page 37

913 24 0
                                    

*silah*
*na khairat up*
*37*

*trust is one of the foundation of love*

Shiru har asuba bata ga shigowan shi ba shi kuma jin kiran sallah yasa ya yo alwala ya tafi masallaci nan yayi zaman sa ya dauko al-qurani me girma yana karantawa a hankali a hankali zuciyan shi na sanyi sai da gari ya waye tantagaryan sossai sannan ya koma gida dan yana da lecture 10 ga aikin kasuwancin shi da yamma zashi ya tura wasu kaya.

Dakin shi ya shiga ya yi wanka ya shirya cikin shadda blue light ya fito jakar shi a hannun shi

Dakin ta ya leqa ya ganta ta zabga tagumi
Ya kakalo murmushin karfin hali ya doka kofar

    Dagowa tayi ta na kallon shi cikin shiri kuma fuskar sa dauke da fara'a
     Wani sanyi taji a ranta
Wify kije kiyi wanka mana ki shirya yau ko break baki hada mana ba kin tsaya kalula

Ya noufal ya zaka maida babban abu ya koma karami kaman ba abunda ya faru ya noufal say something

Murmushin dai shi ya kuma yace dear kennan kin san cewa ba wai love kawai nake miki ba no i even trust you 100% so wannan ba komai bane kawai nasan i must go through it sai na samo wanda yayi wannan abun kuma na hukuta shi kan taba min jikin mata da yayi tana bacci

Yana fada ne jikin shi na bari ni na yarda dake feel free ki saki jikin ki ni ba komai kawai sena nemo culprit din kuma hukuma ce zata raba mu am not going to let it go like that!

Da gudu ta sauko ta rungume shi tana kuka thank you for trusting me na tsorata na dauka zaka yarda cewa ni na yi maka hakan na dauka zaka yarda cewa nayi wannan babban laifin ya noufal nogede wa Allah da ya bani kai a matsayin miji na i relli love you my boo

Ok ok ki je ki samu abu ki ci ki zo ki kwanta ki huta nasan baki yi bacci a through out the night to ki huta promise me zaki kwanta

I do
Thats my gurl!
     Fita yayi ta raka shi jikin kofar fita tana masa bye bye da a dawo lafiya.

Jikin ta yayi sanyi ko wa ya mata haka?

  Wayarta ta dauko ta danna num sayyada

Sayyada na dakin ta tana shirya ksya a cikin drower dinta taji waya
Dauka tayi da sauri tace wow Dear yau kin tuna mu ne?

Sayyada an min wulakanci ta fashe da kuka

Dear relax fada min meya faru tell me?
     Komai ta fada mata sayyada ta soma kiran sunan Allah ta na salati
   Yanxu ya noufal ya yarda
  No inda nagodewa Allah kennan kin san kuma na lura lokacin muna kano ne a dakin umma na kwana ban je dinnar ba kila a time din ne dan a pic din i was sleeping ni ban san waye ba amma ko ma dai meye an wulakanta ni anci mutunci na kuma an shiga gonar aure na baxan yarda ba kaman yadda ya noufal yace baze yarda ba ina so ki bin didigin komai sayyada xan turo miki pic din kila kin san shegen

Ok amma naji mamaki sossai wato seda aka tabbatar kina gida kuma ke kadai ce aka miki haka ni abun tambsyan ma shi ne ya akayi ya san kina gida kuma a dakin umma?

Ni ma haka na gani dan ba wanda ya sani ko.ita umma daga baya ta sani kuma i was even sick then ina ta zazzabi

Kennan akwai sa hannun wani a cikin gidan nan dan no how wannan zai san kina ina kuma when ne right time din da zai shigo dakin yayi aikin sa sharply

Sayyada kai na ya kulle ki taimaka min ki bi min didigi a nan nima daga nan ill try my possible best na san waye *SILAH* a wannan harkar!

Shi kennan ki samu nutsuwa kar ki damu ki kuma godewa Allah da ya sa ya noufal mijinki be  yi distrusting din ki ba yayi honouring din ki da maganar ki he loves you

    Sossai ma se anjima zan yi wanka kuma na kwanta wallahi ban iya bacci ba jiya i was thinking ya zai dauki maganan sannan kuma waye ya min haka banda amsa se da safen nan da na ji me ya ce sannan naji sauki a zuciya ta! Allah ban san abun ze zo da haka ba amma still an cuce ni an cuci mijina tunda an yi hoto dani an hada jiki dani wallahi Allah ya isa ban yafe ba koma waye ta fada tana share hawayen ta

Zaki yi kuma kiyi ban cewa kiyi shiru amma kiyi ta addu'a har Allah ya bayyana wanda yaso ruguza sunnah.

Insha Allah kema ki taya ni
  Kar ki damu sister.

Sayyada zuciyarta bugawa take da sauri da sauri Allah sa ba abunda take tunani bane ba? In ko haka ne to zata tsaya tsayin daka dan a hukunta me laifin. Allah sa ma ba hakan bane ba if not kowa zeyi breaking a gidan nan and bazan so hakan ba!.

Ya Allah.............................

SilaWhere stories live. Discover now