chapter 35

4.2K 325 119
                                    

If Allah can take away something you never imagined loosing, then surely Allah can grant you something you never imagined gaining~Sabr

______

Gabansa ne ya fara fadi daya nufi side din daddyn nasa...yasan his is extremely mad at him for what he did...babu abunda ya tsaya irin a bata masa reputation and abun da faaris yayi also count to it tunda dansa ne...shiyasa baiyi kasa a gwiwa ba wajen saw a a basa punishment daidai da abunda yayi... Abunda ya kara batawa field Marshall rai sanin dalilin yar gidan doctor lameedo yayi...he's extremely mad da baima amsa calls nashi.

Daddyn na tare da kanninsa wato abban su saif dakuma sulthan dake ta basa labari dake sanye da uniform na makaranta dan dawowansa kenan yaje gaida grandpa yamaki ya shiga main house din..labati yake ta basu irin na yarinta suna biye mishi lokacin da faaris yayi sallama...daddyn nasa bai dago kai ya dubesa ba saima yamke face dayayi kamar bashi ke daria a while ago ba abban ne ya amsa masa da fara'a.

"Uncle captain..."sulthan ya fada da murnar sa ya fada jikinsa...

Dagasa faaris yayi yana mai sake farin cikin ganin nephew din nasa... Ya stroking gashin kan cute boy din yana cewa "my little captain...how is you?"

"Me is fine..."ya bashi amsa da sauri saikuma yayi saurin toshe baki yace "shhh! mummy ta hanani slang English..."

A kunne yace masa "mummy wouldn't find out...it's our little secret, now hi five."suka yi hi five irin yadda suka saba kana ya saukeshi kasa yace "now go to nanny a cire maka uniform...we'll catch up later cause I've bought something for you."

"Really?"Sulthan ya fada yana wake teeth faaris ya nodding masa.

Juyawa yayi ya kalli both grandparents din nasa yace "see you grandpapas."kana yafita da dan gudunsa.

A hankali ya karisa parlor din ya tsugunna yana mika gaisuwarsa...abba ne ya amsa masa cike da fara'a yana tambayarsa ya dawo qalau ya amsa da eh...gaisar daddy din nasa yayi ya amsa ciki ciki kana ya maida kansa kan CNN da suke kallo.

Few questions abba je tambayarsa gameda aeki yana basa amsa daki daki suna 'yar hirarsu...kiran da akai masa a waya daga tafida enterprises ne yasa yayi wa yayan nasa sallama da niyar anjima zai dawo su karisa tattauna maganar da sukeyi kafin sulthan ya interrupting.

Har mota faaris ya raka abba inda driver dinsa yaja suka tafi kana ya koma ya tarda daddy din nasa...awkwardly ya zauna gefen kafansa kamar me koyon magana dan yasan laifinsa yace "daddy am sorry."

Baikulasa ba abunku da soja saima kara crossing kafa yayi ya concentrating kan abunda yake kallo...kusan minti goma ya na zaune gun after yace am sorry for the third time ya mike da zummar tafiya.

A tsawace daddyn nasa yace "get down."babu shiri ya koma ya zauna yana jiran ta inda zai fara.

Gyara zama yayi yana facing dinsa dakyau yace "ban baka izinin tafiya ba...first answer me why did you break the military rules."

Sadda kansa kasa faaris yayi...a rayuwar sa bai iya karya ba...he's always bold and blunt duk da zafin daddy din nasu idan yayi laifi bai hanashi confessing confidently kafun ya apologizing hakan kuwa akayi yanzu yace "I did what I thought was right a lokacin, the woman was suffering kuma muna da halin taimaka mata shiyasa..."

Har ya idasa abban nasa na kallonsa saida ya gama yace "you know the rules...what if something goes wrong, kasan da cewa babban war ka kira?"daddy ya fada sounding very angry "ina brain dinka a lokacin da bakayi tunani ba, or is that doctor that persuade you to do what you did?"

"She has nothing to do with that...ni na yanke hukunci da kaina."ya fada kansa a kasa dan yanzu babu abunda ya tsana a rayuwarsa irin a fadi ill abu akan innocent Rapunzel dinshi...it hurts him deeply.

RABO...Inya Rantse!Where stories live. Discover now