💕 *TAWA KADDARARCE HAKA*💕
💕 *darling_princess*💕*page12*
*WATTPAD@PRETTYSALMA17*
Komawa yayi yaci gaba dacin abinsa yanayi yana murmushi haryagama.
Yananan zaune saigata tafito tanatamai dariya,daure face yayi kamar dagaske yace"ina sauran kunun ayan?"Zagayowa khadija tayi tatsaya kusa dashi tace"gashinan ranka shidade"ya amsa yafarasha.
After sungama sukakoma falo sunata fira irinta masoya ga amani zaune kan carpet tanata kokowa da kayan wasanta.Bangaran jury.......likafa taci gaba,cikin dan kankanin lokaci jurry tamallaki kudade nagani nafada,yanzu juwairiyya tazama dadiron alhaji sagir,yamaidata tamkar matarsa duk tafiyar dazaiyi kasashe da ita yaketafiya,takara kyau tayi fresh kamar ba juwairiyya daakasaniba da,ga wayewa datakaro abin ba'acewa komi.bata hulda da kananan yara sai wa'anda tasan zataji dumus dasu take harka,kaff gidannan ansanta,wasu najin haushinta wasukuma nashishigemata,bama kamar wata yarinya,yarinyar bazata wuce 15 ba amma idon yarinyar yabude,tasan lalata iri² amma ita acikin garin abuja iyayenta suke,kuma tana taredasu kawaide tanataba duniya,mahaifinta bakaramin mai kudi bane,tunda tazo gidan dasu zuwairiyya kezaune taga zuwairiyya hankalinta yatashi akan lalle itafa son zuwairiyya take...muje zuwa.
Zuwairiyya zaune cikin dakinta daga ita sai skin tie sai vest,boobs dinta sunkara cika,ga wani arnen kitson attach tasha akanta ga akaifa tasaka tanata zukar shisha saiga deena yashigo shida amra babu ko sallama,gafarankude masu daki,suka afka,jurry ko daga kai batayiba takallesu balle tatankamasu,dan tariga datafama deena tadena kawomata amra adaki amma bataji har rashin mutunci sukayima juna amma yakiji.
Wuri suka samu suka zauna deen yadubeta yace“dadina dake jurry bakida mutunci,duk wata bariki yanzu kinhaddaceta akanki shiyasa kikeson kiga kinwatsamin kasa a ido wallahi wallahi”
Sai alokacin hurry ta'ajiye pipe din shisha takallesa tatabe baki tace“ dadina dake kawata gori"
“aiba gori bane,gaskiyace"
“uhum,nide naga babu abinda nayimaki,kawaide kece kikenema ayi tsiya "
“haba jurry wallahi Allah nikam nakusa nace kina badani,kiduba kigani yanzu fisabilillahi yadace ace kinayima amra wannan wulakancin?,duk wata mace mai aji tanaso taga tarabi amra amma ke arziki nabinki kinayime kulle,to bari kiji nagayamaki,duk wanda kijaga amra tace tanaso kwarankwatsi dubu aljannarsace tatsaya ehhe"
“hahahaha,kajiki da abin dariya,to sai akacemaki kuma ni banda kudi,look deena tun inaganin sauran mutuncinki kitashi kubarmin daki,ai sabida hakanema ni zanbar gidannan nakama gida wanda nake nikade Allah sabida takura irin taku"
“ahayye manaye,kafin ayi daran akai kwandi,dadin abin da gindina kike taka rawa koba hakaba"
“naji ya'isheni hakan,tashi kufita"tanunamasu hanyar fita.
Sai alokacin amra tadawo gabanta tadurkusa geiyoyi harkasa tace“dan Allah dan Annabi,badanniba,kitemaka ki amshi tayin soyayyata,wallahi Allah dagaske nake inasonki,kuma ashirye nake danayi duk abinda kikace agareni,beside zanyi komi sabida ke,plsddd am begging u for da sake of Allah"Kallonta jurry tayi tayi murmushi,dan ita kallon amra take tamkar yar cikin datahaifa dukda tanada jikin girma idan kaganta bazakatabacewa 15yrs garetaba,saika rantse da Allah kace takai 19-20.
“amra ko"? Jurry tatambayeta.“eh"
“miyasa kikesona,miyasa duk matan gidannan kika tsallakesu kikace lalle saini,shin bakiganin namaki girma nesa ba kusaba?"

ESTÁS LEYENDO
TAWA KADDARARCE HAKA
Historia CortaLabarine bawata yarinya da kaddara tafadamata hartayi ciki mahaifinta yakoreta