Page 30

606 24 0
                                    

⚜⚜⚜⚜⚜⚜
            *SAHR-KHULAYD*
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
By *Seemby luff*😘
                           *PAGE 30*

     A hankali Sahr ke farkawa daga long sleep da tayi, all her life kuma da wayonta bata tab'a samun a very peaceful sleep kamar irin na yau bah and its because ta yishi a jikin Khulayd. Jinta takeyi extremely happy idan tayi recalling moments da sukayi sharing some hours ago, sallah'n magrib da aka kira neh yasa ta mik'ewa daga kan gadonta ta fad'a bathroom, saida ta fara yin wanka kafin ta d'auro alwala ta fito bayan tayi 'yan shafe-shafenta ta saka simple dogon riga sannan ta shimfid'a darduma don yin sallah.
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
    A sanyaye Nailah ta turo k'ofar d'akin Neenah ta hangota zauneh toward her bed end ta dafe kanta, Nailah ta karisa shigowa d'akin ta zaunah d'an nesa da Neenah kad'an. Jin alamar mutum a gefenta yasa ta d'ago kanta a hankali idanunta suka sauka kan Nailah, take yanayin fuskarta ya chanza ta had'e rai tana harararta
    "What now huh Nailah?, kinzo ki sake adding min ciwon kai akan wanda already nakeda shi koh?... Toh please get out coz I don't have time for that" ta fad'a tare da sake dafe kanta.

   Cike da damuwa da rashin nuna b'acin ran kalamun Neenah duk da ya d'anyi hurting d'inta Nailah tace,
    "Adda Neenah am not here to exchange words with u, nazo neh in tambayeki one simple question kuma ina fatan samun amsa" rashin kulata da Neenah tayi yasa ta cigaba
"Me kikayi observing tsakanin Ya Khulayd ko kuma in che Mr Omair kamar yadda kike k'iranshi da kid sister Sahr, ain't they acting strange?" Da sauri Neenah ta d'ago kanta tana kallon Nailah
   "Ina observing d'insu tun first day da Khulayd yazo gidannan, kece dai da brain d'inki bai functioning kika k'asa ganin haka, and now that you've start to observe them acting strange saiki nemi hanyar da zaki tsirar da soyayyarki and don't dare ask me of any help because am not stupid to help you, karki manta we are competing to win his heart".
   Gabad'aya Nailah ta gama karaya da al'amarin, ita dai tasan tanason Khulayd but what if Sahr yakeso?, she loves Sahr enough that she can sacrifice all that she have for her, a sanyaye ta sake mik'ewa ta fita daga d'akin Neenah tana saka da warwara,
   "Saina tabbatar da zargina tukunna zanyi taking measure" abunda ta fad'a a zuciyarta kenan.
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
     Washegari 7:00am Khulayd ya fito don tafia office, sai da ya sauk'o downstairs yaga wayam babu Sahr a inda take zama ta jirashi. He couldn't take any step forward kuma ya sake juyawa ya nufi balcony d'in d'akinta.
    Tashiwanta daga bacci kenan don tun jiya tayi deciding bazata office yau bah, sanye take cikin baby pink sleeping dress mai d'auke da hoton mickey mouse a hankali tayi juyi daga kan gadon ta koma baki ta zaunah tana 'yar mik'a, kafeta da idanu Khulayd yayi don about a minute kenan da shigowanshi d'akin ya hard'e hannaye a k'irji yana kallonta yana tsaye nan bakin kofan. A hankali ya saki wani lafiyayyen smile saboda tun jiya idanunshi suke kewar ganinta, "baby doll har kin tashi?" Ya fad'a ba tare da yabar bakin kofar bah, da sauri Sahr ta juyo don ita bata masan akwai mutum a wurin bah, with lot of surprise ta tsaya kallonshi kafin tayi saurin sadda kanta k'asa
  "Gud morning Ya Khulayd" ta fad'a ciki-ciki, yad'an kwaikwayi muryanta da salon maganarta ya amsa gaisuwan ya k'ara da fad'in
   "Y are u not dressed up for office?, kinsan banason late coming"
  A sanyaye tace "Ya Khulayd wallahi bazin iya zuwa bah, har yanzu cikina na ciwo fah.." Khulayd yace "oh I almost forgot, ashe fa baby doll tana period" ai Sahr tanajin haka ta tashi ta shige toilet da gudu tana jin kunya.
   Khulayd yayi dariya yana girgiza kanshi, "at least I've seen your morning smile" ya fad'a tare da k'ullo mata kofan a hankali sannan ya k'ara da cewa "am gonna miss u at the office".

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

  The answer to question 20 is A'ishat Bint Abu-Bakr (R.A)

  Barakallahu feekum wa jazakumullahu bil jannah ajma'een
💚💙💜💚💙💜💚💙💜

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

          
© *SEEMBY LUFF*😘

Sahr-Khulayd Where stories live. Discover now