18

2.7K 175 22
                                    

KASAITATTUN MATA
(Labarin mata ukku)

           

  

     A friend who understand your tears is much more valuable than a lot of friends who only know your Smile.
   

           
 
      Yau Nuwaira ta shirya ma yanda zata bulluma lamarin Menal saboda takai makura wajan hakuri da ita, idanuwa Nuwaira ta aje a saitin Menal tace"Kinasan kumawa wajan madam dinku Ku zaki zauna dani a nan gidan?"

    "Bana san kumawa wajan wannan matar idan ma har kin gaji da zamana zan iya karawa gaba amman bana san kumawa wajan ta"

    Zama ta gyara sannan tace"Mai zai hana inso zamanki a nan musamman dana kamu da sanki da kaunarki, kinsan me kuwa Baby?"

    "Sai kin fada Aunty"

  "Kina da kyau irin na sosai din nan"

   Dariya Menal tayi sannan tace"Haka ma yace wai ina da kyau na daukar hankali amman nasan yana wasa ne bani da wani kyau"

    "Kina dashi mana saboda nima kin dauke hankalin nawa sosai"

   "Aunty ai ke ba namiji bace da zan dauki hankalinki"

   Baki Nuwaira ta ciza saboda tana hango tsantsar yarinta a tattare da Menal duk yanda take san durata a hanya akan muradinta amman abin ya 'kiya gashi kuma ta fara kusawa akan hakurin da, take kurin yi na ganin ta kara bude mata idanuwa tukunna, murmushi tayi sannan tace"Zan shayar dake wata zuma mai dadin d'an d'anu baby zan maki kumai na rayuwa, zan baki kud'i,  zan baki mota, sannan zan saki makaranta zan wayar dake ki kuma mace kamar ni mai yanci, zaki zauna a nan gidan har zuwa sanda zaki gaji da zama"

    "Aure fa Aunty?"

   "Aure wata hayaniyace Baby kinsan ma wani abu?  shi kanshi namijin aikin banza ne, kuma baida al'kawari sannan zai iya auranki ya maidaki baiwa karkashin ikonshi, zaki fita ya hana saboda kawai yana auranki, saboda haka fidda kanki da maganar aure yarinya ki kama inda zaki zama macen da za'a dama dake a duniya kinji"

    "Nagane Aunty kuma ma mazan sai su dinga maka fada haka Baffana ya dinga ma Innata fada har sanda ta mutu bai daina mata fada ba har bugunta yake ma"

    "Kin gani ko? namiji mugune shiyasa nima babu ruwana da wani namiji sai dai mace yar uwata kawai"

   Idanuwa Menal ta kwalalo tace"Aunty ya za'ayi mace ta aure mace yar uwarta ban taba gani ba Allah"

    Murmushi Nuwaira ta aikama Menal sannan tace "Zo nan kusa dani" ta matsa mata a cikin three seater din da take 'kwance tace "Zo in fada maki wani abu Baby,"

     Tashi Menal tayi ta kuma kusa da ita kamu hannunta Nuwaira tayi sannan ta jawuta ta fada samanta ya zamana Nuwaira na kasa Menal na sama, idanuwa Nuwaira ta saka sosai cikin idan Menal ta kewayeta da dukkan wani bukatunta a hankali ta kwantar da ita saman kirjinta sannan ta lalubu kunnanta ta rada mata"Idan na baki farin cikin rayuwa ke me zaki bani?"

   Shiru Menal tayi ta kasa kuda mutsen kirki saboda amsar wasu sakwanne take daga yanda Nuwaira ta kewayeta da dukkan hannuwanta sannan da wata iska dake shiga cikin kunnuwanta bata da kuzarin kumai sai na amsar kumai a yadda ya risketa.

   Kara mannata da jikinta Nuwaira tayi sannan tace"Baby zaki bani kanki, ina nufin ki soni muyi soyayya?"

   Kai ta daga saboda wauta irin tata batasan mai hakan yake nufi ba, dan d'agota Nuwaira tayi tace"Kinyi al'kawarin mallaka mani kanki da kumai nake?"

    A hankali tace"Nayi Aunty"

  "Good Girl, ni kuma zan baki kumai na rayuwa ciki hadda zuciyata, kina so?"

KASAITAATTUN MATAWhere stories live. Discover now