Da sunan Allah mai rahmah mai jin kai, Allah INA roko ka bani ikon Isar da wannan fadakarwa ga al'ummarka kuma ka sanya na fara lafiya kuma na gama lafiya,
Ga yan uwana mata idan kika karanta labarina kika ga yayi dai-dai da rayuwarki to akasi ne,fatana dai idan Mara kyan kike yi ki canza idan kuma mai kyan ne to ki Dora daga inda kika tsayah
Zaku ga kurakurai dayawa kasantuwar wannan shine littafi NA farko gare ni,ina fatan Idan kuka Kalli indah naye kuskure kuma ku sanar Dani in a polite way ni mutumce saboda Haka 9 nake ban fi karfin kuskure ba,ina Maraba Daku a duk lokacin da kuka ji yin hakan
ina qaunar duk Mai sona😘 u all
CZYTASZ
AL'AMARIN KISHI...
General FictionAnty gaskiya NA gaji DA boye masu mama al'amarinnan,kawai zan fada musu domin nayi bincike akan matar nan gaba daya ta zarce MA tunanimu kawai ki hakura DA Barrister ba shine autar maza ba haba kullum DA irin gargadin DA ake mana FA kuma DA alamar b...