💕 *TAWA KADDARARCE HAKA*💕
💕 *darling_princess*💕
*WATTPAD@PRETTYSALMA17*
*PAGE20*
“Ya Allah ga baiwarkanan taname tuba tadawo zuwa gareka,Allah kakarbi tubanta,Allah kagafartamata,Allah kasadata da rahamarka,Allah kasadata da annabin rahama,Allah ubangiji yagafartamaki amra,har nakoma ma mahaliccina bazan gusheba inamai maki addu'a" dakyarde alhaji sagir yashawo kanta.
***********
Bayan shekara takwas,kyakkyawar yarinyace tafito da gudu daga daki tabiyo wani yaro wanda shekarunsa bazasu wuce 8 ba,“Amir kabani wayata,narantseda Allah zanmaka bugun bala'i“
Da gudu yafada bayan uwarsa“ummi kingade anty amani wai bazatabani wayarta nayi game ba ko"
Tsayawa amani tayi gaban ummi tana huce rai abace tace“narantse da Allah ammi kiyina amir kashedi akan wayata,babu ruwansa da wayata".
“amir miyasa katabamata waya,ban hanakaba,kai ina tab dinka dazakaje kadaukamata waya"
Turo baki amir yayi cike da shagwaba yace“ammi ni tab dina bansan inda yakeba,kuma wannan game din kawai zanyi nabata ai"
“y not bazaka tanbayeta ta aramaba,saikaje kadaukamata,kasan bataso ai,oya bata wayarta kabata hakuri kuma"
Mikamata wayar yayi“am sorry anty"
“sorry for yourself" takarbi wayarta.
Juyawa amani tayi zatatafi daki khadiha takwalamata kira“amani,kishiga kitchen kidafamaku abinda zakuci,nide idan kuka biyeni haka zaku kwana da yunwa"
“haba ammi nifa nagaji gaskiya bazan iya dafa wani abuba,asha lemu sa cake kowa yakwanta"
Bubbuga kafa amir yafarayi“ni gaskiya ammi bazansha juice da cake ba,kawai tadafamana abinda zanci"
“kuttt,karufemaba baki kona ballamaka mari,kuma bazandafaba aidama sabidakai yasa nace bazan dafaba stupid dakai"
“ya isa,kada kucikani da hayaniyarku,abinci dole kidafa,dannima zanci kinji minace,idan kuma bazaki dafaba sainaji"
Gaba amani tayi tana dire² harda gunguni tashige daki,“zuwa zakiyi kibigeni sainasan cewa kin isa kinjiki"khadija tafada soundly.Kitchen amani tashiga tasulalamasu taliya jelof tazuboma kowa takawo falo ta'ajiye“gashi" ta'ajiye.
Dauka khadija tayi tafaraci,shiko amir yanakai loma daya abaki babu abinda yace saicewa yayi“ammi taliyarnan batawani dadiba kawai zanyi manage naci"Amani taji zafin maganar amir,amma tasan idan tatanka tsiya zasuyi kawai yasa tasharesa tacigaba dacin abincinta,tana gamawa tatashi takai plate kitchen,tazo shiga daki kuma tajiyo tawurgama amir harara tace“yau kasan inda zaka kwana,dan bazaka kwanamin adakiba,katafi naka dakin kaima ai kanadashi"
Amir zaiyi magana kenan amani takarasa shige tamedo kofa tarufe.
Cikin shagwaba amir yace“ammi kingade anty amani tarufe dakin ko"
“inaruwana,ai kaine kajawota,saikaje dakinka ka kwanta,yara duk subi su addabeka,Allah yakaimu gobe kutafi can gidan hajiya kuyimata kwana biyu nima bakina yahuta haba,ni wannan tafiya da abu yayi banji dadintaba,yatafi yabarni darabon fada"tanata banbami tashige daki itama.Washe gari basu suka tashiba sai 12,amir nema yafara tashi shima yunwace tatasosa yataho yafarayima amani knocking,cikin bacci amani taji anayimata knocking,tashi tayi tana mika taredacewa“waye?"
“anty nine”
“miyene zakazo katasheni ina baccina"
“ai yunwa nakeji"
Dayake tasan halin kanin nata baya wasa da abinci shiyasa taji yabata tausayi,tasowa tayi tabude kofar takama hannunsa suka nufi kitchen,tea tahadamasa tadauki bread tabasa“yanzu kafarashan tea yanzu zanhadamana breakfast kaji ko"
“to" yace yakarbi kofin tea yazauna yanasha.Indomie tadafamasu,dayake yay weekend dama bawani kayan breakfast suke hadawaba,zubama amminsu tayi a plate tasakama spoon tanufi dakinta.
