Page 35

579 26 0
                                    

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
             *SAHR-KHULAYD*
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
By *Seemby luff*😘
                             *PAGE 35*

    Sai kusan 8pm Neenah ta isa gidah, a parlor ta tarar da Mami zauneh tana kallon TV, a sanyaye ta k'arasa cikin parlor'n sanin cewa dole Mami tayi mata sababi, tazo dai-dai gaban Mami ta d'an duka tace
   "Good day momma" tana ta faman b'oye fuskarta like a guilty person.
 
   Wani mugun kallo Mami ta jefeta da wanda yasa hanjin cikinta kad'awa,
   "Neenah duk cikinku ku ukun nan ke kike bani matsala, you re very strong headed tun bayan rasuwan papanku kikeso kifi karfinah.... How many times will I have to tell you cewa ban yarda koda magrib ya sameki a waje bah? Kika sake maimaita haka wallahi I'll make u quit that so called job of yours... Now get out of my sight" Mami ta fad'a a fusace.
   Sum sum Neenah ta mik'e tana tura baki, "sorry Mami" ta fad'a cikin muryan tausayi ta nufi stairs zuwa d'akinta.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

  Bayan Neenah tayi wanka ta d'an huta ta nufi d'akin Sahr ta sameta zauneh tana kallon Indian series d'inta. Murmushi Neenah tayi ta k'arasa cikin d'akin ta zaunah kan sofa'n da Sahr ke zaune akai tana fad'in
  "Hey kid sister, kallo kikeyi?" Amma gabad'aya hankalinta baya jikinta, she was carried away by what she's watching har saida Neenah ta d'an bubbugata tukunna ta juyo a firgice ta kallete.
  "Adda Neenah y do u always scare me, wallahi naji tsoro sosai can't u even say salaam?" Sahr ta fad'a tana tura baki.

   Neenah tayi mata hararan wasa tace "must I take permission before I see my kid sis, ai a ganinah zan iya shigowa duk lokacinda nakeso koh?" Cewar Neenah

  "Last time I checked, this room is mine alone" Sahr ta fad'a itama tana d'an hararan Neenah. Neenah ta had'iye fushinta duk da abunda Sahr ta fad'a ya mugun b'ata mata rai tace
"Okay am sorry kanwata, kinga d'azun har na siya miki ice cream sai kuma na manta a office, to tell u what saida nazo gate na tuna" da sauri Sahr tayi pausing film d'in da take kallon ta dubi Neenah da fuskar tausayi tace
  "Haba Adda Neenah, ni wallahi da baki fad'amin bah gashi yanzu duk kin samin kwad'ayin ice-cream d'in kuma ba bani zakiyi ba fah" ta k'are maganar kamar zatayi kuka.

   Duk ta baiwa Neenah tausayi, ta jawota jikinta tana petting d'inta tace
   "Kid sis me zai hana kibi Mr Omair office gobe, kinga daga chan sai ki fad'a masa kina son shan ice cream, and I guess if he's very busy zai had'aki da driver sai kuje ice cream shop d'in kinga you'll have as much flavour as u want"
  Da sauri Sahr ta tashi daga jikin Neenah tana dariya tace "yeeee! Gaskiya Adda Neenah shawarar nan tayi, dama I've been wanting to go with him to d office don banaso yayi nisa dani I want to always see him"
  Neenah a zuciyarta tace "daga gobe you'll see him no more" sannan tayi munafukin dariya
  "Just go and inform him idan yak'i kiyi mishi kuka".
   A haka Neenah tayi convincing Sahr ta yarda da maganarta.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

   _Washegari..._ Khulayd ya sauko downstairs to have his breakfast kamar kullum but to his greatest surprise yaga Sahr all dressed up tana zauneh kan sofa'n data saba zama ta jirashi idan zasu office. Tana ganinshi tayi saurin sadda kanta k'asa tace
   "Ya Khulayd ina kwana"
   Khulayd ya kalleta yana murmushi, yace
     "Morning sunshine, how was your night?"

