14

208 7 2
                                    

💕 *TAWA KADDARARCE HAKA*💕




💕 *darling_princess*💕




*salam,masuyimin magana kancewa nawane littafina to shine,najanye daga batun danayi abaya nacewa nameda book dina nakudu,amma yanzu najanye sabida wani abu,insha'Allahu zakucigaba dajina Nagode sosai*

*WATTPAD@PRETTYSALMA17*

*page 14*





Bayan tagama break fast tashiga dakin babanta sukagaisa tafito sukatafi.

“hlo ma'u ya'akeciki akana maganarmune najiki shiru"....ohk inajiranki dan Allah"takashe wayar.
Jiyowa tayi tadubi amra daketa faman chat awaya tanayi tana mutmushi takalleta dakyau tace“baby chat dinnan yamaki sugar tunda gashi kinatawani smile,kodai nasamu rival zata amshemin ke"

Tashi amra tayi zaune tadubi jurry da shanyayyun idanuwanta tace“haba  love aikema kinsan babu wata bayanki,kekadece dagake kuma narufe kofa,kawaide inachat da skul mates wai wata frnd dinmuce zatayi aure shine akafiddo anko harna 30k,shinefa aketa musu aiyayi tsada nikam sai dariya sukebami"

“30k ai babu wani tsada kawai subarshi hakan mana"
“sudai sukasani kadama subarshi,uhum"

“to miye kuma"?

“kinmin alkawarin zamufitafa,kuma naga kinyi shiru"

“baby rigima,inasane,kawai inajira akawomin wani sakone dan banaso sai muntafi tazo,datazo saimutafi,yau sai inda mai yakare,zamusha yawo harkigaji"

Mikewa amra tayi tazo bayan juwairiyya tayi hugging dinta“yehhh,Allah shiyasa akullum kaunarki kara shiga raina takeyi sosai"

“baby bakiji,kinsan mi"

“no,sai kinfada"

“jibine bufdey dimkifa inasane"

“woow momy,ni kinga harnamanta,kodan bawani celebration zanyiba oho"

“chafff,barima wannan zancen,idan kinji celebrition daya kenan,kima shirya kuma kiyi inviting frnds dinki,dan bufdey party zanhadamaki nagani nafada baby,kowa saiyayi santin bufdey naki dont worry"

“woow dagaske,gaskiya danaji dadi,kice zankara zama bigi gyal wooni"

“hahaha,aidamacan big gyal ce ke,kawaide inason nanunamaki kalar kaunar danakemaki kinji ko"

“aini momy koda bakihadamin bufdey party ba i know cewa kinasona,kuma nayi believe kinasona,kuma zamu kasance tare har tsawon rayuwarmu ko"

“insha'Allahu my baby"

“yawwa dats ma mommy"
Nan sukacigaba da firarsu har wadda zuwairiyya takira takawoma sakon dazata kawomata suka shirya sukatafi.

Baki daya wunin ranar awaje sukayishi,duk inda sukaga  yayinasu sai sunje,sunsha yawo har amra tagaji tace love mutafi gida nagaji.

“hahaa,bazamu tafiba,bake maison yawoba,to muda komawa gida sai bayan isha'i ehhe“

Zato ido amra tayi waje“eh momy wallahi nide nagaji uhum uhunm,nide gaskiya idan harbasokike namaki kukaba to mutafi gida"

“c uh,bazamu tafiba,yanzuma gidan alhaji sagir zamu idan,kilama mukawana acan kawai tunda baya gari"
"Eh nayarda mutafican"
Kai tsaye dayake tuni juwairiya tamallaki makullan gidan suna zuwa mai gadi yabudemasu sukashiga,parking sukayi amra tafito da ledoji na sweets da ice_cream saiko nama suka shiga ciki.
Zama amra tayi alamar agajiye take takalli jurry tace“love muje muyi bacci".
“bacci at dis tym,banyardaba,kibari kiyi sallah ,au namanta babyn tawa tagirma bata sallah ko,kide bari ayi sallar nagrib saiki kwanta babu kyau bacci gab da magriba"

Wani irin kallon mamaki amra tabi juwairiya dashi,da jurry taga kallon yayi yawa saitace“hey,wannan kallonfa"?

