chapter 15

2.4K 241 27
                                    

There are things in life that money just can't buy, happiness and love don't have a price...

~Haaris J~

______

Kallo mai kyau su mummy sakeenah basu musu ba, Lailah ta ta6e baki taja hannun sahr suka fice...da sallama sahr tashige parlorn,babu wanda yajita saboda hiran da faaris da Raudah ke zuba wa, saida ta sake sallamar kafun amsa mata a tare,idanunta ya shiga cikin na faaris, kwalalo idanu yayi alamar yayi mamakin ganin itace, gefensa saif ne zaune shidin ma shock ne cikin idanunsa.

Kallon Raudah tayi taga ta kauda kai gefe

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Kallon Raudah tayi taga ta kauda kai gefe...already ancika musu gaba da kalan ciye ciye da shaye shaye kuma babu shakka tasan Raudah ce.

Zuwa tayi tazauna gefen Raudah dake two seater tadubeta tace "zaki iya tafiya yanzu thanks for keeping them company."

Raudah ta mike sai wani kisisina take tadubi su faaris tace "I need to leave...zamuyi magana a waya."tafada tareda mikawa faaris wayanta.

Faaris ya kar6i wayan tareda juyashi a hannunsa, murmushi dauke a fuskarsa ya kalli sahr yaga tana aeka masa da wani kallo hakan yadan basa dariya.

Yadubi Raudah yace "pouch din wayarki tayi kyau...but number na tafita kyau, ballan tana mai number'n, kinga mutum baya duba na kasa dashi saina sama...idan kin gane mai nake nufi."yafada yana smirking tareda ajiye mata wayarta akan rug yamata alamar tazo ta dauka.

Raudah ta gama cika kamar zata fashe, bata dauka haka yakeba, ta kalli saif da tun dazu hankalinsa kega wayarsa ko kallo bata ishe shiba, yadda ya dinga biye mata ta dauka yafad'awa abunda ta kisa ne...fuu ta fice bayan ta bankawa sahresh harara.

Bayan fitarta faaris ya dubi sahr yace "what a small world."

"That was my sister...ko abun naka ya tsallake daga kaina ya koma kanta ne."

Wannan karon saif ne ya dago ya dubeta yace "good evening to you too."yafada sarcastically.

"Evening..."ta mayar masa "da dan uwanka nake magana bada kaiba."tafada tana harararsa.

Dariya tabasu dukansu biyu, wato sun maidata mahaukaciya kenan, ta dubi faaris tace " I really don't want to disrespect you...amma kai naga alama ba haka bane a ranka so kake kacimun nawa mutuncin."

Faaris ya gyara zama tareda sipping Chapman yace "seriously! I was wondering ko sistern ki ce gashi kin tabbatar mun da haka,ba abun nace wani abu ba yanzu kice na  disrespecting dinki..."yadan bata rai kadan yace "amma honestly kisan zaman da zakina yi da ita kafun ta 6ata miki suna."

Hakan yasa bakin sahresh mutuwa murus dukda batayi makaki ba, wannan karon what are they upto? Me Raudah tagayawa su captain akanta dagowa tayi tana kallonsa taga shima ita yake kallo yana jira yaji abunda zatace.

"Me ta fad'a muku kuma meyasa baka yadda da abunda tace akaina ba har kake cewa zata 6atamun suna?"

"Firstly, bazaki ji komai a bakina ba cause nasan ki yanzu zaki sauk'e a kaina,find out yourself after all she's your sister kamar yadda kikace, secondly I didn't believe what she said about you saboda nasan bazaki yi ba...karkiyi mamaki saboda ina reading mutane, within minutes nake sanin kai wani irin mutum ne, besides nasan dad dina bazai za6amun floozie as a wife ba."

RABO...Inya Rantse!Where stories live. Discover now