FEELING🤣

6.9K 368 27
                                    

AWESOME WRITERS ASSO..🏮
[Palace of excitation nd pleasant writers]

NATSANE SHI..!!🌺
[Dan iska ne]

Wattpad@asmasanee

Inna masala isaa indallahi kamasali adam,khalak'ahu min turabin thumma kala lahu kun fayakun.
Lallai ne misalin isa a wurin Allah kamar misalin adam ne , Allah ya halitta shi daga turb'aya,sannnan kuma yace masa kasance.sai ya kasance...

2⃣3⃣

"Ganin nake kwata kwata wannan shawarar batayi ba ..hk koh kike gani amma ni ina ganin wannan ma shawara ce babba kiyi nazari sosai akan ta..duk wani naxari da xanyi nayi Umar wannan shawarar gsk batayi ba a told ..me yasa kika ce hk aunty ?..saboda idan hr muka kashe ta baxai zama wani mafita gare mu ba ...a ganin kawai musamo doc ya tsulala mata injection wadda xata yi loosing memory dinta I think it will be better..Koh me kagani tayi mgn cikin sigar tmby?
Gud idea kin kawo shawara mai kyau yar uwa ta gsky hk xa'ayi hk koh akayi kamin Umar ya koma ga aikin sa ya samo doc wani sun gurkumin Kato wanda ba guntun imani a xuciyar sa ya sikara ma matar nan dake kwance rai a hannu Allah annura...ranar hadda celebrating party sukayi...
Nayi nadamar abunda na aikatawa Aisha nayi mamakin yadda na rufe ido ina gana mata azaba saboda kawai son yarta da yarufe mun ido na manta amanar da aka bani nayi hk ....me yasa ni idris na aikata hk ?ya tambaye kansa da jin haushin kansa sosai,,
Kallon sa hajiya fareeda tayi without saying word ta juye kanta gefe tana ya tsine fuska ta...
Amma ur excellence ya kamata kaduba laifin ta wlh rai fa ta salwantar bai km ace don tana yar uwar ka kaji tausayin ta ba wallahi...
Naga dai da abunda ake cewa ya bace da ita Aisha duk nawa ne so before I open my eyes live dis place kafin ki saka na jidda haushi na akanki..yafada yana jin xafin kalaman ta ...hk ta mike ta bar wurin tana kakkafe rigar ta alamar koh ajikin ta...

"Ahkl ta sauko daga saman gadon hade da krt addu'a tashi daga bacci mika tayi har rigar bacci ta nadage wa sama.. toilet ta shiga tayi brush tayi wanka tafito daure da towel wadda ya wuce maxaunar ta da kadan ..stole ta jawo ta xauna ...tafara shafe jikin ta da Vaseline ,riga da siket na Atampa ta saka ...tun lkc da aka kawo ta gidan kullun safiya sai an kawo mata abinci safe da rana da dare a gidan shi yasa bata da aikin yi a gidan...tun lkc da akayi budar kai bata kara sashi a idon ta hk koh ba karamin dadi yayi mata ba

"Misalin karfe 10 na dare ya shigo site din direct wurin fridge dake parlour ya nufa ya jawo gorar ruwa daya ya dauki cup glass da set dinsu ke ajiye a wurin ya bulbula ruwa a ciki ...rabin cup din yasha ya wuce bedroom dinsa...xama yayi gyafen bed ya cire takalmin dake sanye a kafafun sa , sa'an ya cire kayan dake jikin sa ya dawo daga shi sai nicker... toilet ya shiga ya watsa ruwa..yayi shirin bacci cikin riga da wando farare masu kyalli da kyau...!!bai wani jima da kwanciya ba bacci yayi awon gaba dashi..!!

"Lalle ma yarinyar nan bacci ma kikeyi nusrat tafada tana sakar mata dundu a baya wadda yasa ta saurin bude idanun ta cike da firgici...kallon nusrat tayi raurau da idanun ta da har sun kawo ruwa..
"Xaune tayi tana dafe kanta da yake sara mata wadda tun daren jiya yake mata ciyo...sorry besty na tadaki da bacci ...bata ce komi ba ta sauka da saman gado toilet ta shiga ta watsa ruwa tayi brush ta fito daure da towel xama tayi gefen nusrat wadda ke chatting...kamin tace gida daya takun da xakiyi bai wuce ba kin kawo nan amma baki damar tafowa ba sai yau.... murmushi tayi tace koh yau ma fa saka ni akayi da badon hk ba baxa ma ki gani nan ba..so kike naxo Hamma muzzafar yaci ubana a'a wlh ina son lpy ta ...tafada cike da tsoron sa fal a xuciyar ta,
"Tabe baki tayi tafara shafa Vaseline dinta...ke nifa ki fiddo kayan nan nafara shirya miki kamin ya shigo ya iske ni part din nan naku... kayan mi kuma tafada without knowing anything? kallon ta nusrat tayi a shekeke don ganin take mufy tama mayar da ita mara hkl ....kayan da xaki dasu Canada nusrat tafada kai tsaye.. Canada ta maimai cike da rudi..wai waxai je Canada kuma tare da wa?..kefa wata rana yar rainin wayo ce ...ke da mijin ki amma ki tsaya kina tmby ta tare da wa xaki don kin maida ni mara m....don Allah dgsk kike mufy tafada hawaye na silalo mata ?...kallon ta nusrat tayi taga alamar fa dgsk mufee keyi bata san da tpyr ba ... Allah sarki nusrat tafada ba karamin tausayi mufee tabata auren miji irin Hamma muzzafar sai ka shirya amma dole ta karfafa mata..wlh dgsk nake besty ina ganin a estate dinnan kwarori ne basu san da tafiyar ku ba....nan take mufee ta fashe da wani irin kuka ta saka kanta cikin lab dinta ...duk wada nusrat taso suyi mgn ki tayi saima kuka da take iya ranta...daga karshe ma cewa tayi wlh ba wadda xai hada mata kaya don ba inda xata ..da nusrat taga abun yafi karfin ta dole ta bar site din...cike da tausayin yar uwar ta...

🍒🌺NATSANE SHI🌺🍒Where stories live. Discover now