*💕TAWA KADDARARCE HAKA*💕
*💕darling_princess*💕
*WATTPAD@PRETTYSALMA17*
*Page25*
“alhaji Ismail nafadama yanzu babu lokaci bay an I,mine"Dr yay I gaba,waliyan an go DA amarya yasamu yashedamasu cewa Lauren Habib DA raliya kawai za'a daura,kowa cike da mamaki haka akadaura aurn habib kadai,ana gama daurin aure alhaji isma'il da dr suka tafi cikin gaggawa,cikin gidan suka shiga mutane tako'ina,anatama dr fatan alkairi amma dayake hankalinsa bayanan shide fatansa ya isa bangarensa.
Waya yasa yakira khadija aiko tataho tareda juwairiya,suna shiga falon alhaji isma'il yayi tozali da abinda yafirgitashi,tsabar firgici harda cire hula zufa tako'ina,jikinsa narawa yanuna juwairiya “dama..ke...c....ce"
Wani murmushin takaici tayi wanann karan babu hawaye a fuskarta tace“nice wadda kayi sanadiyar lalatama rayuwa,nasan bakataba tunanin sake ganinaba saigashi kwatsam munhadu,yanzunma da dalili shiyakawoni garinnan,amma inaso kafin inyi bayani akawomin amani ayi agabanta tasan komi"Waya khadija tasa takirawo amani akan tasameta dakin abinta,takashe.
Cikin minti biyar saiga amani acikin falon akinta daukeda sallama.
Mutanan dataganine afalon yasa taji gabanta yafadi,kuma abin mamaki harda alhaji Ismail,wuri tasamu tasadda kai kasa tazauna.
Gyaran murya juwairiya tayi sana tafara dacewa“ ayau zanbude sirrin daban taba tunani zanbudesaba,amani kiyi hakuri kigafarceni,sana inaso kifahimci abinda zanfadamaki dukda nasan idan kikaji abinda zanfada zai matukar razanaki"
Itade amani jindatayi an ambaci sunanta yasa takara dukar dakai kasa.
Juwairiya tacigaba dacewa“yau kinanin shekara 18 rabona da garin katsina sai yau Allah yasa nazo garinnan shima domin hana barakar dake shirin faruwa,khadija dr nasan zakuyi mamaki taya nasan auren amani,to kada kuyi mamakin hakan,domin naga sanarwane a gidan tv,dukda bansan amani afuskaba amma bazan manta sunankaba,shiyasa nayarda cewa tabbas yata amani itace wadda zata auri mahaifinta alhaji isma'il"Wata irin firgita amani tayi,tareda saurin dago kai tana kallon matar dake kiranta wai da yarta,binta tayi dawani irin kallo sana kallonta yadawo kan amminta da abinta,tarasa kalma daya dazata furta.
“isma'il amani yarkace ta cikinka,wanda sakamakon lalatamin rayuwa dakayine yasa nabar yata da iyayena nayi nisa dasu,dan haka nagama abinda yakawoni"Sautin kukan amanine ketashi a falon“yanzu ammi kina nufin bakune mahaifanaba,ashe dama ni shegiyace bata hanyar aure akasameniba,kaico rayuwa miyasa zakizomin tabaibai,why? Why kuka lalatamin rayuwa minamaku😭"
“mahaifinki zaki tambaya baniba,dannima badasan raina hakan yafaruba,atakaice mahaifinki fyade yayimin harnasamu cikinki"juwairiya tabata amsa.
Mikewa amani tayi tana tangal tangal khadija da dr sukayi saurin tashi sutareta tadakatar dasu“kada kuzo inda nake,tunda har akahada baki aka kassaramin rayuwata,bakuyimin adalciba,miyasa da kikasamu cikina baki zubarba kokuma dakika haifeni baki kasheniba danmi zaki barni araye,to kisani kinbanni araye amma tamkar ina amacene dan rayuwata batada sauran amfani,Allah zaimin sakayya akan abinda kukayimin,kuncutar dani,ammi danmi baku barni namutuba,danmi zaku amsheni,kunyima kowa karyar cewa nibyarkuce alhalin bakaba"“amani kisauraremu kiji uzurinmu,amani mahaifiyarki haihuwarki kawai tayi,amma hatta shayarwa nicenan nashayar dake,narikeki tamkar nice nahaifeki,bantaba nunamaki banbanciba,munsMi mahaifiyarki tana yunkurin kasheki tunkafin kizo duniya,mukuma lokacin muna cikin matsala kan rashin haihuwata,Allah yahadamu da mahaifiyarki,damukaji abinda take shirinyi yasa mukace munyarda taraini cikin sana idan tahaife abinda kecikinta zamu amsa,amma bamuyi hakan domin mucutar da rayuwarkiba,dan Allah amani kada kigujemu kinsan inasonki,son danakemaki ko dana amir dana haifa acikina wallahi banmai so haka dan girman ubangiji"khadija tafada tana hawaye.
