kamar me koyan magana ta ce ta na daki ana chiryawa

Ya murmusa ina zaku ne?
Anguuuwaaa jamu je hadda auntyy

Au ban da ni da ya muji?
Uhm ban da ku

Hah abun yar wariya ce ma?
Sajen fuskar shi ta shafa tace laa irin na abba na amma naka ya fi na abba kyau.

Kina so kenan?
Eh
Ko na sa miki
Uhm

Salamu alaikum
    Wa'alwikum salam!
Sannu da zuwa dan kirki
Tsugunawa yayi har kasa ya gaida nenen ta shi

Zsunawa yayi ya na zama ko fatin ta fito ita da aysha da lemuka da kayan ci ta ajiye masa
Bismillah yaya na

Ah so kike amrya ta hana ni shiga gida yau

Ba ruwan amarya kai dai

Yana dariya ya ce zan ci kadan in baby khairi zata bani a baki
Wai baby khairi ko dai zaki bi uncle ne ya ksi ki gun takwarar ki

Ta ko gyada kai da ko na huta da rigima
Ah khairi  bata rigima kina ganin ta sarkin dariya ce dai .

Wallahi in xaka koma da ita in hada maka kayan ta nima sati biyu zsn yi se ku sha hutun ku amma fa akwai surutu mutuniyar taka

Zan iya

Amma dai kai baka yi ba ka biye mats ita dama abunda take so kennan ya daga zuwan shi da matar shi zaku hadasu da aiki?

Ya ce nene wallahi zamu iya dama ta na zaman kadaici in suna tare ko na fita zata ji dadi ko

Ai shi kennan se kun dawo hakan ko aka yi sun dade suna hira daga karshe wajan asar bayan sun yi sallah suka tafi da baby khairi ya nuna musu gidan nashi su kuma suka wuce dama unguwa zasu je.

Ya na shiga se lokacin ma ya tuna ashe kulleta yayi aiko ya bude da sauri ya shiga cikin gidan bata falon amma da alamu ta shaqa.

Dakin ya leqa ta na kan gado a kwance idanun ta a lumshe ta dora hannun ta a kan goshin ta

Kallo ya bita dashi
Kasa2 taji maganan yarinya ta ko bude idanunta ta sauke su bakin kofar dakin ds sauri ciki da fara'a ta mike ta karasa ta tsuguna oh my God baby khairi ta dauketa cak

Ta ns kallon yarinyar takwara sannu da zuwa
Suka koma dakin inda noufal yake ma bata kalla ba ta zauna ta riko hannun yarinyar tana mata magana.

Ganin haka yasa ya fita ya samo musu abinda zasu ci.

SilaWhere stories live. Discover now