page 13

477 24 0
                                    

*SAHR-KHULAYD*
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
By *Seemby luff*😘
*13••••* Da sallama Nailah ta shiga 'dakin tana ta faman kwarkwasa, tana chanza salon tafiyarta

  Yana nan zauneh bakin gado ya dafe kansa da alama jiran shigowarta yakeyi,jin anyi sallama yasashi 'dagowa da sauri don yaga wacece. Kallo 'daya yayi mata ya watsar saboda baiyi expecting shigowarta bah

   A hankali ta dire tray'n a gabanshi tana mishi wani irin kallo,batace komai bah ta bu'de plate 'din tasa spoon,ta sake 'dagowa
   "Lemme feed you" ta fa'da tana smiling

    Ya mike a fusace yace"do I look like a baby da zakice you'll feed me huh?,ko ni nace ina bukatar hakan?"

       "Noo ai basai ka fa'da bah,I can see you re tired and hungry,shiyasa nace I'll feed you,kuma nasan shine abinda zaka fa'damin inyi....so are you surprised that I guessed and got it right huh?",ta kare maganar tana daga masa gira

  Tsaki yaja yana kallonta cike da takaici,ganin cewa baya da niyyan zama yasa ta riko hannunshi da nufin zaunar dashi

   Tsawa yayi mata"take your filthy hands off me and get out of my room"

  Nailah ta razana sosai but still tayi karfin halin cewa"but Ya Khulayd am just trying to......"

Bai bari ta karisa maganar bah yace"I said get out....now",sum sum ta fice daga 'dakin jiki babu laka
     Ya koma ya zaunah bakin gadon yana dafe kansa,"oh this people are going to give me headache". Abincin ma ya kasa ci coz he lost his appetite,haka ya kwanta yana tunanin yanda zai zaunah da 'yan matan

        _*Washegari*_
*8:00am* Ya sauko sanye da black suit and tie da farin sleeve,barin tsaya fa'da muku kyawun da yayi bah,but believe me he looks so muah,ya karaso parlor rike da jakar laptop 'dinsa ya wuce dinning

    A gurguje yayi breakfast 'din saboda he's late for work kuma yau shine first day 'dinshi a office 'din,

    Mami tace"kayi a hankali manah son,ai sai ka kware yanda kake chin abincin nan"

   Yana kokarin kur'ban coffee yace"Aunt I have to hurry,kinga this my first day at work and am d boss,am not supposed to be late,kuma inada meeting da duka department heads 'din by 8:30"

Mami tace"kai ma dai u re at fault,kasan kana da meeting ai u were supposed go wake up early"
  
    "Kai Aunt,just ignore them,kome zasuyi dai am there boss"

Neenah ta sauko cikin shirin tafiya aiki,bayan ta gaida Mami da Khulayd ta zaunah don yin breakfast, in a hurry itama takecin abincin saboda kada Khulayd ya rigata zuwa office. Ya mike da sauri yana goge bakinshi da tissue paper,ya dauki jakar laptop 'dinshi yayi hanyar waje

    "Ya Khulayd don Allah ka jirani mu tafi tare",Neenah ta fa'da tana kokarin mikewa

Ya juyo yana mata mugun kallo,"I hate to drive with someone beside me,meye amfanin motarki dake a waje?,ko sabon salon raini zaki tsira muna tafiya office tare.... And make sure you reach there before I do,saboda bazanyi tolerating hakan bah,sannan karki ma nuna cewa we are related in anyway because am you boss",yana kaiwa nan ya fice
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

   *OMAIR GROUP OF COMPANIES*

_Exactly 8:50am at OGC conference room_

Gaba'daya heads of departments sun taru tun 8:00am suna jiran zuwanshi,duk kowa yayi jigum gudun kada yayi magana aga laifinsa

Mrs Philip,head of marketing department neh ya kasa hakura,yace"what kind of a boss is this?,this meeting was scheduled 8:30am but bai ma zo bah,he made us look like fools while we are waiting...mts I hate this"

   Bai gama rufe bakinsa bah aka bu'de wa Khulayd kofan conference room 'din ya shigo fuskarshi a tamke,kowa ya mike saida ya zaunah tukunna

   Khulayd yaja file dake ajiye gabanshi ya bu'de,sannan ya 'dago yana kallonsu

    "Mr Philip right",ya tambaya yana kallon mutumin daya gama cika baki yanzu,yace

"well am sorry to say,but I'll make a very harsh decision on you,and I promise you won't hate it this time around, and do you know y?"

  Mr Philip yace"no sir"

Yace"because you are fired,and make sure u leave OGC as soon as possible",yana gama fa'din haka ya juyo yana kallonsu,yace
  

"As you all knw,am Khulayd Abeed omair,the soul heir of OGC and of course the new CEO here,I do what I want anytime I want to and no one questions my authority,abunda nayiwa Mr Philip yanzu ya zama muku ishara,no one talks about me behind my back,akwai wanda yakeso ya bishi neh",yana kallonsu yana juyi akan office chair'n

   Kowa yayi shiru yana kallon neighbor'nshi for about a minute

Khulayd yace"by keeping mute,kun nuna zakuyi abiding by my rules,and anyone that f*cks up zai san cewa no one messes with Mr Omair"

  Yayi taking deep breathe kafin yace"the meeting is cancelled for now,kuma inason secretary na tayi scheduling another meeting, I want to see all the employees of OGC",yana kaiwa nan ya mike ya 'dauki jakar laptop 'dinshi ya fita.•••••

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜




      © *SEEMBY LUFF*😘

Sahr-Khulayd Where stories live. Discover now