BRIDE 2😂

5.1K 406 126
                                    

Kmr yadda hemu yafada aka samu saide baxa ace ba'a samu sauki ba ...pamping akayi mata aka tsatse majinar saide a koh wane irin lkc ne majinar na iya dawo mata saida sukayi sati ukku cifff kamin ayi discharging dinsu....

"Sun dan sake jiki da sarah mussaman ma hameeda don tana bala'in janta jiki saide ita koh bata fiye son jama'a ba sosai dinnan ba.....

Bayan sati daya da discharge dinsu a hospital suka fara shirye shiryen komawar su canada.....
.idan tace bata jin yarinyar a jikin ta tafadi karya ...xama daya idan kayi da yarinyar xaka ji wani sonta da kwanar ta....kwata kwata sweety bata da hayaniya daga bacci sai shan madara shi kadai ta iya.....

Badon yadda taga muzzafar na rawar kafa akan yarinyar da ba abunda xai hana ta karbe yarinyar ta rike ta a hannu ta ...saide baxa'ayi wannan son kai da ita ba....

Ranar da ta kama xasu tafi ranar mufee xata dawo gida inda ammy....saide su muzzafar tafiyar safe sukayi idan suka tafi suka bar jama'ar gidan da kewar jewel...!!

Shigowar ta gidan yayi daidai da shigowar hameeda....kallon ta tayi a wulakan ce ta yar fa....kamin cike da tsiwa tace lalle mufeeda kin cika kin kuma nuna baki son abunda ya muzzafar ya haifa kin kuma nuna kiri kiri kina hassada samun karuwar da yayi....Amma Allah ya fiki jewel na nan lpy ba wani abunda ya same ta....Sai ki mutu yar bakin ciki...kawai sun kuma bar miki gidan ....sun kuma yi miki nisa a rayuwar ki tafada tana jan tsaki hade da bangaje ta tayi ciki abin ta....

Idan tace bata ji xafin abunda tace mata ba tayi karya ...sosai kalaman suka dake ta mussaman inda tace ...sai ki mutu yar bakin kawai sun kuma bar miki gidan...sun kuma yi miki nisa a rayuwar ki ....kmr ya ta tambaye kanta with so many full of exclamation.....tabe bakin ta tayi ta nufe dakin ammy ... maganganun nayi mata yawo cikin kwakwalwa ...tana so ta tantance mai haka ke nufi.....

Cikin shekara daya bayan mutuwar auren muzzafar da mufeeda abubuwa da yawo sun faru mussaman muzzafar da yake sabuwar rayuwar sa cike da kadai ci ...inda yake ganin abubuwa kala kala a cikin rayuwar sa

Fatima wadda yafi kira da Jasmine sometime kuma sweety duk da dai sunan nata yawa gare su..

Xan iya cewa duk wata kulawa da yarinya xata samu a wurin mahaifiyar ta yana kokarin wurin ganin ya bata wannan gata abu daya ya san yarinyar ta rasa wadda baxai iya bata shi ba wato breast feeding din da bata samu ba...

Nani ke kula da ita idan baya gida inda ya samu wata musulma mai mutun ci da rikon amana...
Inda a xuwa wannan lkc sun kare duk wani deal da suka kulla da sarah....

*

Soyyaya mai xafi tashi tsakanin faruk da mufeeda inda yanxu har mgn ta kai kan idris...sosai yaji dadin hadin don yasan faruk mutumin kware ne ...saide halin dan yau da baxa ka sheda ba..baiyi wata wata ba ya sanar da uwar yarinyar[ammy]...ta nuna murnar ta kamar yadda ya kamata saide aka san ta tana mai jin xafin sakin da muzzafar yayi har biyu ba tare da ya kuma nuna damuwar yin hk ba...duk da alkc da suna gida ta kan ga damuwa tattare a gun sa saide ta kan kawar da idon ta gefe don ma kar ta nuna tausayin ta a kansa....

A ranar da taji mgn ranar ta sanar da dad....a takaice ba'a dauki lkc mai tsayi ba aka sanya aure nan da wata biyu masu xuwa...xoka ga murna a wurin wa'innan love birds dinnan.....

Yanxu har mamakin yadda akeyi ifty ke sakar mata fuska take kokarin jan ta a jikin ta....tun tana baya baya da ita har taxo ta sakar mata jiki suka dinke kmr ba sune two fighting rat dinnan ba.....a xuciyar mufeeda bata kawo komi a ranta ba ba sai alkharin yin haka......

Sometimes koh a dream koh idan tayi dogon tunani ta kan tuna baby da ta yakine ta a jikin ta tun lkc da tayi nakudar ta tafito duniya..idan ta tuna da haka takan ji ta tsince kanta cikin tashin sence.....abun daya take iya tunawa kan yarinyar ita macece ...bayan haka bata san komi dangane da yarinya ba.....bata san fuskar ta ba don koh a hanya suka bi suka wuce baxa ta gane ta ba don bata san wane irin kamannu gare ta ba ....haka xalika bata san menene real sunan yarinya ba...don ammy ba kiran sunan yarinya takeyi ba a takaice bata ma fiye yin mgn yarinyar a gaban yaran nata ba....suku ma su hassenat basa fadin sunan yarinya daga masu kiran ta da jewel ... jesmine.... sweety pretty nd rest of them....ta kuma san wa'innan ba suna bane gara ms jesmine....

🍒🌺NATSANE SHI🌺🍒Where stories live. Discover now