Ummie 1

4.8K 416 43
                                    

*
A daddafe yayi kwana biyu a kasar Hong Kong..inda yayi su ba cikin kwanciyar hkl ba .."gaba daya hkl sa tunanin sa yana gare ta ba fuskar da yake son yayi toxali da ita kamar tata"

Ba tare da yarda da kansa ba wai yau shine ke tunanin wata..har akan ta ya kasa aikata komi...be ida yadda yana son ta ba amma yaringa da ya yarda yana jin ta "a wani gefe na xuciyar sa wanda ke kokarin tarwatsa shi..

"Ice cream dinda ta saba sha sai taji yau ba abunda take son sha kmr fura wadda taji sahihin nono...tasan koh in shekara xatayi baxa ta same ta ba...haka yasan ya mata bakin rai ...taji abunda take sonyi kmr tayi kuka ..cos ganin takeyi idan har bata sha furar nan ba komi na iya faruwa da ita.

"Sanye take cikin dogowar riga armlace bai xanen flower peach nd golden sosai colour din yayi mata kyau..ta sake gashin ta ya xubo mata har bayan ta ...fitinar da take ji ya hana ta tsayawa ta gyara gashin nata sai wani veil da ta daura akai....

Tun da shirya ta dawo parlour ta xauna tana rairai kuka kmr wata sabuwar amarya...

Tunda ya sanyo kafar sa cikin parlour yaje jin shashshekar mutum ,....hakan yasa ya kara saurin tafiyar sa

Wani haske yaji ya mamaye masa xuciyar ,nishadi ya xiyar ce birnin xuciyar sa ,ashe dai yayi missing dinta sosai.."bai kara tabbatar da yayi missing dinta ba saida ya ganta face to face duk ba bai ga fuskar ta ba cos of nodding kanta kasa da tayi

Hkl ya ida karasuwa cikin parlour yayi tsaye saitin inda take xaune ,inda anan ya gane itace ke kuka .... murmushi ya saki kamin a hkl ya furta lazy girl komi kuka..kome akayi mata yanxu 🤔oho...

Samun kansa yayi da sarkafo hannuwan sa ta wuyan ta ..wanda hakan ya tilas ta mata datsewar kukan ta...a masifamce ta dago da kanta don ganin wa ya datse mata jin dadin ta ..cos ganin ta kukan shine mafita a gare ta .....

Saide tayi rashin sa'a tana dago da kanta ..tayi wawan sarbar kamshin turaren sa...wadda hakan yasa yanayin ta canxa wa lkc daya ....nan take taji amai yaxo mata lkc daya....mikewa tayi da sauri don son barin wurin ,yayi saurin chafkoh hannu ta yana mai mayar da ita gaban sa don xuwa lkc har ya dawo gaban ta .....

Wani kalloh yabi ta dashi ,wanda ke fassara wani hali wadda yayi shi yake ci ya bita ta dashi yama kasa kiftawa ....."duk da halin da take take ciki bai hana ta axa Aya tambaya dangane da kallo da yake mata ba"wadda ta kasa gane ma'anar sa"

...k..a...sa..ke..ni.....tafada muryar ta a wahalce tana mai can numfashi....ganin fa bai da niyar sakin ta yasa ta kokarin fara kwace hannu ta daga nashi ...Amma me sai ma hade sauran gap dinda ke tsakanin su yayi ta hanyar bata wani irin tite hugging....

Hannu sa yake kokarin kaiwa saman fuskar ta hakan yasa fuskar ta tabo rigar da yake sanye da ita ...hakan yaba ta damar shakar perfume dinsa da kyau ....hakan koh bakaramin kara hargitsa mata xuciya yayi ba

...ganin gap take da sakin aman idan har bai sake ta ba yasa ta fadin a..mai...nake ji kasa ken..bata ida karasa mgn ba sakamakon yadda numfashin ta ya sarke ...nan take ta shiga kela masa amai kmr ba gobe...

"Maimakon ya sake ta ..koh yaji kyankyamin aman da take lema masa saman jiki ,saima kara hugging dinta da yayi ...ganin yadda take yinsa a wahalce...

Lkc daya jikin ta ya sake tayi weak sosai ....ga yunwa ga kukan da tasha ga vomite dinda ta kema wadda ba komi cikin sa sai ruwa har wani kore kore ke cikin sa....nan take xaxxabi mai xafi ya rufe ta...

Saide ta kare ,kamin ya raba hugging din nasu ...kallo yabi ta dashi yadda take wani lumshe ido xatayi kasa hakan yasa yayi saurin rikoh ta ...duk yadda yaso tayi tsaye ta kasa hk yasa ya dauke ta cakkkk ya nufe room dinsa da ita ...saman bed ya ajiye ta...ya dan fita bai jima ba ya dawo wadda xuwa lkc bacci ya dauke mufee wadda kallo daya xakayi mata kasan xaxxabi nacin ta yadda jikin ta har rawa yakeyi ...

