page 001

1.4K 76 2
                                    

, 11:10 PM] ‪+234 703 640 4246‬: ⚜ *SAHR-KHULAYD*⚜

       *by*
    *Seemby luff*😘

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*001....* Da gudu ta sauko parlorn tana tura baki hadi da bubbuga kafa a kasa,tace "Mami kinga Adda Nailah koh,ina kwance a dakina tazo tasamin music,wai na dakinta ya baci",bata karisa maganar bah Nailah ta sauko itama,fuskarta babu alamun wasa,tace"oya mikamin disc dina kafin raina ya baci",tayi saurin boyewa a bayan Mami tace"Mami say something manah,tasan fah banason waka kuma taje ta saka,pls kice karta tabani",a harzuqe Nailah tace"don't drag Mami into this,just hand over my disc to me",sai a lokacin Mami tace"toh ke dama meya kaiki dakinta,kinsan she hates music",Nailah ta turo baki tace"Mami dama I know,you'll side with her,ni kawai ta bani abina,bazan sake sawa bah",Mami tayi ajiyar zuciya tace"toh my little princess,kinji tace bazata sake sawa bah,ki bata abinta",ta fashe da kukan shagwaba tace"nidai bazan bayar bah",sai a lokacin Neenah dake zauneh gefen Mami tace"Sahr kafin in irga 3,ki bata disc dinnan,else you know what I'll do to you,yarinya sai fitinan tsiya,kinxo kin cika mutum da surutu",Sahr ta sake shagwabe fuska tace"Adda Neenah fah itace ta fara tsokana tah"...

*Germany*
"Momma,I told you bazanyi aiki a kasar wasu bah,am going back to Nigeria,its where I belong,duk da cewa nasan it'll be hard for me to adopt their culture,but inason kasata,so please stop insisting that I should stay here,cos u are not gonna stop me",ya daga cup din wine da yake sha zuwa bakinshi,mummy ta bata fuska tace"haba khulayd,I want to always see u beside me,shiyasa na dage akan ka zaunah",ya runtse idonshi yace"am going to Nigeria,and that stays it"....Mummy ta bata fuska sosai,tace"haba son,banaso kabar sight dina,kasan yadda nakeso inyi controlling habit dinkan nan,u drink,kuma ga neman mata,what do you think zasu fada idan sun ga hakan,they'll say we didn't raise you well,ko so kake a zagemu?"  Ya tabe baki,hadi da daga kafada alamun bai dameshi bah,yace"to hell with what they'll say,I don't give a damn about it,ai ba karya baneh,you didn't raise me well,duk abunda na zama a yau,kune sila,ai kuna ganina kuma baku taba tsawatar min bah,a ganinku hakan shine gata da soyayyar,so why will it worry you huh,I thought its wat you wanted me to become,dan ma Allah yasa nayi karatu,am well educated enough to be anywhere I want to be in this world,da ba haka baneh,you could have make the worst mistake of your lives",ya mike da kyar sanadiyyar buguwar da yayi,kamar zai fado kan mummy ya nufi hanyar stairs,ko me ya tuna sai kuma ya tsaya,ya juyo yana kallonta yace"whether you guys like it or not,am leaving for Nigeria soon, so deal with it",ya juya yayi hayewarsa sama..Mummy ta dafe kanta tana girgizawa with lots of regrets,tasan cewa abunda Khulayd ya fada gaskiya neh,tasan cewa tuntuni tarbiyyarsa a hannunsu yake amma sukayi watsi dashi,ta runtse idonta sosai ta furta"ya Allah,help me out"

Sahr-Khulayd Where stories live. Discover now