Love

5.1K 452 69
                                    

*
Bacci yayi nasarar dauke ta ,but duk lallashin ta da yayi don tayi shiru kinyi tayi ....kwata kwata bai ga laifin ta fa sai wani nishadi yake ji ....sosai ya rungume ta jikin sa bai jima a hk ba bacci ya dauke shi cike da bege.....

"Yariga ta tashi hk yasa ya more ma kallon ta,kamin ya xare ta daga jikin sa ya sakar mata sumbata saman lip ya fice daga room din.....ba ita ta tashi ba sai wuraren 1,
Wani cije lower lip dinta tayi hade da koro addu'a tashi daga bacci....gaba daya yanayin jikin ta ya canxa koh ina ciyo yake mata...tunawa da abunda ya faru da ita free a hours ago... shikenan yaci galaba da ita a karo na biyu ,wasu zafafan hawaye masu xafi suka silalo mata....

Saida ta gasa jikin ta tayi wanka da ruwa masu dumi hade da tsalkakke jikin ta tafito lkc har lkc yin sallah yayi....hk yasa dogowar riga ta xura ta gabatar da farillah......

*
Duk wane shirye shiryen skull dinta ya hada mata hatta da admission an bata inda suka bata pharmacy.....ranar Monday xata fara daukar lecture saide bai fada mata ba gashi har yau Sunday .... koh Sunday ma karfe 9 na dare...shirin ta na bacci tayi cikin dogowar riga fara kal wadda ta kai mata har kneel dinta....kwananin gaba daya bata abu da lallaka ,komi suku suku take yin sa ...amma a kasan xuciyar ta akwai abunda take rayawa...turare ta feshe jikin ta dogon hijab ta saka tayi raka biyun ta.....bayan ta kare ta koma saman bed ta kwanta bayan ta cire hijab ta mayar dashi ma'ajin sa....bata jima da bacci ba don bacci baiyi nauhi ba taji kmr ana xagaye mata lip ahkl ta bude idon ta sauke saman fuskar sa dake kallon ta....don bulbs din duk a kunnen suke....tabe fuska tayi alamar yin kuka ,da sauri ya a xa dan yatsan sa saman lip dinsa alamar shiiiiii....
Har yanxu fuskar ta wani iri take daban.... shikoh kallon ta yakeyi cike da muradi gaba daya ganin yake ta canxa masa....sauran gap dinda ke tsakanin su ya hade ta hanyar hugging dinta cikin arms dinta duk da yadda taso ta raba jikin sa da nata kasawa tayi hk yasa ta sadakar.....cikin kunnen ta yake rada mata 2morrow xaki fara xuwa skull nd everything u see don't complain yafada yana hura mata iska ...sosai mgn da ta shige ta..Amma kwata kwata bata nuna jin dadin ta ba sai ma tabe baki tayi hade da kawar da kanta gefe....
"Ciki ciki tayi mgn kmr bata son yin mgn...tace sake ni hk kana wani manne ni kmr kai ka haife ni tafada tana turo baki gaba....birkice ta yayi kasa yace me kike ce yafada yana sakar mata falllll.saman lip wadda yasa ta sakin kuka....hade da yin Allah ya isa katsan xuciyar ta.....tun tana dan kukan ta har bacci ya dauke ta ba tare da sanin ta ba.....ya mure kallon ta kamin bacci ya dauke sa...

