YAR'AIKI

2.9K 76 2
                                    

Love and romantic story

STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES

whattpad @Eedreesfateemarh

Page 3-4
®🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
{{Ƙungiya Domin wayar da ƙan mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

      ★{{F.J.W.A.}}★📖🖊️

https://www.facebook.com/Farin-Jini-Writers-association-101140968266505/

Bismillahi rahmani rahim

"Tambayarta nayi daga Ina take tayi shuru.kallanta jalil yayi sanan yace"hajiya daman dakina nace taje ta gyara,"shine nake tambayaki kika tsaya kame-kame."tunda yagama kwakwuleni ai dole yace gyara natsaya masa,sabanin a zahiri da tayi shuru.hajiya ta zauna a daya daga cikin kujerun Alfarma dasuke falon,shima jalil yanemi guri yazauna kusa da ita,hirarsu suke cikin so da kauna dake tsakanin uwa da da.nafeesat ko daki tawuce,kan gado ta fada,tayi matashi da hanayenta biyu,zafafan hawayene suke bin kuncinta,ahankali take fadin"Miyesa nike amincewa ya jalil?miyesa nike amince masa duk lokacin daya nemi biyan bukatarsa dani?bayan nasan baze taba aurena ba bankai masayin mata agurinsa ba face YAR'AIKI a gidansu.wani amsa zan bawa mijina yayin daya kusanceni yajini ba'a matsayin budurwa ba?.haka tai ta tambayar kanta tambayoyin datasan batada amsoshin su.tashi tayi tanufa toilet Alola ta dauro ta gabatar da sallah da rokan Allah ya yafe mata.
Cikin dare tana kwance tana barci,shafata taji anayi kamar a mafarki,bude idanunta dazatayi,two eyes sukayi da ya jalil,wani irrin murmushi yasakin mata,Atsorace tace ya jalil Kaine?."baby wlhy nakasa barci ke kawai nike tunani wlhy a matse nike danallah ki taimakamin."Ya jalil in hajiya ko Dad yashigo fah?."baby bazasu shigoba insha allahu pls ki taimakamin."toh koma bazu shigo ba
Ai gobe inada schl.magiya ya shiga mata abinda yabata mamaki shine amatsayinta na YAR'AIKI yau ya jalil ne kemata magiya harda kuka dan tabiya masa bukatarsa,kuka yake harda hawaye,hankalin nafeesa yatashi sosai,rungumosa tayi jikinta tana bubuga masa baya kamar wani karamin yaro,"shikenan na amince amma romance kawai.kallonta yayi sanan yace"baby kinsan bazan iya romancing dinki ba banyi sex dakeba,sede inkin yar'da gobe inkun tashi daga schl inzo in daukekeki."eh toh nayar'da amma me zancewa hajiya?.dan tanajin dad in yayanta sosai."kibari ni nasan yar'da zan tsarata."Amma........, bakinta daya cafkane ya hanata karasa maganar.hot kiss suka shiga aikawa junansu intace batajin dadin abinda ya jalil yake mata toh wlhy tayi karya,yaruga yazama wani sashe najikinta,duk ranar da be kusancetaba ko jinta take kamar batada lafea,Allah de yabata miji kamar ya jalil wanan shine addu'anta akullun.bakaramin romancing juna sukeyiba,jalil yafara kokarin barka mata pant yayi nasaran barkawa kuka tasaka masa ta fadin"ya jalil kaface bazaka kusanceniba pls yaya stop.babu abinda jalil ya tsana kamar kukan baby nashi dan haka ya  dakatar da abinda yake yi,gaskiya inbe kusanceta ba baya taba jin dadi amma ya ya'iya,lallashinta yashiga yi,ita nafeesa ma abin har mamaki yake bata.

WAIWAYE ADON TAFIYA

more comment
more typing

(Real farhana)😍😍

YAR'AIKIWhere stories live. Discover now