🌹Babi na bakwai🌹

229 26 6
                                    

🌸Na Anty pink🌸

Yana dawowa daga palon dad dinsa bai sake bi ta kan mom ba ya wuce side dinsa direct toilet ya fada ya sakar ma kansa shower ko zai ji sassaucin abunda ke damunsa. Sai da ya kusan minti ashirin kafin ya fito ya wuce dressing room dinsa domin shiryawa. Sanye nagansa cikin blue sweatpants da farar top. Wayarsa naji tana kara wani suna naga an rubuta wai "zoya". Haka wayar ta karashi ringing amma bai daga ba saima tsaki daya ja. Bata hakura ba tasake Kira. A hasale ya dauki wayar ya soma mgn cikin bacin rai " hey, what's ur problem can't u just leave me to rest for crying out loud? Yau fa na dawo and u didn't even consider the fact. Mgnrsa ta Sosa mata rai amma ta danne bacin ranta dan ta sani sarai indai har ta Bari ya kashe wayar toh kuwa ko ta kira ba dauka xaiyiba yanxun ma sa'a taci . cikin kissa ta soma mgn " come on baby dan na kira naji lfyrka shine nayi laifi? Toh kayi hkr. Ynxu dai how u I hope ur doing gud? "Good nyt I need to sleep ryt now" shine abunda ya fada ya kashe wayar. Kamar ta saka ihu take ji how dare he, wlhy da ba dan sonshi take yi ba wlhy da tasa an wulakantashi amma ya xata yi ta haka ne xata bi tayi winning heart din shi.

(Ni kuwa nace whoa an dai ji kunya lol😜)

Wacece zoya ?
Sannan ya take a gareshi?
A ina ya hadu da ita?
Kubiyoni domin jin Karin bayani.

Zoya Abduljabbar shine asalin sunanta ya hadu da ita ne a lokacin da yaje London karatu shi yana ajin karshe ita kuma ta na aji na biyu a lokacin da ya hadu da ita. Rayyan matashin saurayi mai ji da kudi kyau ilimi aji. Ba bu nacin da bata yi akansa ba amma ko da kallon ta ya kiyi da haka ne ta koma lallashi har ta samu ya amince da ita amma fa a matsayin frnd and nothing else. Ita kuma a wurinta ba haka bane dan ita sonshi take kamar ranta kuma ta dau alwashin sai ta aureshi kuma zata iya yin komai a kanshi har da kuwa kisa. Kowa yasan wacece zoya Abduljalal kuma sunsan what she is capable of dan haka dukansu suka yi backing off dan gudun fadawa halaka. A haka har ya gama ya xama kwararren likitan kwakwalwa Wanda ake alfahari dashi a kasar London dan haka ne suka rike shi suka bukaci da yayi aiki a can suka kuma bashi dankareren gida da motoci guda biyu da driver. Sai kuma aka yi sa'a don shi tun can dama bayada plan din dawowa Nigeria da xama sai dai ya dinga xuwa akai akai ya na duba mim dinsa da dad.ynxu haka zoya ta gama mkrntarta amma bata fara aiki ba tukun. Zoya dai fara ce tas mai kyau har na ajin karshe ga kudi da take takama dashi amma fa a fagen kyau kam rayyana ta dama ta ta shanye abinka da larabawa. Zoya dai wata irin yarinya ce wadda rayuwa kawai tasa a gaba karatun ma a daddafe tayi shi ta gama amma kuma a gaban rayyan sai mgnr tasha ban ban domin kuwa duk salihancin duniya daukarshi takeyi ta lulluba idan tana gaban rayyan wannan ne yasa ta dan fara shiga ranshi. Little did he know cewa yaudarar sa takeyi domin tayi winning trust da love dinshi. Wnn kenan.

Remember fa nace muku ta Dan fara shiga ranshi ne amma bawai yana sonta ba.

(Laugh out loud ni kuwa nace kya ji dashi amma ba sonki ya keyi ba😜😜)

Bayan ya dawo daga falon dad dinsa ne yana kwance akan makeken royal bed dinsa yayi rub da ciki ne mom ta shigo tace " son tashi inason zanyi mgn da kai" ba tareda ya ce komai ba ya tashi zaune "mom tace " gskyr mgn I'm not happy wit u at ol, yanxu abunda kayi kayi dai dai? We just want what is best for u shiyasa kaga mun matsa maka kayi aure u won't know the benefit sai nan gaba. We want u to settle down with ur family, we want u to be happy buh u don't seem to understand us". Tai ajiyar xuciya ta cigaba da cewa da ni da dad dinka muna nan kan bakar mu idan kuma ka ketare toh xamu hada ka da cousin sisters dinka do u want dat to happen? Ya kauda kansa gefe yace " no way mom kinfi kowa sanin yanda yarannan suke ba abunda suka aje sai rawar kai fa" mom tace toh ai decision ya rage naka idan kuma baka ji ba ai dole haka za'a yi kuma yanxu kace duk fadin duniyar nan kace baka da budurwa rayyan". Ya tabe fuska yace "mom kinsan ni bana son tarkacen nan" mom tasaki baki tama kallon shi kana ta ce "olryt it seems baka dauki mgnr mu da muhimmanci ba buh any ways tym will tell and two months din nan da aka baka make sure u don't exceed them or else ta nuna shi da yatsa tace " u bear d consequences Dan ba ruwana" tana gama fadin haka ta fice daga dakin. Shi rayyan abun ma dariya yaso bashi domin ta shiga ta nan ta fita ta nan amma zai yi kokari ya sasanta da zoya dan ya ga ta na da kamun kai ba kamar sauran yan matan dake ikirarin cewa suna son shi ba. Amma ba dan yana son ta zai aure ta ta ba sai dan ya cika burin iyayenshi na ganin sun auradda kids dinsu.

Washe gari tunda yai sallahr asuba ya koma bacci shine Bai tashi ba sai karfe goma. A firgice ya tashi domin fita zasuyi shida Ayaan kuma a karfe goma suka ajiye." Tab yau akwai rigima kenan " rayyan ya fada a ransa. Cikin k'ank'anin lkc ya fesa wanka sanye yake cikin blue jeans da kuma t_shirt fara kal sai xuba kamshi yakeyi. Cikin sauri ya ke tafiya lkc daya kuma yake kokarin daura agogo a hannunsa yayinda itama take tafe kanta a k'asa tana yar wakarta ta India

_Tere sang yaara_
_Khush rang bahara_
_Oh karam khudaya hai_
_tujh mujhse milaya hai,
_tujh pe marke hi toh_
_mujh jina aya hai_
_oh tere Sang yaara_
_khush rang bahara
_tu raat dewaani_
_main zard sitara_
_oh tere san...........

Bata yi aune ba taji tayi karo da mutum agogon hannunsa ya subuce ya fadi ji kaje tas alamar fashewar abu ita kuwa sanadiyar bata yi balancing weight dinta bane yasa har tayi baya xata fadi yai saurin tarota. Toh fa nan aka shiga kallon kallon ita a xuciyarta tunani takeyi waye wnn shima haka a zuciyarshi tunani yakeyi wacece wnn farar yrnyr kmr balarabiya.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: May 28, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

🌹💐Ni da Rayyan🌹💐Where stories live. Discover now