page 43

839 32 0
                                    

*silah*
*na khairat up*
*43*

     Nifa na samu abbu da maganan mu fa?
Kai yaya wai me sa?
Sabida na gaji da zama ni kadai ina rungume filo am tired
  Uhm tace kawai ya bata rai au ba kya murna da hakan?
Ganin ran shi ya baci ne yasa ta yi murmushi tace Allah sanya alkhairi

  Ya dan juyo ya ce mata to ke tsaya baki tambaye  ni me abbu yace ba
       Meya ce ma?
Cewa yayi wai ya riga ya miki miji akwai frend din shi da yace ysna son ki so ya bashi nayi hakuri ya ban saddiqa!

   A zabure tace ni kuma? Saddiqa kuma!
  Lallai ma wallahi ban yarda ba abbu bazai min auren dole ba wallahi kaima ka sani in ni dama raina min wayo kake yi shi kennan nagode ba sona kake ba ta mike tana hawaye zata tafi daga gun
     Ya riko hannun ta yana dariya yace haba my love wasa nake miki wallahi abbu yace zasu yi magana da abba baki da matsala i love you ya zan bari a bawa wani my love?
  Hararan shi tayi ta kwaci hannun ta sannan tace zaka ga u pulled my leg jeka na daina son ni gwara abokin abbun
Ta murgud'a masa baki

Yayi wal da idan shi yace silly gurl kar ki kuma fada min haka dan ina son ki sossai and obviously ina kishin ki in kk kuma min zancan wani ill break your mouth.

Dariya tayi ita ma tace fine am okey mun yi 1-1 ko?

Hararan ta yayi yace zaki sani ai yar DEAR kawai
     Kai kuma kanin ya noufal
  Kasan ko suna burge ni wallahi sun dace sossai da juna so cute they are together!
   Wallahi nima haka mussaman yadda yake nan nan da ita sossai yake ban sha'awa du da basa wani expressing gaban kowa amma actions dinsu na showing son da suke ma juna i so much adore them both!

Nima haka ina mugun son naga couples na good time together sossai

   Kaman yadda muke?
Ai mu matsorata ne a boye muke yi badan yanzu daka yi kokarin fadawa abbu ba

  Hehe kin san dai waye haisam a fannin rashin kunya kar ki cikan baki kina ji na ko? Xan iya miki fata fata cikin dubban jama"a balle kuma am in love with u!

  Ta yarfe hannu tace mr.kunya
  Fadi ki kara ke nake tausayawa wallahi dan in na fara takura miki cikin gida se kin fara gudu na da kin san ya noufal ba komai yake ma DEAR ba.

To maji ma gani
Ohh kina challenging dina ne?
Yes open challenge ma.
Shi kennan anyi an gama zaki sani
We shall see!

🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡

Wayar shi ta fargar dashi daga abunda yake num ya duba ya dafa goshin sa ya dan kwanta jikin kujerar shi ya ajiye pen din shi ya kara a kunnen shi
    Hello!
Hello! Sir muna ta jiran ka kazo ka bamu plan din na aikin shiru baka zo ba gashi anjima client din zasu koma can garin su kasan da nisa
   Hmm abdullahi ni na ma manta shaf da wani client amma jira ni bara na fito yanzu kuna off ko?
  Yes sir
To am coming.

Key ya dauka ya dau wayar shi ya kara hular shi ya fita daga off din shi a waje suka yi karo da wani malami
  Ah badai ka tashi ba?
Uhm'uhm yanzu zan dawo ina da sako ne ba dadewa zan yi ba
Ok to seka dawo
Allah kiyaye hanya
Amin!

A cikin mota ya dau wayan shi dake blinking cikin mota yama manta da ita kwata kwata ashe cikin mota ya bar ta!

Kan shi ya sosa ganin kiran dear kusan sau 5 beyi picking ba ya ce yau naga ta kai na amma bara naje na dawo tukuna sena kira ta nasan ynx na kira ta ba bari na zata yi ba nayi yadda nake so.

Haka yaje yayi aikin sa ya gama kusan hour shi biyu a can be kirata ba ya manta ya barta a makaranta taje interview.
Kiran da take masa ma na ta fada masa ta gama be shi take jira yaxo ya maida ta gida ta gaji da zirga zirga yau kawai ga rana.

Wajan karfe 4:00pm ya dawo makatantar
  Abokin aikin shi ne ya fito da matar shi yana rike da file din ta
Yace aa manya sir.noufal ya hidima?
Alhamdulilahi!
Madam ya gida
Lafiya lou
Na kawota ne tayi interview zan maida ta gida ne kuma ni se gobe zan dawo gaskiya in na tafi

Wani irin kululu yaji cikin shi ya bada ya ma rasa me ze ce yace ok da kyar tun yaushe aka gama interview din?
  Tun kusan 12 na rana aka gama ina da lec ne shi yasa na ce ta jira ni a off
Okey seda safe ina zuwa
Ya gigice gaba daya hankalin sa a tashe yake shi a yanzu burin shi ya ga dear.

Wayarta ya dinga kira ta ki picking shi a ina zai ganta yanzu?

Gun ya duba tsaf ba ita a gun yayi waje ya dau hanyan gidan shi

Parking yayi ya sauko ko kofar be kulle ba ya tura kofar yaji gam se yyi salama nan ma shiru ya buga door bell
  Ze buga da hannu aka bude masa kofan ajiyan zuciya ya saki ganin ita ce ya dafa kirjin shi

Sakin kofar tayi ta koma ciki
  Kan kujera tayi zaman ta sannan ta zauna ta cigaba da kallon ta

Baby doll am sorry aiki ne ya min......volume din tv ta kara dan ma karta ji shi
   A ranshi yace ta faru ta kare kennan!

Gyaran murya yayi yana son kare kan sa nasan na miki laifi be kamata na manta da ke ba a cikin nan i totally forgot!

Mikewa tayi ci kan ka bata ce masa ba ta shiga kitchen ya bita a baya ya tsaya jikin kofa ruwa ta sha ta zo wucewa yaki matsawa ita kuma taki magana shi kuma so yake tayi magana amma taki yi.

Ganin dai bashi da niyan bata hanya yasa ta tsuguna kasa ta fice

Ya buga kan shi da hannun shi am dead! Yau na shiga uku da yarinyar nan ta ina xan fara ba a tabo ta bama tana ma mutane daru balle an tabo ta.

Ya Allah save me!
Kam kujerar da take ya tarfa ta ya mata rumfa da hannayen shi ya hada hancin su gu daya suna shakar numfashin juna

Ta ki tanka masa kokarin hade bakin su gu daya yake ta hankada shi yayi baya kaman zai fadi sai ta fashe da kuka kawai ta hada kai da gwiwa tana kuka
   Ya kulle idanun shi oh my God dear pls kiyi hakuri nasan nayi laifi ki min hakuri dan Allah aiki ne ya min yawa kuma wayata a cikin mota na barta ashe ban.....

Fuuuu ya ganta kaman iska ta mike ta shige dakin ta ta bugo masa kofa bam  har cikin tsakar kan sa seda yaji bugun kofar!

SilaWhere stories live. Discover now