*
Tun tana daukar abu wasa har yaxo mo gsky don gaba daya abunda yasan nasa ne mallakin sa ne ya kwashe abunsa duk ba komi ya dauka ba sai abubuwan da suke da muhimmanci gare sa...ganin fa da gaske yakeyi hk yasa ta tattara abunda tasan xata bukata ....ranar Saturday da misalin karfe 3 suka biyo plane sukayo hijara xuwa skt...gida ne tanfatsatse na gani na fada ,gidan ya tsaru iya tsaruwa a shiyar akillah.....ganin gidan yasa duk wata damuwa da take ciki don gidan ya tafi da ita.....
*
Kallon ta yakeyi cike da tausayi yasan baya jin son yarinyar amma baya jin haushin ta ,duk wani kulawa da ya kamata miji ya bama matar sa yana bata hk yasa zaman su ke tafiya cikin mutun ta juna.....sosai yasan cikin yake bata wahala kala kala idan kaga cikin xaka dauka cikin ya kai wata 7 saboda girman sa ,saide kashhh ba hk abun yake ba suka dai koh nace su biyu suka can watan cikin nawa....hk yasa hajiya Maryam ta sanar da Hajiya fareeda watan cikin 7 don hk wanda tasa bincike ya sanar mata.....
Gefen ummie bata xata hajiya fareeda xatayi fushi ba ,gashi yanxu ba abunda take so taji kmr irin me fareeda ke son sanar mata sai yanxu take ganin sakar cin da tayi.....hk ta dauke kudurin kai mata ziyara[nikoh nace abu ba kunya😜]
"Tun tafiyar muxfy basu kara waya da ammy ba don a takaice black list ta saka numbers hk yasa koh ta Akan hk koh xuwan sa Nigeria biyu lkc da sukayi kwana biyu basu hada da mufee ba lkc yaxo Nigeria...koh a lkc bata sakar masa fuska ba saide ta amsa gaisuwar sa...Amma ba firar da ta shiga tsakanin su duk da hk koh ba karamin dadi ya jiya ba....lkc da xai koma ne tayi masa tuni da krt mufee...hk yasa cikin kankanen lkc yasa akayi mata komi...don faran tama ammy da ita kanta mufee......
*
Sanin da tayi yace mata karafe 7 driver zai kai ta skull hk yasa da tayi sallah asuba bata koma bacci ba ta gyara bedroom din nata da kanta ta shiga toilet tayi wanka da ruwa masu dumi don har yanxu jikin ta bai sake mata......
Cikin dogowar riga black ta kawo purple boy friend jacket ta saka..... purple veil tayi rolling dashi...sama sama ta shafa powder hade da xirara black eye kajal hade da dan shafa purple lip stick saide bai fito sosai ba.... fuskar ta ta fito tayi wasai da ita bakaramin kyau tayi ba 👌....bata saka perfumes a tufafin ta ba jikin ta kadai ta shafa ma don bata san iya kar mutanen da xatayi mu'amala dasu a skull din ba..jika ta ratayo ta nufe k'ofa ,inda nan take sukayi clash har tana fadawa gaba daya saman fadedden kirjin sa.... idan yace baiji komi a mai wuyar fassara ba a daidai wannan lkc.....washhhh tafada saboda kafar ta da ta bugu da locker dake wurin..... ina mutumin naku bai masan tanayi ba ...ahkl yabi lafiyayyen lip dinta da kallo wa'inda suka fi daukar hkl sa bai san lkc da ya kai nashi saman nata.......
★*★★*★★*★

Sai da ya tsotse gaba daya lip stick dinda ta sha kamin ya saka tafin hannu sa ya shiga share powder da baxama ka gane ta shafa ta ba sai dan kwankwan to....Sai ya gama tafi kyau a hk[nikoh nace ta riga da ta shafa eye kajal sai in shi xaka shafe]....wani dan tunani yayi kamin yace wait ya jaye ta daga jikin sa ya nufe gaban mirror,sponge ya dauko ya dawo inda take tsaye tana kallon ikon Allah da iyayin tsiya.....hannu ta ya rikoh ya kwantar da ita jikin sa ya daga kanta sama.. yasa sponge ya shiga share mata eye kajal inda ta shafa🤔[nakun walle ba wasa😜]
"Mamaki da haushi suka turne ke ta lkc daya bata so tayi misbehave koh da daya ne plan dinta ya ruguje...don tana ganin wannan ita ce damar da xatayi aikin ta a tsanake hk yasa har ya kara ce abunda yakeyi bata ce k'ala ba har lkc da ya bude jikar ta ya saka mata ATM card hade da kuddi ba tace kala ba sai abubuwa takeyi sai kace saliha....

Ita dai taga mota ukku a jere saide bata kawo ita xasu biya ba ....nan take aka bude kofar inda xata shiga....saida yayi kissing forehead dinta kamin ya sake ta tafada mota....

Dagaske ni motocin nan ke bi tafada tana rike baki cike da mamaki... Bata ida tsinkewa da al'amar ba sai lkc da sakakawo skull din gaba daya motocin ukku sukayi parking cikin harabar skull....ikon Allah tafada a karo na biyu cike da mamaki.....!!

Drop ur comment line by line ,if u want the next page👌

🍒🌺NATSANE SHI🌺🍒Where stories live. Discover now