Direct toilet ya wuce yayi wanka don gaba daya jikin sa ya lalace ..yafito sanye da rigar wanka mai budadden gaba .....hannu sa ya kai saman wuyan ta yaga temperature dinta yayi high..sosai jikin ta yayi xafi raurau kmr garwashi ....

Kallon jikin ta yayi tun daga kusfar ta har kan faratan kafafun ta ..idan har ba gixo idanun sa ke masa ba ...sosai mufee tayi wani irin fari ..saide tafada sosai don koh fuskar ta ka kallah kasan tana fama da xaxxabi....

I have to called doctor yarinyar nan na jin jiki sosai ... wayar sa ya dauko ya kira ...inda bai jima yana wayar ba ya ajiye ya dawo inda mufee ke kwance har yanxu tana bacci .kuma jikin ta ba idan ya rago ta fannin xafin da yayi .da kuma rawar da jikin ta keyi ba .....

Locker ya nufo ya xaro wata dogowar rigar kirar turkey mai kwari ya dawo inda take kwance...

Son yake ya canxa mata rigar saide baya son ta da daga baccin ta cos bai san yadda take ji ba ...da dubara yafara subule mata hannuwan rigar a hkl a hkl yake jan rigar har ya samu na rasarar janye rigar da ba wani bacewa tayi ba ya sanya mata wadda ke hannu sa cike da dubara ....

Anan ma yaga canje canje da dama a jikin ta...a hakan ya bashi tabbacin lalle fa mufee bata da lpy

Haka ya tsiro ta da idanun yana kallon ta ...inda a duk lkc da ya kalle fuskar ta sai yaji wani sabon abu na kara wanxuwa a birnin xuciyar sa

Ur know wat muzzafar ur in luv even in luv ur in bad stage..just accept ur in luv

Muryar zair tafado masa cikin brain...har mamakin kansa yake a yanxu yadda yake kasa dining kalaman da adane ga yanxu ya amsa da noo....amma yanxu koh ya bude baki don furta noo din sai ya kasa hakan na nufin da gaske kenan yana sonta...

Lord of Mercy..!!Yafada yana furxar da iska da ya cika masa baki waje ..wanda yayi daidai da lkc da wayar sa ta dauke kara..koh ba a sanar dashi ba yasan nurse dinda zair ya turo masa ta iso ...hakan yasa ya nufe locker ya jawo wasu red t-shirts da black 3½ ya shirya a gaggauce...

Yafita don shigowa da ita....
*
Ta dauke lkc mai tsayi tana dry kamin ta kuma tsagaita dry ta ta...
Ta fara mgn fuskar ta ba alamun wasa a ciki...
Kina so muzzafar ya aure diyar ki?
Kina kuma burin muzzafar ya saki nahar don farin cikin yar ki...hmmm taja numfashi kamin ta cigaba da fadin

NATSANE Ne muzzafar kmr mutuwar rai na...saboda abubuwa da yawa da yafi yara na dashi... ...haka xalika natsane uwar sa kmr mutuwar raina ....mahaifiyar sa ta xamo wani jigo na rugu jewar farin cikin rayuwa ta...hakan yasa na dauke alkawarin sai na bakan ta mata ..Sai na saka mata ciyon xuciyar xuciya ga abunda tafi so....

Bana bukatar koh sisin ki ..hk xalika bana bukatar komi da ya dangance rayuwa...don nafi karfin a bani saide in bayar..."xakiyi using dani don biyan bukatar ki..Ina so ki ajiye a brain dinki akwai lkc da xakiyi mun rana ,wato xaki biya mun bukatu na ..idan har kin amince nima na amince ummie tafada tana kai duban ta kan wrist watch....

Me xai hana in aminci idan dai har yarinya ta xata samu abunda take so?koh menene ma xan iya yinsa don farin cikin ta ...don haka na amince..

Daga nan sukayi musabiha koh wannen su ya nufe motar sa da tunanin dan uwan sa...
*
Siririn tsaki yaja ganin duk lkc da ya dago idanun sa sai sun hada ido ...ganin abun nata is to much yasa shi xaro phone dinsa ya shiga pressing dinta...

Mgn ta da tayi yasa shi tsawa da abunda yakeyi,saide bai dauke idanun sa daga wayar sa ba saide yana sauraron abunda take cewa...

Ki jira idan ta tashi ki karba ...yafada kai tsaya yana barin dakin...wani numfashi taja don ba karamin burge ta yakeyi ba .. komi nashi sha'awa yake bata.... kujerar dake dakin ta nufa ta xauna tana mai jiran mufee ta tasha daga bacci don karbar fitsarin ta....!!!



She hate him just because he is gifted ,she is jealous with his mother.....he accepted but he can't tell her...nd he is madly luv her..wat will you said about the evil ones nd the innocent people in the chapter

#asmasanee

🍒🌺NATSANE SHI🌺🍒Where stories live. Discover now