Yar'aiki

2.2K 54 0
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

        YAR'AIKI

  🌸🌸🌸🌸🌸🌸

Love and romantic story

STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES

whattpad @Eedreesfateemarh

Page 11-12
®🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
{{Ƙungiya Domin wayar da ƙan mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

      ★{{F.J.W.A.}}★📖🖊️

https://www.facebook.com/Farin-Jini-Writers-association-101140968266505/

"Eh nadawo bangankiba se abinci,nashigo dubaki kuma naga kina rawan dari meke damunki?abinda hajiya batasaniba shine jalil ne yayi girki.

"Kainane ke ciwo.

"Innalillahi,kinsha magani?

"Eh hajiya nasha.

Hajiya takai hanunta goshinta ta taba jikinta yayi zafi sosai,"amma jikinki da zafi.inazuwa tashi tayi tabar dakin,bata wani jima da fitaba suka shigo da jalil.

"Yawwa jalil kafa ganta babu lafea pls kadubata.(kasancewarsa likitan mata)

Nafeesa KO azuciyarta tace"ai yama fiki sanin meke damuna.

"Toh hajiya,sanan yafara dubata.

Hajiya naganin yafara dubata,tafice.

Tana fita jalil ya kalli nafeesat kin sha maganin dana baki?

Daga masa kai kawai tayi dan wani irrin haushinsa takeji.

Bayan yagama dubata,yafara tattara kayan aikinsa,ayanxuh ko tasamu relieve din ciwon,hajiya ce tashigo dauke da plate din abinci"tace wa nafeesa tasauko taci,Dana bukatar abinci,bataso ciba amma batasan musu da hajiya shiyasa taci kadan.

Bayan kwana ukku da hakan,nafeesat tasamu sauki,amma dakaganta kasan tayi ciwo coz tarame,yau yakasance Monday shiryawa tayi cikin uniform din school dinsu,wato white and pink dinkin riga da siket da karamin hijjab tayi kyau sosai fitowa tayi tawa hajiya se ta dawo,hajiya tabata kudin taxi dan yakubu an masa haihuwa baze samu damar kaitaba,fitowa tayi daga gidan sanan tasamu taxi se makaranta.akofar schl ya ijiyeta,tafito taahige cikin makarantan da'aka rubuta diamond Academy, makarantace tayaran manya duk wani dan babba meji dakansa,toh fa yana makarantan,tanashiga class direct site dinta tanufa kusa da kawarta juwairiyya,after closing sunfito daga cikin school wainda ake zuwa dauka sunajira itama juwairiyya zuwa dakanta za'ayi.juwairiyyace tace"qawas kisan meyake faruwa?

"A'ah sekin fada.

"Wlhy dad dinmu ne akawa transfer zuwa lagos nanda 1week zamu koma gsky feenart banso mu rabu ba.

Cikin rashin jin dadin transfer din da'akawa baban juwairiyya nafeesat tace"yanzuh shikenan tafiya zakuyi?

"Eh feenart,gaskiya ni banason irrin transfer din da'akewa dad dinmu yaushe,yaushe muka dawo kaduna?ko 2years bamuyiba amma kinga ynzuh wai Lagos.

Nafeesat bataji dadin transfer dinan ba amma babu yar'da zata iya,suna cikin zancenen ne driver din juwairiyya yazo suka wuce.

Itakuma ta tsaya dan taran taxi,wata bakar motace ta tsaya a gabanta kirar Benz,cikin mamaki tace......

Kagagen labarine banyishi dan wani ko wataba,nayishine dan ilmantarwa,nishadantarwa hade da fadakarwa

Pls comment
Vote
And also share

(Real farhana)😍😍

YAR'AIKIWhere stories live. Discover now