CIN AMANA

2.2K 161 37
                                    


A mai take ta kwararawa kamar zata fidda yan hanjin cikinta, daƙyar ta kwanta jikinshi chusa kanta tayi cikin jikinshi tana shaƙar ƙamshin jikinshi wanda shi kaɗai take da muradi a wannan yanayin da take ciki, kanta ya shafa sannan ya lalubu kunnanta"Humaira ki agaza mani ki bani dama in kira a duba mani lafiyarki bansan ya zan iya barin garin nan bayan bansan meye damuwarki ba, nasan kinsan bazan iya aikata kumai ba kuda na tafin please "

Kanta ta tusa saman wuyanshi tana fidda wani numfashi harshanta ta fidda tana lasar wuyanshi kamar zata cinye wuyan gaba ɗaya, kumai na jikinshi amsar abinda take mashi yake bai shirya ƙara wani damben da ita ba na kukarin ya cimma bukatarshi, kanta ya janye daga wuyanshi tana aje wani numfashi daga dukkan wata iska da zata riga ta fita daga hancinta, kuka ta saka mashi sannan ta ƙara matsar jikinshi, Mai yasa ba zai gane shi kanshin kawai take da buƙata ba, da yasan kyakykyawan mafakar da take samu daya tausaya mata ya tsaya a haka ɗin dan agazama rayuwarta.

Kunnanta ya laluba sannan ya hura mata iska"Kin aminci in kira a duba mani ke, kuda wannan kawai kika min kin bani dama ta ƙarshe zan amsa kuma zan gode maki"

Kai ta ɗaga, bayan ta ƙara damƙar wuyanshi, ya rasa menene dalilin wannan dan man to man din dan daga jiya da dare zuwa safiyar yau kumai a jikinshi tayi shi, bai san meke damunta ba, waya ya ɗauku sannan yayi dialing wata lamba bugu ɗaya aka ɗaga, bayan tayi ma wanda ke kan wayar umarnin yana san ganinshi ya kashe wayar, ƙuƙarin gyara zama yake, ta saka kuka a tunainta tashi zai yi.

Murmushi yayi a ƙasan zuciyarshi yana jin ƙaunar kumai da ke kwance cikin halittar dake manne a jikinshi, sosai yake ƙaunarta tun bai san kanshi ba yake ganinta a mafarkinshi gashi yanzo ya sameta, hannuwa ta sanya a hankali take balle maballan dake zaune das a saman gaban rigarshi tas ta ɓallesu sannan ta tusa hancinta cikin jikinshi sosai take aje ajiyar zuciya tana jin wani daɗi na zaga duniyarta Wata matashiyar budurwa mace ce tazo ta iske su yana manne da ita, Duk ta ƙwaƴume shi ta hanashi wani ƙwaƙwaran mutse, murmushi tayi tana jin jina dinbin soyayyar dake tsakanin ma'auratan biyu"Sir zan duba ta"

"Ok Samina"

Janyota yayi daga jikinshi sannan yace"Humaira zata duba ki"

Dan tashi tayi amman yanayin iskar wajan taji ta canza mata babu wannan ƙamshin na jikin Nejo dake bata makariya daga jin kamar zata bar duniya, dawowa tayi ta ƙara lafewa jikinshi umarni yaba likitar da tayi duk wani abu da zatayi a jikinta babu damuwa, jininta ta ɗiba sannan ta shaida mashi ya bata minti kadan zata faɗa mashi sakamakon da ta gani, duddubata ta ƙarayi sannan ta bata maganunguna da alƙawarin zata bayyana sakamakon gwajin, bata ɗauki lokaci ba ta dawo mashi da albishir din Aisha tana dauke da ciki ɗan wata biyu.

A firgece ya farka daga mafarkin da yake yi da sauri ya duru daga saman katon gadan da yake ya nufi wajan Ac ƙureta yake kuƙarin yi yaga ashe ma aƙuren take sosai ya kalle jikinshi yaga yadda ya jeke sharkaf, bakin gado ya kuma ya zauna ya dafe kanshi yana jin kamar zai bar duniya, tashi yayi ya buɗe frige ya ɗauku ruwa ya kwankwaɗa mai sanyi sannan ya kuma bakin gadon ya zauna, agogon gefen gado ya maida idanuwanshi saman shi yaga ƙarfe biyu na dare, sosai yake jin ya gamsu da duk wata ƙaddara da Allah ya aje a shafin shi, kuna yana amsarta da dukkan hannuwanshi guda biyu, kuma yayi amanna da bawai dan baya sanshi bane sai dan jaraba imaninshi, kuma yayi ammanna da duk rintse yana tare da sauki

Shi mutum ne mai amsar kaddara a duk yanda tazo mashi, kuma yasan mafarkinshi ya kusa zama gaskiya, sosai yake jinta a ruhinshi feyeda da can, kuma jikinshi na ankarar dashi kumai ya kusa zuwa karshe, tashi yayi ya fada bayi ya dauru alwala ya sai saita kanshi saman sallaya ya kaskantar da kanshi ya fara yima Allah ibada da niyyar Allah ya kawo sauki cikin lamuranshi kuma ya bayyana mashi wannan halitta a duk kinda take, bai gaje ba, kuma ba zai gajin ba wajan kai kukanshi wajan jalla, zai dage bai kuma san ranar da zai dai na ba.

LANUAIMI CLUB

Club din ya cika da yan hannu kuwa da kalar da karatun da yafi ganewa kuwanne gungu da aika-aikar da suke shukawa kuwa dai wajan yasan abinda ya kaishi kuma gwanine wajan aikatawa, gefe daya kuma chasu ne ke dawainiyya da wajan mata da maza an hade ana ta rawa mara kyan fasali, karar kidan wajan zai iya zautar da mai karamar kwakwalwa, can kuma wani gefe kida ne mai taushe yake tashi saannan fitilar wajan bata da haske kamar wancan wajan, Shi wannan wajan an zagaye shi kamar yar rumfar kara sosai wajan ya kayatu da sanyin AC da kumai da kumai na jin dadin rayuwa (VIP).

"Bansan mi yasa har zuwa yanzo baki da yancin kanki ba, haba yarinya gaki sweet 16 amman ki tsaya kina wani zama karkashin wata, yarinya kizo ki zama hajiyar kanki kima ki dama yanda ita ma Auntyn take take damawa, ki da Allah ma zaki fita fasawa, tunda kumai kin hada saannan kumai yaje"

Kai Minal ta kauda sannan ta zuke shisha ta fisar banyan ta taba baki face"Aunty Ummi bansan me kike so in ce maki ba, zuwa yanzo ya kamata ki gane nace maki ita ce kumai nawa da santa na fara wanzuwa da sanin dan danan so, ko kin san bana tsammanin akwai san da zai tasiri a gareni Idan kika fidda na ta, ya kike tunanin zan iya abinda kike kukarin saka ni, bazan iya ba, tsaya ma ya kike tunanin zan iya san wata a duniyata, kinsan wani abu ne sabo fa, so Ina ganin mubar wannan maganar ma kawai"

"Sosai nake jin bana jin dadi Idan na tuna Ina tare da ke, kuma muna shan minti tare bata sani ba, zan iya rantsewa da Allah zuwa yanzo babu kuwa a duniyarta in ba ni daya ba, Bansan meke damuna ba"idanuwanta ne suka kara rinewa

KASAITAATTUN MATAWhere stories live. Discover now