Page 48

612 28 0
                                    

*PAGE 48*

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

        Sahr tad'an saki fuska tace
  
     "Allah da gaske Yayanah, ni kad'ai ce babu wata?" Ta tambaya tana kallonshi

Khulayd yasa hannunshi cikin gashin kanshi yad'an hargitsa yana murmushi, yace

    "Umm for now kam ke kad'ai ceh, but bansan ko zan kara miki 'yar uwa nan gaba bah. Zaku fi kula dani idan ku biyu neh coz I don't think nan gaba kad'an zaki iya d'awainiya dani saboda naga my Hubb is still a baby" ya karashe maganar teasingly.
   D'auke fuska Sahr tayi da barin kallonshi, ta juya ta d'ayan b'angaren yyinda zuciyarta ke mata zogi, wasu hawaye masu zafi suka fara zarya akan paled fuskarta, ta runtse idonta sosai tanajin wani abu a cikin jikinta. Khulayd da yaga haka yayi murmushi don har yana iya jiyo sheshshekar kukanta, a hankali yace

     "Oh God, what have I done"

A sanyaye ya kira sunan
    "Baby doll"
    Shiru tayi mishi bata masan yana yi da ita bah, ta cigaba da sheshshekar kukanta, Khulayd ya sake kiran sunanta a karo na biyu amma tayi banza dashi, ta matsa chan karshen gadon tayi increasing gap dake tsakaninsu.

   Da ya gaji da kiranta yaga cewa bata da niyyan kulashi, ya sake hayewa saman gadon ya tallabota tare da d'ago hab'arta ya mirgino da ita sannan ya juyota, da tausayi yake karewa fuskarta kallo yaga duk fuskarta ya jik'e da hawaye, sosai take bashi tausayi saboda yasan zuwa yanzu takai k'ololuwa wurin sonshi, he can see it in her eyes. Cikin tausasa murya yace

     "Baby open your eyes and look at me please"

Ta sake yin banza dashi, sai ma sake runtse idon tayi, Khulayd yace

    "Yanzu Hubb har laifin danayi miki yakai wanda bakiso ki ganni?, ashe har zaki iya fushi dani har haka, indai akan maganar dana fad'a neh I was just joking, kawai inason gwadaki neh inga ko kina kishi nah, dats all"
  K'in kulashi tayi har yanzu, da Khulayd yaga fa abin nayi neh ya sauka kasan gadon, ya durkusa akan gwiwowinshi tare da rike kunnuwanshi yace

    "Babe please, you very well knew dat I was joking, kinsan cewa there is no woman in this world whom I'll love other than you, kece kad'ai muradin raina kuma kinsan cewa " ya nuna saitin zuciyanshi kafin yace
   "Na killaceki anan har iya karshen rayuwata, believe me" ya marairaice fuska kamar mai shirin kuka.

    Wani deep breathe Sahr tayi, wani sanyi ya ziyarci zuciyarta zuwa kwanjinta, a hankali ta bud'e idonta ta saukesu akan kyakkyawan fuskarshi tayi murmushi.

  Cikin wani slimy and bedroom voice tace
    "Zuciyata ta aminta da dukkan furucinka kuma ta gaskata kalamanka, ina sonka sosai yayana, irin soyayyar da rayuwarka ita tafi muhimmanci a wurina akan tawa rayuwar, I love you with each and every breathe I take" ta karasa maganan tana kallon cikin idonshi.

    Khulayd ya ware idanunshi sosai cike da mamakin furucinta, yace

     "Like seriously, kece kikayi maganan nan ko wata?"

   Tayi saurin b'oye fuskarta a cikin tafukan hannayenta tana dariya, tace
    "I can go any length for your love"

Shima dariyar yayi daga nan kuma bai sake cewa komai bah, yayi tagumi da both hannayenshi ya shiga kallonta a yayinda soyayyarta yake bin duk gab'obin jikinshi. Shiru neh ya gifta na wani lokaci, gabad'aya Khulayd is lost in his thoughts, kallonta yakeyi ba ko kyaftawar ido.
      Slowly ta fara yaye hannunta daga kan fuskarta ta kalleshi wanda bai masan tanayi bah, ta d'aga idonta ta saukesu kan silky gashin kanshi,  seconds later ta gangaro kan cikakkun gashin giranshi sannan zuwa kan wide milky eyes d'inshi, jim kad'an ta sauko kan pointed nose d'inshi daya zauna dai dai akan fuskarshi, finally ta saukesu akan pink small lips d'inshi lallausa, ta tsayar da idonta kyam akansu tana murmushi, a zuciyarta tace

         "Those cute lips, I love them"

Surprisingly taji Khulayd yace
          "You do?" Alamun yaji abunda tace kenan, tace

    "A'ah fah ya Khulayd, ba haka nake nufi bah, maybe bakaji da kyau baneh"

   "Am not deaf baby girl, naji me kikace, I know this may sound strange kuma nasan wasu abunda nake miki haramun neh, but I dunno why I forget who I am when am in front of you, I loose complete control of myself. And talking about my lips, dama I've been longing to kiss u again, so please allow me"
  Ya riko hannunta ya matse a cikin nashi gam, ya sake narkewa yana marairaicewa yace

      "Please"
  Bai bari tace komai bah kuma batayi aune bah taga ya fara matsowa da fuskarshi, within some seconds suka fara shakar numfashin juna, a hankali gap dake tsakaninsu ya fara raguwa, jim kad'an hancinsu ya fara gogar na junah, kiris ya rage bakinsu ya had'u Mami ta turo kofar ta shiga.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
[12/12, 8:38 PM] ‪+234 813 019 3997‬: ⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜

   *Seemby luff*😘

Sahr-Khulayd Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang