🌹Babi na biyar🌹

107 18 0
                                    

🌸Na Anty pink🌸

Tun karfe goma sha daya da rabi driver yaje daukan rayyan airport. Basu suka iso gida ba sai daya saura. Wata had'add'iyar mota naga ta kunno kai a harabar gidan kirar Benz e 550 ash colour. Da sauri drivern ya fito ya xagaya ta d'ayan gefen ya bud'e mishi, sai da ya kusan d'au mintuna kafin ya zura kafarsa daya waje kafin d'ayar ta biyo baya. Cikin takunsa na k'asaita cike da ixxa ya soma tafiya har ya isa palon daddy. A zaune ya sameshi fuskarsa d'auke da murmushi ya zube har k'asa ya gaida daddynsa cike da ladabi.

Dady ya ce"lafiya lau son an iso lfy. Rayyan yayi murmushi yace " lfy dad. Daga haka ya mike ya nufi sashen ummansa. A xaune yasameta bakin gado da alama shi take jira ya isa inda take yai hugging dinta yace " I miss u mom. Umma tashafa kansa tace " I miss u more son. Mom I'm very hungry rayyan ya fada kamar xai yi kuka. Umma tace tor rayyan ur food is ready harda coffee dinka ko ka dena sha ne ya kalli Umma yai smiling yace "Umma kema kinsan I neva quit taking coffee. Umma tace toh muje. Tare suka isa dinning table din yaja kujera ya zauna. Umma ce tayi serving dinsa yanakai loma daya baki ya daga kai sama ya lumshe ido. Umma tace meya faru son ko abincin bai maka dadi bane. Rayyan yai saurin bude idonsa ya ce ko daya Umma hasalima dadin abincin ne ya sani lumshe ido Umma waya dafa abincinnan. Umma tace sabuwar mai aikinka ce ta dafa. Nan da nan yana yinsa ya sauya ya ajiye spoon din yace " why Umma ya zaki dinga barin kazamai suna dafamun abinci dis is so disgusting n embarassing. Umma tayi murmushi tace haba son mai aikinnan nan fa mai tsafta ce ba kazama ba abunda yasa nace ta dafa maka abinci sbd inji daga bakinka idan ta iya sanwa idan kuma bata iya ba sai in sallame ta dan na lura Baka son abincin masu aikin gidannan sannan kuma ita zata dinga maka gyaran daki duk sanda katashi daga bacci sai taxo ta gyra maka dakinka is it ok son? Ya yatsine fuska yace its OK since ke kika kawota I'll manage lyk dat. Umma ta girgixa kanta tai murmushi tace olryt son yanxu kayi kagama cin abincin ka kafin a kira sllh. Kai kawai ya gyada mata ya cigaba da yatsine yatsinen fuska ita kuwa Umma tashi tayi ta barshi a gun shi daya.

Yana gama cin abincin straight masallaci ya nufa a hanyar sa na zuwa masallaci ya kira abokinsa kuma bst frnd dinsa Ayaan yace masa idan an gama sllh ya xo ya dauke sa su Dan xaga gari domin shi a ganinshi Zama Nigeria sai ka shirya dan shi baya iya hakurin zama da kazamai dan shi a ganinshi Nigerians kazamai ne basuda class shiyasa sam Nigeria bata burgeshi kuma baya jin zai iya auren yar Nigeria "urggh how disgusting" haka yake cewa.

🌹💐Ni da Rayyan🌹💐Where stories live. Discover now