Olredy dama tatashi amma saitaki fitowa sabida rigimarsu,tananan zaune saiga amani tashigo hannunta dauke da plate din indomie.
“gud morning ummi"
“morng,yakuka tashi"
“lafiyalo,ammi autankine yatadani kinsanshi bayada hakuri kan yunwa"
Dan smile khadija tayi“kude kukasani ai"
“ammi ga breakfast dinki"
Amsa khadiha tayi“yawwa sannunki,nagode Allah yamaki albarka"
“amin ammi"
Juyawa tayi zatafita khadija tace“kushirya yau kuje gidan hajiya kuyi weekend dincan,nima bakina yahuta"
“hahaha,ammi kinsanfa halin amir wallahi ninasan kafin mudawo dakanmu hajiya takoro amir"
“sukaratacan,itama taji yadda nakeji,ai kakarkuce"“tom nikam naruwana,kijama amir kunne"
“nide kushirya saina saukeku"
“no ammi nizanyi driving namu gaskiya".
“banyardaba,kuda zaku kwana acan wazai maido motar"
“to ammi aiba fita zakiyiba ko"
“mukayi dakeba,commot,bacemin dagani tunkafin nasabamaki".
Tashi amani tayi takoma falo sukaci indomie dinsu sana sukaje suka shirya suka fito,dukansu sai bata rai suke,ita amani haushinta ammi tahanata tayi driving nasu,shikuma amir bakincikinsa ance yaje gidan hajiya,haka suka fito kowane fuska amurtuke.
“ga 1k kuyi abin hawa"tamikamasu.
“kibar kudinki inadasu"amani tafada tanata sobare baki"
Hannu amir yasa yakarbi kudin,murguda baki yayi“kawo,taya zakice bazamu amshi kudintaba bayan itace taturamu inda zamu,aidama nasan bakaunarmu ammi keyiba abi yafisonmu,kuma dan taga bayanan shiyasa taketamaba haka,amma zayadawo Allah saina fadamai"
“yadawo lafiya,idan kunfadamai kada yabarni darai,oya atafi".“wai Allahna,Allah kashiryamin yarannan,inde suna gidannan bakina baida sauran sakat nice surutu,kai tsww"
Wayartace tayi kara,kodaga kan ringing din wayar tasan mai kira.
Dagawa tayi“assalamu alaikum ranka shidade"
“taredake,madam yakike ya yarana,dafatande suna cikin koshin lafiya,kuma inafata baki takurasuba dan nasan hakinki sarai".
“kai baby,wane irin bantakurasuba"
“ehmana,ai sanin halin"
“toni babu abinda namasu,basudadema da tafiya gidan hajiyaba,can naturasu nace suyi spending weekend,bakina nima yahuta"
“ehen gashi maganata tafito,kingaji dasu ba"
“hahaha,kaini yallabai,nifa nalura kira kayi muyi rigima".
“bawani rigima,zqkisani,aina kusa dawowa,Allah duk abinda kikayimasu saina fanshe akanki,kinsanni sarai"
“hakazakace damade daniyar mugunta zakadawo,to kadade kamanta kanada yarinya budurwa wadda ko yanzu kamata aure next year kanasamun jika,amma bakadenacin zalinaba"“hahaha,kai haba,Allah yasa jikoki gareni madam babu abinda zanfasa,no more daga kafa,kima shirya tarbata"
“uhum,naji,yanzu ya aikin".
“aiki alhamdulillah sai godiyar Allah"
“to Allah yatemaka,yabaka sa'a,Allah kuma yadawomin dakai lafiya"“amin sarauniyar mata,uwar gida ran gida ba"
“tsaya abu amani,nifa banason naji kanacewa uwar gidannan,idan kanafadan hakan sainaji kamar akwai amaryafa"“hahahahahahaha,madam kishi,to aikece amaryar kuma uwar gida,nafadamaki dagake babu kari,kinmamaye ko ina ai"
“tom naji,Allah hasa hakan"
“amin madam dina,kinsan mi?"
“aah saika fada"
“Allah ina nissinf dinki,yanda kikasan nayi tsuntsuwa naganni a nija haka nakeji,sai yanzu nake danasanin rashin tahowa dake".
“uhm,kaide kasani"
“mukade sani,bari nakyaleki hakanan nakira babies dina naji lafiyarsu"
“to salon idan kakirasu komi suka fadama kadauka".
“bakida gaskiya kenan"
“nafika gaskiyama ai"
“haha,shikenan kikulamin da kanki,sainasake kira"
“ohk bye,i love u my hubby"
“love uh too uwar yayana"yakashe kiran.

STAI LEGGENDO
TAWA KADDARARCE HAKA
Storie breviLabarine bawata yarinya da kaddara tafadamata hartayi ciki mahaifinta yakoreta