Aboriginal

5.2K 395 76
                                    

NOT EDITED🚫

*

Bai ida kaiwa inda take tsaye ba ya xube a wurin sheme...kallon inda ya kira da fateema ... Tayi sai da gaban ta yayi wani irin dokawa kirjin ta yayi ....koh a mafalki taga wannan fuskar tana gane ta balle a xahiri...saide abun mamaki wannan tayi yarinya da xama fateema saide in diyar d'an uwan tace .....

Subhanallah mutanen dake wurin ke fadi kamin a samu driver da ya jawo su ..ya koma ya dauko gorar ruwa ya yayya fa uban gidan nasa....

Kamin tayi wani kokarin ganin idris bai kara toxali da wannan fuskar ba ...an riga ta inda alkc har an yayya fa masa ruwa...

Fateema...wlh ita ce ...!!!bakin sa ya soma fur tawa bayan ya krt innalillahi wa'innan ialahi raju'un...

Kamin kace me mgn har tabiye maitama estate..

Mikewa yayi duk da yadda yake jin jiri bai hana shi tun karar inda take tsaye ta xamo mutum mutumi yadda wannan mutumin ya mai da ita fateema karfi da yaji...

Fareeda xo ki duba min wannan ba fateema bace ...Sai de wannan tayi yarinya da xama fateema ...Amma idan har ba fateema bace wannan ba ....toh wannan jini nace ...yar tace yafada yana mai kokarin kai hannun sa kan fuskar mufee ...wadda sai alkc ta samu damar motsa wa hade da saurin ja baya tana bin mutumin da taji yayi mata wani irin kwarjini da kallo....

Ya isa haka daddy yafada yana mai kara sowa inda idris yake tsaye yana me bin mufee da kallon so da kwanar ta ...

Wannan maganar ba anan ya ka mata muyi shi ba ..mutafi daga ciki ...inda anan ba wadda ya lura da doc sarah dake rike da baby tana kallon drama.....

Ganin ba ammy a wurin yasa shi karbar baby daga hannun sarah wadda keta sharar baccin ta yace mata ta biyu bayan sa ...tafiya yake yana tunanin wannan da ya kira mufee da jinin sa ...koh bai fada ba mufee yar sa ce ..duk basa kama sosai ...saide suna da yanayi daya da ita...saide kuma yaga mutumin na masa kama da wadda ya sani ..saide alkc ya kasa tuna koh face din wacece ...kuma koh wacece wannan din a gidan nasu take ...da haka suka kara so part din ammy inda yayi daidai da fitowar ammy daga part din tana mai kokarin xuwa meeting dinda aka buga...

Turus taja ta tsaya...hade da binsa da kallo ... sadauki ... na'am ammy ...mun same ku lpy ....mai makon ta amsa masa sai binsa da kallo take ...kamin tayi masa nuni da baby dake hannun sa .... murmushi ya saki wadda saida dimple dinsa suka lotsa kamin ya mika mata baby .. .

Wani irin dokawa kirjin ta yayi lkc da tayi arba da fuskar yarinya wadda bata da mara ba da muzzafar din ta .... shikenan tafaru ta kare ..anyi wa mai damo sata....

That is the surprise yafada yana fadada murmushi sa...

Tambaya taso tayi masa ,sai ta tuna may be ana can ana jiran su yasa ta juya wa ...nan tayi arba da fuskar doc sarah .... shikenan hasashen ta ya xamo gaskiya wannan ce ta haifa ma muzzafar baby ....

Innalillahi wa'innan ialahi raju'un tafada can kasan makoshi ta tana danne wani kololon bakin ciki dake kokarin tukare mata xuciya ....mika masa baby tayi tace ka kaita ciki ta jira mu mu dawo daga haka tayi gaba..

"Tun da ta doshe kofar shiga meeting hall taji can jin bugun gaba amma a haka ta daure ta kusa kai cikin hall din ....nan idanu sukayi chhaaa akan ta don kowa ya hallara suka d'ai ake jira ...wata irin xabura idris yayi ya mike tsaye ya fara nuna ammy da hannun sa ....sunan ta yake son kira but ya kasa .....ha....u....w..a...'u yafada muryar sa na cracking still yana nuna ta da farce ....

Da yake kanta aka sa yake hakan yasa ta saurin dago da kanta ....duk da tarin canje canje da taga ni dan gane dashi bai hana ta rashin gane shi ba ....da dan karfin ta itama muryar ta na cracking tace ......y....a....ya....na ..kai ne tafada tana nuna shi da yatsa fuskar ta dauke da tarin mamaki. ...

🍒🌺NATSANE SHI🌺🍒Where stories live. Discover now