SAƘO

579 41 12
                                    

*ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU YA IKHWANIYUN.*

*DAGA MARUBUCIYAR PRINCE KHALEED DA KULLU NAFSIN.*

_saƙon gaisuwa da kuma fatan alkhairi gare ku masoya na kuma mabiya littafa na a duk inda kuke, a bisa sanyi dana ga an samu daga gare ku ta hanyar rashin yin comment yasa nake son sanar daku cewar daga yau insha'Allahu zan daka ta da rubuta waɗan nan littafa har zuwa tsayin wasu lokuta,so kar kuji shiru yayi yawa ku fara cigiya da complain, ba daga gare ni bane daga gare ku ne, rashin comment na sanyayyar da gwiwar marubuci haka zalika yin sa na ƙarfafa gwiwar marubuci, ya sake zage damtse wajen ganin ya faran ta maku ta hnayar nishaɗantar daku da kuma wa'azantar wa,  rashin yin sharhi kuma na tabbatar da cewar ba'a da buƙatar littafin dan haka nima zan huta kamar yanda kuka buƙata._


One Love Dearies a Wattpad da kuma Whatsapp😘.

Masu Bibiyar *BADARIYA* kuma aci gaba da gashi muna mugu-mugun jone🥰, Bestie nah Anty Nice na barar adu'an ku Allah ya inganta lafiyar jikin ta,ameen y rahman🤲🏽.

*share to Others.*


'''UWAR ƊAKIN SULTANA RAHINAT DA NABILA, HAƊE DA MAZAJEN SU SULTAN KHALEED DA NABIL✍.'''

KULLU NAFSIN Completed.Where stories live. Discover now