chapter 44

1K 67 1
                                    

💗💗💗💗💗💗
   Sark'akiyar soyayyah!
      ❤❤❤❤❤❤

_na foulani cerdiya_
       &
_khairat up_

_vote @wattpad khairi_muhd_

          *_tabbas you guys comment's matter's most and alhamdulilah kuna encouraging din mu mun san we ve millions of fans out there thanks for ur love_*


_F.O.W_

       "Innalillahi wa'inna illahir rajun ya dinga fada a kidime ya dauki maisha ya sa mota ya fita a 360 hankalin sa a tashe kan sa yake shafa a matukar haukace lokaci2 yana kallan bayan motar."

"can gida ko an wanke rukky za a kaita gidan ta na gaskiya kowa kuka yake in ka dauke muhd da kwata2 be san me yake yi ba ya dimuta ya zama tamkar mutum mutumi idan ya juya yaga little papa na kuka sai yaji kirjin sa ya masa nauyi totally tausayin kan sa da na dan sa ya ke yi."

"naseer ya dafa sa ya ji wasu hawaye sun zubo masa tabbas rukkaya amanar sa ce ye'uwar sa ce uwa daya uba daya yakan kalle ta ya tuna da mahaifiyar su itama yau...innalilahi ya dinga fada."

"da aka zo fita da rukkaya ne yah muhd ya ce be san magana ba gam ya rungume ta ya na wani ihun kuka kar ki tafi ki tashi saraki na wallahi ina san ki nima ki yafe mun abunda na miki da maganganun da na fada miki saraki kin mun alkawarin zama damu da little me sa zaki manta alkawarin mu? saraki come back wa ze na mun abinci? wa ze na mun labari? wa ze na mun sannu da zuwa? wa ze na mun komai na rayuwa? saraki..."

"su yah ameenuh ne suka yi kokarin janye sa yana turjewa"

"mami ki ce ta tash! umma bata fushi da n!
bata mun musu!
bata kin mun biyayya!
ko me zan mata bata juya mun baya."

"mami da umma banda kuka ba abinda suke yi na tausayin yah muhd da maisha."

"wani likita aka kira ya ma yah muhd allurar bacci a nan ya baje."

"haka aka dauki rukky aka wuce da ita yayin da little ya dinga kuka tamkar yasan me ake yi. madara mami ta hada aka bashi ana ta lallama shi har yay bacci a hannun ta."

"yah mas ne ya shigo falon jikin sa a matukar sanyaye , ya tsuguna ya musu gaisuwa"

"mami da kyar ta amsa tana shasheka ashe Allah ya na san rukkaya da rahama shi yasa kafin ta rasu ta manta komai ta dinga zumunci ta dinga mata biyayya ta roke ta yafiyar abunda ta dinga mata ashe baiwar ALLAH ba mazauniya bace ba"

"ina maisha? bata zo ta gana da er'uwar ta ba har an kaita."

"umma ae itama tana jin rasuwar ta yanke jiki ta fadi tama yi bari ne ta na asibita a kwance yanzu haka bata san inda kanta yake ba."

"innalilahi suka fada mami ta ce ALLAH mun gode maka ta saki kuka wannan ita ce tamu kaddarar."

"yah muhd sai yamma ya tashi kansa yay masa nauyi , ya dafe yana salati kamai abu ya tuno."

      _"yaya na ka yafe mun idan na bata maka ka samu wani guri yafe mun sanadin raba ka da farin cikin ka._"

_"shhh mesa ki ke san kina maida hannun agogo baya? ae wannan ta wuce tamkar a mafarki kin ji ko.?"_

   _"yaya ina san kamun alkawari!"_

_na me saraki na ummu little_

_"murmusawa tayi ta ce hmm yah muhd ka rike mun yaro na amana ka masa komai da yake so ka basa tarbiya me kyau, ka basa ilimi me kyau, ka rike mun amanar little da kuma maisha duk duniya sune na jiki na wanda nake so"_

_"Hey ! rukky! why? me sa ki ke irin wannan maganar what happen? ke ma da kan ki zaki iya kula da dan ki da kanwar ki da ni kaina mijin ki!"_

_"wasu hawaye ya gani sun gangaro mata a fuska ta ce yah muhd ina ji a jikina zan muku nisa"_

_"shut up na san duk  gajiya ce tasa ki ke fadan haka kwanta abinki"_

_"alkawari na ta fada tana mika masa tafin hannun ta tana smiling."_

_"oh rigima na dauka kin ji"_

_"alhamdulilahi"_

_"nan suka kwanta seda bacci ya dauke shi ta dau little kawai tayi ta kallo tana jin dadi a ranta,kamar ta kira maisha kuma sai ta fasa ganin dare kanta ne taji ya sara mata wanda ta dade tana ciwon kan a kai a kai tun kan ta haihu take jin ciwuka kala2"_

_"yah muhd ne ya tashi ya ganta a zaune ya ce mata saraki idan ki 2 dama? me sa ki ke wani irin abu? come on sleep!"_

_"yah muhd kai na ne ya ke ciwo wallahi sossai i can't bare it"_

_"olryt ina zuwa ya fita ya dauko panadol da ruwa ya dawo dakin da sauri sai dai me? a kwance ya ganta tamkar me bacci, ya taba ta saraki tashi kin ji ga maganin! jijjiga ta yayi still ba motsi pulse dinta ya duba yaga..."_

"tun daga nan ya ji duniyar tay masa zafi ya kasa tabuka komai innalillahi wa inna illahir raju'un rukkaya kar ki mun haka ki tashi dan ALLAH! we need you ni da little wake up."

"abunda ya iya tunawa kennan ya mike ya fita falon ya zauna a kan carpet ya yi jigum hawaye yaji yana zubo masa a fuska ya rungume dan sa da aka miko masa ya saki kuka me cin rar yah naseer ze je inda yake mami ta ce kyale shi yayi ko ya samu sassauci kyale shi kaji."

*#teamsark'akiyar soyayya!*

  SARK'AK'IYAR SOYAYYA!Where stories live. Discover now