Yeeyy! This is the last chapter... I've fulfilled my promise, thanks so much for motivating me...I love you guys.
_____
Patient din da suka discharging me lead poisoning case shiya directing faaris da sahr zuwa karamin gari da suke wanda za'a iya kiranshi ruga...tsirarun gidajene baifi shida...tundaga nesa suka parking motar suka fito yaron ya kalli sahr cikin larabci yace mata ga inda suke nan.
Kallo faaris da sahr suka karewa gurin kafin ta tsuguna daidai tsayin yaron tace masa wanene malamin nasu yabata amsa da cewa baya zama sai dare yake dawowa.
Karisawa gun sukayi yaron yana directing dinsu guraren da yanuwansa suke wanda alokacin yawancinsu sun tafi nemo abunda zasuji...sanda sahr tayi hawaye dan tausaya musu.
Faaris ya dubeta yace "these children are violated..."
Kallonsa tayi cikin rashin fahimta...nuni ya mata gun wani rumfa inda yara suke tare an jibga musu aiyuka...wasu na wanki, wasu na rusan shinkafa...daga gani a wahale suke kowa yagaji anma ba halin hutawa...dagani ana inspecting dinsu.
Karisawa gun sukayi duka aka dago ana kallonsu...dan babban cikinsu ne ya musu alama da sucigaba da abunda sukeyi.
Yaron daya kawosu ya kalli sahr yace mata wannan shine supervisor dinsu akan duk abunda sukeyi...faaris ne yayiwa supervisor din magana yajashi gefe wanda akalla bazai wuci 15 years ba.
Yaron yanata kallon faaris dagani akwai tsoro tattare dashi tambayoyi faaris din ya cigaba da Yiwa yaron bincike hana bashi amsa daki daki da alama a tsorace yake...cikin dabara ya gama karantar halin dasuke ciki.
Gun sahr ya nufa inda ta dukufa kan wasu yara dake wani separate rumfa wanda dagani basada lafiya tana assessing Dinsu...ganin faaris ya nufota itama tafito tana kallonshi dagani fuskarshi na dauke da damuwa...yadubeta yace "I was right...they're more like victims of trafficking."waro idanu sahr tayi tana kallonshi ya cigaba da mata bayani kamar yadda ya fahimta inda most of them that are fit ana training dinsu into terrorist...da kuma drug dealers...sannan matan cikinsu into prostitutes kuma da gani akwai wanda yakeda mallakar wannan gu jnda suke dauko yaran mutane da sunan koyan karatu da sana'o'i...
Cikeda tausayawa sahr take bin yaran da ido wanda acikinsu babu wanda ya zarta 17 years...and 20 of them are affected da wannan cutar and idan yaci zasu iya mutuwa...yara ga yara wanda ba'asan future dinsu ba suna facing hardship wanda da yawansu marayune... Ga abinci kullum su suke nema suci daga karshe a guiding dinsu wrong way...lokaci daya taji hawaye ya cika idanunta, duk mutanen dasuke aikata hakan a garesu basuda imani.
"Most of them are ill..ya kamata mukaisu clinic ayi treating dinsu."
Daga mata kai yayi yana nazari kadan saboda mistake kadan zai iya affecting aikinsa da kuma country dinsa...bayaso involving akan abunda bai shafesa ba but he couldn't help...tausayin yaran ya cikasa lokaci daya yaji bai fargaban komai more especially dayaga yadda sahr tazama restless...she's a doctor and he's soldier kuma aikinsu duka shine su ceto rayuwan innocent souls.
Camp dinsu ya kira kan a taho da da ambulance da zasu jida wannan yaran...ba'a bata lokaci ba kuwa saiga ambulance ya iso tuni aka jida yaran sauran sai kallon ikon Allah suke.
Magana yayi da wannan yaron kan cewa ya sanar da shi malamin nasu an tafi da sauran clinic suna bukatar medical care...daga haka suka shiga mota shida sahr sukabi bayan ambulance din... Throughout their journey babu wanda yace da wani kala...kowanne da abunda yake sak'awa a ranshi inda sahr tausayin yaran duk ya cika zuciyarta...shikuma faaris inda zai shawo kan al'amarin yake wanda dagani wanda keda wannan gun ba karamin powerful mutum bane.
Lokaci guda suka isolating yaran bayan dogon investigation aka fara basu medical care...clinic din sun zama busy sosae hakan yasa basu san abunda ke faruwa ba dan har a washe gari throughout sahr bata hadu da saif ba sai kamal dake dubata a clinic a bakinsa takeji yatafi he's busy shima.

ESTÁS LEYENDO
RABO...Inya Rantse!
RomanceTwo girls... One made of innocence and right conduct and the other made of ice and fire For Sahresh Lameedo...Things were a bit complicated ever since her mother's death... She doesn't live the easiest life ever since...she was living in the darknes...