Alhaji isma'il ne shima yataso yana hawaye yadurkusa gaban amani“kiyi hakuri kiyafemin,hakika duk nine silan abinda yafaru dake,wallahi da juwairiya tafadamin cewa tanadauke da cikina dana amsheta hannu bibbiyu,mahaifiyarki tayi gaskiya,kada kiga laifinta,wallahi tallahi mahaifiyarki ba fasikabace,nine namijin farko danafara lalatamata rayuwa,shima daga baya nayi danasanin hakan,duk abinda nakeyi nadenasa,bantaba tunanin cewa zanga jinina aduniyarnanba,ashe darabon naga gudan jinina,likita suntabbatarmin dacewa bazan sake haihuwaba sakamakon hadarin danayi,amma tunda yau Allah yanunamin jinina zankarbeki da hannu bibbiyu nanunamaki gatan daban taba nunama kow shiba,kiyafeni yata"zai rungumota amani taja dabaya“kada kakuskura kayi gigin sake kirana da yarka,niba yarkabace,kajecan kanemi yarka amma badeniba dan bazan taba amsarka amatsayin mahaifiba,inatakaicemaku ayanzu banda kowa,ni ni kadece,zantafi nayi rayuwata inda babu kowa,balle harnatunacewa waini shegiyace"
Tajuya tanufi kofa.
Da gudu tafita daga cikin falon,khadija tabiyota tana kwalamata kira amma ina,jama'ar dake wurin sai kallon ikon Allah suke sunga amarya tafita da gudu kuma tana kuka.
Tsayawa khadija tayi tana kuka,dr yazo yana lallashinta,cikin tsawa khadija takatsesa dafadin“karabu dani,irin wannan ranar nakejina tsoro kuma gashi tazo,anrabani da 'yata,wayyo Allahna"
Dr ganin khadija naniyar taramasa mutane harkowa yafahinci abinda akecikine yasa yasungumeta yameda cikin daki yasa key yakulle yadawo falo.Alhaji isma'il ne yabude baki yace“yanzu yazamuyi,gaskiya inada bukatar yata"
“wani banzan kallo dr yawatsamasa,itama Zuwairiyya kallon banza tabisa dashi sana tamike“ai bakada iya,kai bari nayima ramtsuwa,wallahi Allah amani bazata taba zama ahannunkaba,haka kawai ayimata abinda kayina yayan wasu,kama cire batun amani tazatadawo hannunka,koni danahaifi amani haihuwarce kade amma bani nashayar da itaba,banci kashintaba balle fitsarinta,khadija keda 'ya,tun ranar dana haifeta namallakamata ita halak malak,idan kanada ja,kayi duk abinda zakayi"tafita tabarsu,har lokacin alhaji sagir na kofar gida yanajiran fitowar matarsa,aiko yanaganin tafito yazi yatareta cikin sauri“yaya komi yatafi dede ko"
Karasawa sukayi cikin mota sana juwairiya tayimasa bayanin duk abinda kefaruwa.
“to ke yanzu kina ganin alhaji isma'il zaibarmasu yarsa acikin wannan halin dayake ciki narashin haihuwa"?“koyabari ko kada yabari,amani ba yarsa bace yar dr sadiq ce,domin shi yasan ciwonta
Isma'il baisan ciwontaba,ni natabbata da'ace nasansa kuma lokacin danake dauke da cikinsa jikinta idan najeme dazancen cewa inada ciki bazai karbi cikinba,sai yanzu zaice zai amshi yarsa,ina abindama bazaiyiwuba"“no baby,mudebi abin asannu,yarsace if yace abashi yarsa dole adauka abasa,kawai namaki alkawarincewa zantsayamaki kema ki amshi yancinki sabida bazan bari naga wani abu yasamekiba"
“nasani ranka shidade,nagode daka fahimceni"
“bamagabar godiya,ke matatace dan haka duk abinda namaki kincancanci hakanne"dahaka sukatafi yakaita daya daga cikin gidajensa na katsina dan bayason kokadan matansa susan cewa amaryarsa tazo gari,dama khalifa nacan shida kanwar alhaji sagir.
Amani nafitowa daga cikin gidan tanufi titi,tafiya kawai takeyi batareda tasan inazataba,Allah² kawai takeyi taji mota tabigeta kota huta,hon taji abayanta batawani dubaba dan batama cikin hayyacinta,parking mai motar yayi yafito,ganin amani usman yayi matukar cika da mamaki,dama acan wurin daurin aure anbar kowa cikin duhu sakamakon rashin daura auren amani daba'ayiba,kuma yanzu gata yaganta tanata tafiya ahanya bama tasan inda zataba,gabanta yasha cikin sauri“amani lafiyarki?inazaki ahaka"
Banza amani tayi dashi tacigaba da tafiya tana kukanta abinta.
“dan girman Allah kitsaya ki saurareni,inazaki,miye yafiddo dake a irin wannan lokacin dayakamata ace kinagida"
Sai asannan tayi magana cikin kuka“yaya usman kakyaleni rayuwata batada wani sauran amfani"
“rayuwarki tanada amfani musamman ga mutane da dama,dan haka bazan kyakeki cikin wannan yanayinba,kizo muje gida koma miye ai baifi karfin ubangijiba".“ni bazan koma gidaba dan bagidanmu bane"

YOU ARE READING
TAWA KADDARARCE HAKA
Short StoryLabarine bawata yarinya da kaddara tafadamata hartayi ciki mahaifinta yakoreta