chapter 57

992 71 1
                                    

💗💗💗💗💗💗
Sarkakiyar soyayyah!
   ❤❤❤❤❤❤

foulani cerdiya
                 and
khairat up

     vote @wattpad khairi_muhd


F.O.W

              "56"

"washae gari idanun maisha sukayi luhu luhu dan kuka da rashin bacci."

    "yah naseer ne ya shigo dakin da ta sauka "

"yah nas ina kwana?"

"lafiya lau maisha mun kwana lafiya?"

"kai ta gyada masa uhm alhamdulilahi"

"maisha magana nake so muyi ni da ke "

"to yah nas"

"maisha ni wanki ne kuma uba a gare ki a madadin abban mu, maisha kar ki boye mun komai ki fada mun gaskiyar ki ,tsakanin muhamd da aminuh wa ki ke so? kuma wa ki ke ganin ya kwanta miki a rai?"

"maisha ta runtse idanun ta tana jin wani iri abu na mata yawo a kirjin ta yawu ta hadiya ta ce yah nas...a gaskiya ni da yah muhd...ta fada masa komai daga farko."

"to yanzu me matsalar u love him he loves u and mesa ki ke tada hankalin ki?"

"yah nas ina kunyan yah rukky ina kunyan mutane su kirani da wani irin suna ..."

"ba ki da hujjah maisha kawai u are selfish!"

"😳 ta gwalalo idanuwan ta , yah nas"

"eh kin ji daidai kuma da kyau kin zamo me san kan ki da yawa ba kya tausayawa muhd , wancan lokacin ya hakura ya kike ganin wannan tym din? maisha muhd is a gud guy,matured and yasan me yake yi da kishin kuma abunda yake so idan muhd na da wata hallaya mara kyau bazan yarda ni kaina ya aure ki bah a karo na farko maisha zan miki shawara da ki auri muhd. ameenuh har yanzu be gama sanin ciwon kansa ba taya ze san naki? maisha kodan yaran nan little ki dubi maraicin sa ya mike well na barki da kiyi tunani da kyau."

"tunda yayanta ya fita ta soma nazari da tunani hakika tasan tana san yah muhd kuma ta na kishin sa, tana san ta ga murmushin sa da ma dariyar sa tana san kawai taga yana mata fada da tsawa tana san yadda yake zame mata garkuwa a rayuwar ta , haka dai ta dinga sake sake a ranta."

    💗💗💗💗💗💗

"kwanata takwas a gidan yah naseer a na tara ne mami ta kira ta a waya ta shaida mata da ta zo gida ana nemanta."

"da misalin karfe uku na rana ta kimtsa komai nata ta dau hanya tare da yah naseer ya raka ta gida kuma mami ma ta zaunar da shi."

"a matsayin ka na babba a gidan nan ya kamata kana duba lamuran gidan ku wata ran sai labari girma ya hau kan ka ga kannen ka amana ne a gunka wata ran babu ni a duniya duk da ba wanda yasan gawar fari amma ina maka tuni da zumunci da kuma kula da sha'anin gidan nan."

"nagode mami zan gyara insha Allahu!"

"dama magana ce akam maisha ne da yan'uwan ta wanda dazu baffan ku ya aiko da sako zuwa guna na ce wa ya ba wa maisha zabi data fadi gwanin ta dan baza a mata dole ba a tauye ta ba yana jiran amsa a yau dan muhd yaje da magana an dakatar da shi. to ke maisha muna jiran ki kuma bana san wasa da hankali da kuka dan in kika mun saina make ki idan kuma auran ne ba kya so ki fada mun."

"mami na amince zan auri yah muhd"

"alhamdulilah shi ne abunda mami ta fada ta ce jeki Allah miki albarka."

"amin!"

"nasiru kaje da kan ka dan ka sanar da baffan ku ya bawa magabatan muhd damar zuwa neman auran maisha!"

"tam mami bara naje"


      muje zuwa

  SARK'AK'IYAR SOYAYYA!Where stories live. Discover now