🌹Babi na daya🌹

473 35 2
                                    


🌸Na anty pink🌸

Tafe take tana gudu da alama batasan inda take jefa kafartaba domin duk inda tasamu cabula kafar ta keyi. Wani pharmacy naga ta tsaya cikin kuka tace "idi mai shago dan Allah ka bani maganin nan da ka saba bani wlhy Umma tace bata jin dadi Dan allah ka hanxarta. Idi mai shago ya tashi daga xaunen da ya ke yace " RAYYANA" taya zan baki magani bancin wancan karan ma dana baki baki biya ba. Rayyana ta ce cikin rudu wlhy zan biyaka Dan Allah ka taimaka mun dashi. Idi ya girgixa Kansa cikin tausayawa domin ta bashi tausayi yace toh shikenan bari indauko miki mu tafi tare. Ta amsa da toh tana mai jin salama a cikin ranta.

Yeah guyx dis is just an introduction. Ur votes n comments determines.

🌹💐Ni da Rayyan🌹💐Where stories live. Discover now