“momy inason natambayeki amma inatsoro"

“go ahead,u ar free to ask me,inajinki"

“tambayarnan tadade acikin raina,amma kullum idan nayi niyar yimaki ita sainaji tsoro,but tunda kince namaki shikenan,dan Allah kada kiji haushina amma"

“kada kidamu,bazanji haushinkabama insha'Allahu"

“momy sometimes nakanga kindaurani bisa hanya madedeciya,sana iyazaman danayi dake nalura ke macece maison addini,saide abinda ke daurinmin kai shine,momy ina iyayenki suke,mace mai sani irinki ba'a irin wannan rayuwar yadace asametaba kokadan wannan rayuwar batadace da keba momy,amma am sorry"

“hummm amra kenan idan namaki bayani bazaki fahimtaba amma kada kidamu da rayuwata domin ni rayuwata batada sauran amfani,kowa kikagani dakalar tasa kaddarar,to ni   *TAWA KADDARARCE HAKA*  dan haka kada kidamu dasanin koni wacece domin ko kinsani baida amfani"

“Allah sarki love,nasan komiye yarabaki da iyayenki tabbas bakaramin abubane,amma idan dahali kibani labarin rayuwarki,nikuma namaki alwarin wallahi zantemakeki domin nima kintemakeni arayuwata,koba komi kinsa nadenabin mata kinga ai kinceceni daga wata zunubin"

“aini nayine domin Allah,kawai mubar magabar, dan idan idan inatunawa da gida nakanji gwiyoyina duk sunsure,abinda bana bukata kenan"

“shikenan,insha'Allahu bazansakemaki wannan tambayarba tunda bakiso"

“yawwa my baby nagode dakika fahimceni kinji".
“vakomi momi"
Tashi jurry tayi tashiga daki tacigaba da kukan dabatabari yakufemata agaban amraba don batason amra tafahimci wani abu dangane da rayywarta,dama duk lokacin data tuna gida ranar saitayini tana kuka,saida taci kukanta takoshi sana tashiga bayi tayo alwala tazo takabbara sallah.

Bayan khadija tayi dropping amani a skul tadawo gida,tatarar da dr haryatashi yayi wanka ita kawai yakejira suyi break sufita.
“ah honey yau kashirya dawuri"

“toyana iya,tunda mai shiryanin batajin dadi sosai ai dole naji tausayinta nayi dakaina"

“wayacema banda lafiya,nifa garass nakejin kaina"

“badai zankyakekiba dole muje hospital nayi checking naki,oya muje namaki wankan kada kibatamin tym"

“kutt,Allah bazakayimin wankaba,yanzu damunshiga toilet dinnan saikayi abibda badedeba".

“hahahaha ninema zanyi abinda badedeba,Allah baby kifa kiyayeni,inaragamaki sabida yanayin dakike ciki,amma duk ranar dakika ballo august raga² zanyi dake,ranar sai kinmin kuka"

“ku mi???, su kuka manya,aini bazan karayima kukaba,nafa girma yanzu,shekara 30 aiba wasaba,kanaganina haka nimafa yanzu hajiyace ehhe"takarashe maganar tana wani bankare hannnuwa irin alamar boss dinnan"

“Allah ko,sannu hajajju,tunda kintsufa kinga saiki amince nakaro yarinya yar sweet 16 saita tayaki aikinki ko"

Khadija najin ya amci haka takosha mur tadaure face kamar batataba dariyaba kawai tafara cire kayanta tashiga toilet,mi dr zaiyi inba dariyaba,dariya harda shekawa,yananan zaune saigata tafito daure da towel tashafa abinda takeda bukata tasaka kaya tayi gaba,breakfast sukayi sana sukatafi itade khadija tadinke dr kala batacemeba.
Baki daya yagama aunata,harda fitsatinta da jininta duk andauka danshi atunaninsa kilama masassarar darece kedamunta,nan khadija tazauna acikin office din nasa,tana kallo yadda patient suke shigowa gamin likita,wayarta ita tazamenata abokiyar fira,bayadda dr baiyiba akan  tasaki ranta amma saima kara daure face datayi.
“kinsan Allah kidinga smile kada wata yar baby tashigo taganki  ahaka tace bari tayi wuff dani tunda daure face ......uban wuff zatayi dakai karewar wuff,kasan Allah sadiq kakiyayeni,idan katashi karewar baby ka auro tsarar amani mana ni inaruwana tswwew"

Tasowa dr yayi yaxo kusa da ita yazauna,zai rungumota tawani buga uban tsoki tjanye jikinta“kada katabani,wallahi duk abinda nayima kaikaja"

“nashiga ukku ni abubakar yau nadebo ruwan dafa kaina,madam nafushi da sadiq inakanta,inazansa kaina,kinga,nifa tsokanarki nakeyi,aide kinsan wasanakeyi ko".

Wata uwar harara tabankaimai“au ashema wasa,aidaga wasan dama ake zarcewa,kaga malam,nifa banhanaka kayi aurenkaba kagane ai,nima yanzu idan kasakeni barasa mai aurena zanyiba,idanma naso saurayi danye sharaf zan au....ai kafin takarasa jikake tuffff dr yabugemata baki,how dare u da aurena akanki zakidinga irin wannan banzar maganar,kifa kiyayeni,nasakejin irin wannan maganar abakinki wallahi sai kingane bakida wayo tsewww".
Yamike yafita daga office din.
Murmushi khadija tasaki“au ashe badadi ni kayimin,to kaji yadda naji,kaga munyi 1-1"
Kawai tamike kafafuwa tayi kwanciyarta abinta.

TAWA KADDARARCE HAKAWhere stories live. Discover now