💦 *SAI NA DAUKI FANSA* 💦
💦💦💦💦
💦💦💦💦💦💦
*STORY ,WRITTEN BY**(THREE STARS)*
*AISHA ABUBAKAR*
*(MRS BB)**&*
*REAL NANA AISHA**&*
*MANAB YAR BABA*___________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation___________________________________
*DEDICATED TO*
*ANTY FAUZA YAR AMANA ADMIN KAINUWA WRITTER ASSOCIATION*
*Wattpad*: Humairah2019
*PAGE 13*
''''BISSIMILLAHIR RAHAMIR RAHIM'''''
*AL'KALAMIN AISHA ABUBAKAR (MRS BB)...*
*AIRPORT DIN KADUNA*
samarin su uku ne suke saukowa daga matakalar benan benan jirgin dayasauke su,
Don suncanza sharawa kafin sutahodaga America cewar bazasuje gidaba sai suntsaya kaduna sun gaisa da antyn tasu,
Shiyasa jirginsu yasaukesu Kaduna.Taxi suka tara don IB yasan gidan tunda yayarsa kawar antunce,
Alokacin Aliyu yanata gugar kayansa don yafara shirye shiryen komawa duk da akwai sauran sati guda,
Saidai yajiyo sallamar mutanen dayafidda tsammanin zuwansu cikin azama Ya ajiye gugar yaruga suka rungume juna,
Murna kawai sukeyi don bak'aramin kewar juna Sukai ba Aliyu yacika da farinciki don yaji dad'i bakad'an bah dazuwansu dama cikin tunaninsu yake."Amma gays kun shamma ceni kunsan nafitar da ran zuwanku"
"Habib yace haba tunda mukace zamuzo kasan sai munzo din,wallahi Aliyu kaga kuwa yanda kakoma"
"Nabil yace bana gaya makuba Ai idan bayazo yaganta bah bazai tab'a samun natsuwaba,yafad'a yana dariya"
"Murmushi yayi masu yace IB kanajinsu ko har yau gays din nan sunkasa gane waye Aliyu ba"
Ib ne yace "kyalesu zasu fahimta nan gaba, wai babu kowa gidan ne"
"Wallahi dagani sai siyya Antin taje gidan biki yaran suna islamiya Mubarak kuma yatai kallon k'wallo,kunsan shima yana gida yazo Hutu"
"Habib yace wallahi kaji dadin gida shiyasa sai naman wuya kake, har wani hips ka ajiye kamar yar budurwa, yafada yana kyalkyalewa da dariya"
Suma suna tayashi,
Murmushi yayi yace"wallahi kungama rainani dayawa Amma babu komi soon Zan rama muje zuwa,"Mikewa yayi yace bari nakira siyya kugaisa.
D'akinta yanufah ta na ta karatu don da saura kwana biyar sufara paper.
Sallama yayi yashiga ta amsa ma shi,
"Yaya dama baka fitaba""Inazanje inbarki agida ked'aya aikinsan hakan badai dai bane, kararun aketayi"
"Eh wallahi ai nakusa covering insha Allah zuwa jibi nagama duk subjects din dazamuyu"
"To siyya ubangiji yabaku Sa,a yasaka kikawo man nine credit"
"Tayi dariya tace Amen"
"Yawwa taso kugaisa dash habib yanzu suka iso, sai kikawo masu abinci, don nasansu dashegen cin abinci"

YOU ARE READING
SAI NA DAUKI FANSA
ActionAlh Mansr mai dala marar imanin mai kudi wanda bai kudi talakaa bakin komi ba Aliyu Haidar saurayi dan kwalisa , mai zuciya da hankali ga ilimi da nutsuwa, wanda zai daukar ma mutanen kauyen su fansa wurin Alh Mansur mai dala, kuma yana soyaya da di...