BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

698 32 2
                                    

Da sunan Allah mai rahmah mai jin kai, Allah INA roko ka bani ikon Isar da wannan fadakarwa ga al'ummarka kuma ka sanya na fara lafiya kuma na gama lafiya,
Ga yan uwana mata idan kika karanta labarina kika ga yayi dai-dai da rayuwarki to akasi ne,fatana dai idan Mara kyan kike yi ki canza idan kuma mai kyan ne to ki Dora daga inda kika tsayah
Zaku ga kurakurai dayawa kasantuwar wannan shine littafi NA farko gare ni,ina fatan Idan kuka Kalli indah naye kuskure kuma ku sanar Dani in a polite  way ni mutumce saboda Haka 9 nake ban fi karfin kuskure ba,ina  Maraba Daku a duk lokacin da kuka ji yin hakan
ina qaunar duk Mai sona😘 u all

AL'AMARIN KISHI...Where stories live. Discover now