  Itadai Sahr shiru tayi batace komai bah, Khulayd ya wuce dinning kawai bai sake ce mata komai bah coz he's in a hurry. Tana nan zauneh ya gama breakfast d'inshi ya mik'e sai yaga itama ta mik'e ta karaso gabanshi ta shagwab'e fuska
  "Please Ya Khulayd ka tafi dani, just want to feel your presence" ta kare maganar kamar zatayi kukah.

   Mamaki ma ta baiwa Khulayd wanda hakan yasashi hard'e hannunshi a k'irji yana kallonta kawai speechless, ganin bashida niyyan magana yasa ta langwab'ar da kanta tayi sliming voice d'inta
    "Please kaaji"
Bata jira abunda zaice bah kawai ta zare jakar laptop dake rataye a kafad'arsa ta rataya a tata tayi ficewarta zuwa mota. Khulayd ya girgiza kansa kawai yace
    "I just love everything that is about u" sannan yabi bayanta.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

  Suna isa cikin office d'in Sahr ta ajiye mishi jakar laptop d'in kan table sannan ta zagaya ta zauna kan kujeran Khulayd tana murmushi tace
    "Yau nice Mr Omair, so have a seat" tana nuna mishi inda zai zaunah.  Khulayd ya zaunah kawai yayi tagumi yana kallonta don duk abunda takeyi yana burgeshi sosai, da taga kallon yayi yawa ta tura baki
  "C'mon Ya Khulayd ka daina kallona haka, you'll make me quit d act fah" ta fad'a tana kokarin mikewa Khulayd yayi saurin rike hannunta
"You know definitely cewa idan kin biyoni office barin iya aiki bah, what else will I do other than to stare at you Umm hun"
  Sahr ta fara kokarin fusge hannunta daga rikon da yayi mata but she couldn't, kamar zatayi kuka tace
   "Please ka sakeni Ya banaso"
A hankali ya furta "I love you" kafin ya saketa ta koma kan sofa tana b'oye fuskarta.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

  Kusan *5:00pm* Neenah ta shigo office d'in Mr Omair, tun kafin ta ce wani abu Sahr tace
    "Yawwa Adda Neenah ganinki ya tunamin da ice-cream d'ina"
Tayi saurin tashi ta isa gaban table d'in Khulayd
  "Ya zansha ice-cream" ta fad'a tana kallonshi in the eye
   Khulayd yayi ajiyar zuciya "hhuuuh" sannan yace
  "Sunshine saidai ki tafi da driver zuwa ice-cream shop d'in, kinga I still have a lot do do".

   Sahr tad'an marairaice fuska
  "Okay" ta fad'a kawai ready to cry

"C'mon baby doll cheer up, kinsan bariñ bari driver ya kaiki bah idan banda abun yi.. Sorry kinji" cewar Khulayd.
  Sahr tayi nodding kanta tana murmushi tace
  Its okay"

Shima murmushi yayi tare da mika mata kudi sannan yace
  "I love u and take care of yourself for me okay" nan ma gyad'a mishi kai tayi. Khulayd ya wuce gaba yana cewa
  "Lemme see u off" itama Sahr ta bishi a baya suka bar Neenah tsaye kamar gunki a wurin.

Suna fita Neenah tayi wani dariyan mugunta tace
  "Guess today is d last day you both will see each other" takare maganar tana dialling contact d'in Barr Zayyad. Bugu biyu ya d'aga, bata bari yace komai bah tace
  "Get ready for the kidnap, yanzu zasu fito" tayi hanging up tare da sakeyin wani murmushi tace
  "Khulayd Abeed Omair, yanzu kai nawa neh"

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Like my facebook page @ Seemby Luff Novels, thank u❣
#TeamSahrKhulayd.






         © *SEEMBY LUFF*😘

Sahr-Khulayd Where stories live. Discover now